25/05/2026
Alhamdulillah
A Yammacin Wannan Rana Daga Garin Makkah Gidan da Mutanen Kano Suke zaune inda aka Hada mahajjata Aka Gabatar musu da Bitar Karshe a shirye shiryen Shiga Fara Aikin Hajji.inda Malamammu irinsu Dr. Dadiyala Muhammad Usman.