Salanta Online

Website

Salanta Online Domin Samar da labarai Masu inganci a Fannin Siyasa,Al'amuran Yau da kullum da harkar wasanni

05/10/2026

Muna miƙa godiyarmu ga Mai Girma Gwamnan Kano, Engr. Abba Kabir Yusuf, bisa ƙaddamar da shirin horar da dubban matasa sana’o’i domin dogaro da kai. Haka kuma muna godiya ga Hasan Kabir Yaron Gwamna bisa ƙoƙarinsa na tabbatar da an samar wa matasan Gwale makoma mai kyau. Allah Ya saka da alheri.
Sakon Abdulkareem Political

05/10/2026

Aminu Abdullahi Warkal Mojo basa'anka bane
Hon. Suraj Bello Salanta

"Lokacin da Abba Hikima yafara Kwangilarsa Yan Kwankwasiyya sunfi kowa zakewa sunzata su zai yiwa aiki Amma yanzu das**a...
29/09/2026

"Lokacin da Abba Hikima yafara Kwangilarsa Yan Kwankwasiyya sunfi kowa zakewa sunzata su zai yiwa aiki Amma yanzu das**aga ya dau layin Atiku sunfi kowa zaginsa."

26/09/2026

Zaben Gwaji kenan a wani Kauye kusaurara kuji ra'ayinsu

"Wai Mai Yasa Jagora baice baruwansa da Awilo a Gwale ba kodai dama da hadin bakin Madugu aka sutale Warkal."
24/09/2026

"Wai Mai Yasa Jagora baice baruwansa da Awilo a Gwale ba kodai dama da hadin bakin Madugu aka sutale Warkal."

KOTU TA YANKE HUKUNCI KAN TAKARAR PANTAMI A PDPBabbar Kotun Tarayya da ke zaune a Gombe ta yanke hukunci kan ƙarar da ak...
24/09/2026

KOTU TA YANKE HUKUNCI KAN TAKARAR PANTAMI A PDP

Babbar Kotun Tarayya da ke zaune a Gombe ta yanke hukunci kan ƙarar da aka shigar tana ƙalubalantar fitowar Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar PDP na gwamnan Jihar Gombe.

Rahotanni sun bayyana cewa kotun ta gano wasu kurakurai da rashin bin ƙa’ida a tsarin da ya kai ga fitowar Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar.

Haka kuma, kotun ta ƙi amincewa da affidavit ɗin da Pantami ya gabatar, wanda a cikinsa ya bayyana cewa shi kaɗai ne ya tsaya takarar zaɓen fidda gwani na PDP, inda kotun ta bayyana cewa wannan ikirari ba gaskiya ba ne.

Ana sa ran hukuncin zai iya yin tasiri sosai kan tseren neman kujerar gwamnan Jihar Gombe a ƙarƙashin PDP a zaɓen 2027.

"Indai a Kano za'a yi zabe to Comrade Aminu Abdussalam, mutukar Kano ce a gabansa tabbas Abba Kabir Yusuf zai zaba."
24/09/2026

"Indai a Kano za'a yi zabe to Comrade Aminu Abdussalam, mutukar Kano ce a gabansa tabbas Abba Kabir Yusuf zai zaba."

Zalunci da cin Amanar da akayi mana ne a jamiyyar NDC da Kwankwasiyya yanzu yake bibiyar tsarin. Kuma shakka babu sai su...
23/09/2026

Zalunci da cin Amanar da akayi mana ne a jamiyyar NDC da Kwankwasiyya yanzu yake bibiyar tsarin. Kuma shakka babu sai sun girbi abun da s**a shuka a zaben 2027. Allah na kowa ne ba na mutum daya ba.

Tabbas mun shaida anyi Primary Election a jam’iyyar NDC a karamar hukumar KMC Sha’aban Sharada shine yazo na daya, Malam...
23/09/2026

Tabbas mun shaida anyi Primary Election a jam’iyyar NDC a karamar hukumar KMC Sha’aban Sharada shine yazo na daya, Malam Kabiru Ishaq yazo na 2 yayin da Dafta Door of Women yazo na karshe 😂

Rashin Adalchi ne Sha’aban yaci zaben Primary sannan kace a karba a baka. Haba Dakta. I hate injustice.
23/09/2026

Rashin Adalchi ne Sha’aban yaci zaben Primary sannan kace a karba a baka. Haba Dakta. I hate injustice.

Address

Lagos

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Salanta Online posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share