Progressive For Tijjaniya Youth Congress Kumo Akko L.G.A Chapter

  • Home
  • Nigeria
  • Kumo
  • Progressive For Tijjaniya Youth Congress Kumo Akko L.G.A Chapter

Progressive For Tijjaniya Youth Congress Kumo Akko L.G.A Chapter An kirkiri Wanan shafine Don Cigaban Alummar musulmi Baki Daya

07/06/2022

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa ka zama mai jajircewa wajan neman halal karka zama Maroki.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻ka zama mai yawan sadaqa wata rana zaka ga amfaninta.

🌲 GARGADI 🌲

*✍🏻karka raina matsayin wani saboda gaba._

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻karka duba wanda ya fika wadata katina kaima kafi wani.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻karka zamo cikin masu asarar Rana guda ba tare da sunyi salatin Annabi s.a.w) ba.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Yi kokari ka yaqi shaidan ta hanyar karanta Alqur'ani domin kariya ne agaremu.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Zamo mai yawan tuna mutuwa hakan zaisa ka cire kwadayin Duniya.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa Yi kokari ka damqe sha'awarka dan itama ta zama masifa a wannan zamani.

🌲 GARGADI🌲

✍🏻in ka samu dama kai aikin alhairi da ita kafin ta kubce maka.

🌲 GARGADI 🌲

✍🏻Dan uwa dan Allah karka gani ka wuce ba tare da ka turawa wani group ba, ko ba komai zai masu amfani.

27/04/2022

Barka Da Shan Ruwa

Address

Bakasi Kumo
Kumo
07087820000

Telephone

+2347087820000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Progressive For Tijjaniya Youth Congress Kumo Akko L.G.A Chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Progressive For Tijjaniya Youth Congress Kumo Akko L.G.A Chapter:

Shortcuts

Share