Sautin Matasa Voice Of The Youth FMY Project 2027

Sautin Matasa Voice Of The Youth FMY Project 2027 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sautin Matasa Voice Of The Youth FMY Project 2027, Kware.

GA HAJARMU MAI SAUƘIN TALLA GA SAUƘIN TALLATAWA.Amb. Faruku Malami Yabo MFR Allah Ya ida Nufi ................ 2027
16/09/2025

GA HAJARMU MAI SAUƘIN TALLA GA SAUƘIN TALLATAWA.

Amb. Faruku Malami Yabo MFR

Allah Ya ida Nufi ................ 2027

AYI CHAN-CHANTA KUMA ADUBI MASALAHAR AL UMMAR JAHAR SOKOTO ABAMU WANDA MUKE SOAMB. FARUKU MALAMI YABO 2027.Insha Allah D...
27/08/2025

AYI CHAN-CHANTA KUMA ADUBI MASALAHAR AL UMMAR JAHAR SOKOTO ABAMU WANDA MUKE SO
AMB. FARUKU MALAMI YABO 2027.

Insha Allah Duk Wanda Yashiga wannan motar bazaiyi da nasani ba Domin mota ce mai Lafiyayyen Injin Kuma Direban ta Yasan Mak**ar Aiki Domin Baya Barin Fasinjojin Shi Su Takura.

Amb. Faruku Malami Yabo MFR Muna Maka Fatan Samun Cikakkiyar Nasara Domin Niyar ka Mai Kyauce Ga Al'umma Allah S.W.T Yaƙara Riƙamaka Yamaka Jagorah Ubangiji Yabaka Gwamnan Jahar Sokoto Cikin Sauƙi 2027.

GYARA KAYANKA BAZAIZAMO SAUKE MURABAMunji mamaki tare da takaici kan labarin da ya fito game da canjin sheka na tsohuwar...
21/08/2025

GYARA KAYANKA BAZAIZAMO SAUKE MURABA

Munji mamaki tare da takaici kan labarin da ya fito game da canjin sheka na tsohuwar SA, Inna Ubaiida zuwa jam’iyyar APC. A matsayinta na uwa kuma jigo a siyasarmu, wannan lamari ya zama abin tunani da darasi a garemu gaba ɗaya.

Wannan ba lokacin nuna ƙiyayya ba ne, illa kuwa lokaci ne na fahimtar cewa muna bukatar ƙara ƙarfafa ɗaurewar zumunci da kula da yayan Jam'iyya,Tapiyar Tambuwal Tafiyar adalcice da cigaba, kuma har yanzu ita ce hasken da mutanenmu ke kallo don samun sauyi mai ma’ana.

Muna kira ga shugabanninmu Musamman Jagora Aminu Tambuwal daya kara rungumar magoya baya ya ƙara kusanci da yayan Jam'iyya domin kada mu sake rasa wasu daga cikinmu zuwa jam’iyyar da ba ta da kyakkyawan makoma ga al’ummar mu.Tapiayar Tambuwal tapiyace ta haɗin kai,kuma da yardar Allah tare zamu sake gina sabuwar tapiya zuwa nasarar 2027.

✍🏻✍🏻
F.S KWARE
State Coordinator

Sautin Matasa Voice Of The Youth FMY Project

AMBS. FARUKU MALAMI YABO M.F.R. SHINE MAFI CHAN_CHANTA YA ZAMA ƊAN TAKARAR JAMIYYAR  A.D.C  ZAƁEN 2027.Assalamualaikum A...
21/08/2025

AMBS. FARUKU MALAMI YABO M.F.R. SHINE MAFI CHAN_CHANTA YA ZAMA ƊAN TAKARAR JAMIYYAR A.D.C ZAƁEN 2027.

Assalamualaikum Al-ummar Jahar Sokoto Me k**ar zuwa shi akan aika babban dalilin da ya sa mu ke ganin babu wanda ya chanchanta Ya riƙe kujerar Ɗan Takarar Gwamnan A Kakar Zaɓe Mai Zuwa Ta (2027) k**ar matashin Dattijo Mai Ilimi Nazari DaTunani , Ambs. Faruku Malami Yabo m.f.r. shi ne Wanda Yadace saboda ƙwararren ne a fagen sanin mak**ar aiki, cikakken ɗan gwagwarmaya ne da yayi faɗi tashi wurin sanin halin rayuwa Musamman ta fannin tsaro da kasuwanci.

Al-ummar Da jaha Sokoto, da wannan mu ke kyautawa Mai girma Amb. Faruku Malami Yabo MFR zaton alkhairi, da izinin Allah (SWT) idan ku ka ba shi wannan dama, to babu ko shakka zai kawo cigaba mai ɗorewa musamman ta fannin tsaro da kasuwanci , ilmi da kuma Taimakon iyayen Mu mata taimakon matasa, da ayukkan raya jaha, kuma zai kai wannan jaha ga Tudun-mun-tsira da izinin Allah (SWT).

Muna rokon Allah (SWT) ya k**a ma Ambs. Faruku Malami Yabo m.f.r a fagen neman wannan kujera, idan Allah (SWT) ya ba shi wannan dama, Allah (SWT) ya yi riƙo da hannayensa cikin gudanar da Shugabancin wannan jaha Tamu Ta Sokoto, Allah Yabaka Gwamnan Sokoto Cikin Sauƙi Domin Cire Al'ummar Jahar Cikin ƙuncin Da Talaucin Da Aka Sasu Ciki

F.S.KWARE ✍️✍️

GA ALLAH MUKA NEM A 👍✓ Tsohon Kwamishina Kuɗi Na Jahar Sokoto 2007 Zuwa 2011✓ Tsohon Kwamishina Kananan Hukumomin Na Jah...
19/08/2025

GA ALLAH MUKA NEM A 👍

✓ Tsohon Kwamishina Kuɗi Na Jahar Sokoto 2007 Zuwa 2011

✓ Tsohon Kwamishina Kananan Hukumomin Na Jahar Sokoto 2011 Zuwa 2015

✓ Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Jahar Sokoto 2019

✓ Tsohon Ambassador Jamhuriyar Kasar Jordan Da Iraq 2020 To 2023

✓ Tsohon Ɗan Takarar Gwamnan Jahar Sokoto 2023

Kuma Inshallahu 👇 Zamu Sake Gwadawa Takarar Zama Gwamnan Jahar Sokoto A Shekarar 2027 Domin Ceto Jahar Sokoto Daga Halin Da Take Ciki A Yanzu

Fatan Mu Allah Kabamu Nasara Amen ? Kojaoja
FMY PROJECT 2027

AMBASSADOR FARUK MALAMI YABO MFR YARIMAN YABO YAJAJANTAMA SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL.Ambassador Faruk Malami Yabo Mfr,...
16/08/2025

AMBASSADOR FARUK MALAMI YABO MFR YARIMAN YABO YAJAJANTAMA SANATA AMINU WAZIRI TAMBUWAL.

Ambassador Faruk Malami Yabo Mfr, Yariman Yabo Tare da Rakiyar Amininsa Alh. Dahiru Maradi, Yaziyarchi Sanata Aminu Waziri Tambuwal Tare da Yimasa Jaje a Gidansa Dake Abuja Bisa Abinda Yafaru Dashi.

Ziyarar Takasance Bayan Dawowar Ambassador Daga Kasar London a Wata Ziyara Dayakai.

Tabbas Akwai Sabuwar Tafiya.

✍️✍️
F.S KWARE Coordinator FMY Project

Aminu Dan Wazirin Hausa
11/08/2025

Aminu Dan Wazirin Hausa

“Gaskiya Ba Ta Mutuwa”

A duk lokacin da ka ga mai gaskiya yana fuskantar sharrin makiya, ka sani babu abin da zai iya karya shi sai izinin Allah. Yau Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal yana fuskantar kiran EFCC, amma mu mun san cewa wannan sharri ne kawai ake ƙoƙarin ɗora masa.

Tambuwal ya shahara wajen kare muradun al’umma, ya tsaya tsayin daka wajen gaskiya da adalci. Wannan nagarta tasa ce ta sa wasu suke jin tsoron ganin ya cigaba.

Mun yarda da tabbacin cewa, duk inda aka yi shirin karya, gaskiya tana da ƙarfin tarwatsa shi. Wannan abin da ake ƙoƙarin yi masa, zai ƙara masa ɗaukaka da martaba a idon duniya.

Wannan ba ƙarshen tafiya ba ne – sai dai sabon babi na nasara. Tambuwal zai fito daga wannan ƙalubale cikin ɗaukaka fiye da da.

Mun yi imani – daga ƙarshe, Tambuwal zai yi nasara. ✊

“Gaskiya Ba Ta Mutuwa”A duk lokacin da ka ga mai gaskiya yana fuskantar sharrin makiya, ka sani babu abin da zai iya kar...
11/08/2025

“Gaskiya Ba Ta Mutuwa”

A duk lokacin da ka ga mai gaskiya yana fuskantar sharrin makiya, ka sani babu abin da zai iya karya shi sai izinin Allah. Yau Rt. Hon. Aminu Waziri Tambuwal yana fuskantar kiran EFCC, amma mu mun san cewa wannan sharri ne kawai ake ƙoƙarin ɗora masa.

Tambuwal ya shahara wajen kare muradun al’umma, ya tsaya tsayin daka wajen gaskiya da adalci. Wannan nagarta tasa ce ta sa wasu suke jin tsoron ganin ya cigaba.

Mun yarda da tabbacin cewa, duk inda aka yi shirin karya, gaskiya tana da ƙarfin tarwatsa shi. Wannan abin da ake ƙoƙarin yi masa, zai ƙara masa ɗaukaka da martaba a idon duniya.

Wannan ba ƙarshen tafiya ba ne – sai dai sabon babi na nasara. Tambuwal zai fito daga wannan ƙalubale cikin ɗaukaka fiye da da.

Mun yi imani – daga ƙarshe, Tambuwal zai yi nasara. ✊

08/08/2025

"Daga zukatanmu a Sautin Matasa – Voice of the Youth FMY Project, muna tura gaisuwa da goyon bayanmu na gaskiya ga jagoranmu, mai hangen nesa, kuma wakilin burin matasa — Ambassador Faruku Malami Yabo. Tare da kai, muryar mu matasa zata ci gaba da karade koina,kuma burinmu da cigaban Sokoto zai tabbata. ✊💚 "

02/08/2025

🔄 Ongoing preparations… The journey to transformation has already begun.

Gari Yadauka Yanzu Kam Kowa Ambassador Faruku Malami Yabo Yakeyi Alhamdulillah..Gwamnan Gobe Da Yarda Allah Ambassador F...
01/08/2025

Gari Yadauka Yanzu Kam Kowa Ambassador Faruku Malami Yabo Yakeyi Alhamdulillah..

Gwamnan Gobe Da Yarda Allah Ambassador Faruk Malami Yabo MFR Yariman Yabo Allah Ya Kara Tabbatar Muna Da Alkhairi 🙏

Address

Kware

Telephone

+2347045865154

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sautin Matasa Voice Of The Youth FMY Project 2027 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share