Sunnah Media

Sunnah Media Assalamu alaikum

We can never count the blessings Allah has showered upon us.
06/04/2026

We can never count the blessings Allah has showered upon us.

06/04/2026

اللهم عف عنا🤲

Idan Kaji Dan Addinin Tijjaniyya yana Haushi to Wannan Qaton Banzan Aka taɓa🤣🤣🤣🤣🤣
22/09/2025

Idan Kaji Dan Addinin Tijjaniyya yana Haushi to Wannan Qaton Banzan Aka taɓa🤣🤣🤣🤣🤣

AURE DUNIYA NE
06/07/2025

AURE DUNIYA NE

MUTUM TARA (9) / ZASU SHIGA UKU A RANAN ALQIYAMA :SANNAN kuma-ZASU FUSKANCI MUMMUNAR AZABA TUN A QABARINSUALLAH (s.w.t)y...
05/06/2025

MUTUM TARA (9) / ZASU SHIGA UKU A RANAN ALQIYAMA :

SANNAN kuma-
ZASU FUSKANCI MUMMUNAR AZABA TUN A QABARINSU

ALLAH (s.w.t)
yasa bamu daga cikin su/ Kuma muna Roqon Allah (s.w.t) ya kare Zuri’armu daga Irin Wannan Mummunar Bala’in.

Dan Allah idan kun karanta ita bukatar Addu'ar ku da fatan Alkhairi Mai yawan gaske.

Dan Allah kuyi Sharing Dan Yan Uwa Su Anfana ya Zama Kai ma Kayi sadakatul Jariya.

MUTUM NA FARKO
shine mutumin da yasan Dokokin Allah (s.w.t) amma Kuma bayyi Aiki da su ba/

MUTUM NA BIYU
shine mutumin da yake Wulaqanta iyayensa / masamman Mahaifiya

MUTUM NA UKU
shine mutumin da ya maida Cin-hanci Sana’arsa

MUTUM NA HUDU
shine mutumin yake Zaluntar Bayin Allah, Da Gan-gan

MUTUM NA BIYAR
shine mutum Munafiki / Ma’ana Magulmaci,

MUTUM NA SHIDA
shine mutumin da be maida (Cin-riba) abakin komai ba/

MUTUM NA BAKWAI
shine mutumin da idan yaje yin Tsarki baya tsayawa ya tsarkake Najasarsa da kyau

MUTUM NA TAKWAS
shine mai Girman kai, mutumin da yake kallan kowa a banza

MUTUM NA TARA
mutumin da yake Cin Dukiyar- Marayu da Zalunci / ma’ana yana cin Dukiyarsu ba Tare da Amincewarsu ba

INA ROQON ALLAH (s.w.t)
yasa bamu daga cikin Wadannan mutanen masu wadannan Miyagun ayyukan

Kalma daya tak akan wannan Malamin👌💯💯
10/05/2025

Kalma daya tak akan wannan Malamin👌💯💯

AUREN YANZU ANA YIN SA NE DOMIN JIMA'I KAWAI.Iyayen da abokai a lokacin  da wani nasu zaiyi aure babban shawarar da suke...
20/04/2025

AUREN YANZU ANA YIN SA NE DOMIN JIMA'I KAWAI.

Iyayen da abokai a lokacin da wani nasu zaiyi aure babban shawarar da suke badawa shine ka nemi magani idan macece sai ayi wata daya ana tsuma ta ana jika magani ana bata.

Namiji kuwa kafin a ya shiga dakin matar sa sai yasha magani sai kace wanda zaije wajen Farkar sa dok don kawai kada matar sa ta raina shi.

Jima'i yana da matuqar muhimmanci a aure amma baza a dauke shi shikadai a maida hankali a kansa ba domin jima'i kadai bazai iya rike aure ba,dole akwai abubuwa da dama daya k**ata ku sanar da yayan ku da abokan mu wadan da suna da Muhimmanci suma k**a dai jima'i.

MATSAYIN AURE A MUSULUNCI

Aure:- Sunnace ta manzon Allah (S.A.W), k**ata yayi mutane su yi
kokarin aikata ta da kareta da kuma mutunta ta. Domin ya tabbata cewa
manzon Allah (S.A.W) yana cewa

Kuma aure yana da muhimmanci kwarai da gaske, idan muka lura fadar
Allah madaukakin sarki da yake cewa acikin littafinsa mai girma al-qur’ani.

Allah yana cewa: daga cikin ayoyinsa ya halicci mataye agareku daga
kawukan ku domin ku nutsu agaresu, ya sanya soyayya da nutsuwa a
tsakaninku.
Aure garkuwa ne kuma kariya ne, domin hadisin manzon Allah (S.A.W)
wanda Bukhari da Muslim s**a rawaito daga Abdullahi dan Mas’ud cewa:

Manzon Allah (S.A.W) yace

Yaku taron samairi wanda ya sami ikon daga cikin ku to yayi aure shine
yafi taimako wajen hana kale-kalle, (kallon Yammata) ya kuma taimakawa
wajen kiyaye farji, wanda bai sami ikon ba to ,yayi azumi shi garkuwane agareshi.

HAKKIN MIJI AKAN MATARSA

Yana da muhimmanci kwarai da gaske mace tayi wa mijinta biyayya don
samun aljannarta domin ya tabbata cewa manzon Allah (S.A.W) yace da
za’a umarci wani yayi sujjada ga wani da an umarci mace tayi wa mijinta
sujjada saboda girman hakkin da namiji yake da shi a wajen matarsa.
Sannan akwai wani lokaci da Manzon Allah (S.A.W) yace da mijin wata
mace zai kasance da gyambo ko gulando yana zubar da ruwa matarsa
tasa harshe ta lashe don biyayya bata biya h

Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maz...
18/04/2025

Kuskuren da namiji zai fara yi a rayuwar aurenshi shine ranar da aka kai masa amarya yaje ya dibgi magungunan karfin maza wai din ya bata mamaki.🤔

Kar ka manta ita fa yarinyar nan da ka auro ba sanin harkar nan tayi ba, kuma bata taba yi ba, sannan ko da danyatsa bai taba shigan ta ba b***e ya bude ta, ba abinda ta sani saidai tayi fitsari kawai da wurin.😎

Saboda tsabar rashin imani ranar da zaa kai maka irin wannan kai kuma kaje ka dirkawa kanka magungunan da ko horarriyar mace aka yiwa wannan hadin ranar sai jikinta ya fada mata, zaka saukewa karamar yarinya shi.😎

Haka zaka je ka wahalar da diyar mutane saboda rashin imani har ka sumar da ita saboda azaba, ka fito kana washe wai kai ga jarumin maza, nan kuwa duk kwaya ce tayi aiki.

Inda matsalar take sai yarinyar nan ta horu a haka, ka saba kure mata lamba minti 30 ko 40 ko awa daya, ta saba da haka, kai kuma sai ya zama in dai baka sha kwaya ba ranar ba za'ayi ba ko kuma in an yin ba zaka wuce minti biyu ba. Wani ma in bai sha kwaya ba ranar sai ya kirkiri mura ko zazzabin karya ana yamutsa fuska ba lafiya, saboda yasan dama ba karfinshi bane na kwaya ne.🤷‍♂️

A hankali zaka dawo baka gamsar da ita saboda kwayoyin ma sun dena maka aiki sosai ,idan ba'ayi sa'a ba ko dai ta rabu dakai ko ta fada bariki subhanallah.🤷‍♂️

Don haka sabbin angwaye a guji aikata wannan kuskuren, abi komai a sannu, kure lamba a farko ba naku bane.🤷‍♂️🚶

ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: 'Id...
15/04/2025

ALBISHIR GAMASU LIZIMTAR KARATUN ALQUR ANI

1. Kyakkyawan Hadisi Daga Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya ce: 'Idan mutum ya mutu danginsa s**a shagaltu da jana'izar sa,wani kyakkyawan mutum zai tsaya a kansa a Lokacin da ake rufe jikin mamaci, wannan mutumin yakan shiga tsakanin mayafin da kirjin mamacin.

Lokacin da aka gama binne sa, mutane s**a dawo gida, mala'iku 2, Munkar da Nakeer (Mala'iku biyu na musamman masu tambayar kabari), zasu zo cikin kabarin sa suna kokarin raba wannan kyakkyawan mutumin da mutumin da ya mutu, don su sami damar yi wa mamacin tambayoyi a game da imaninsa.

Ammaa kyakkyawan mutumin nan zai ce, 'Abokina ne shi. Ba zan barshi shi kaɗai ba. Idan an nada ku don yin tambayoyi, kuyi aikinku. Ba zan iya barin shi ba sai na shigar da shi Aljannah '.

Bayan haka sai ya juya ga abokinsa (mamacin nan) ya ce, 'Ni ne Alkur'ani, wanda ka saba karantawa, wani lokacin da babbar murya wani lokaci kuma da karamar murya. Karka damu. Bayan Munkar da Naker sun game maka tambayoyi, ba za ka sami baƙin ciki ba. '

Lokacin da Munkar da Nakir s**a ƙare tambayoyin su ga wannan mamacin, sai kyakkyawan mutumin nan ya shirya masa daga Al-Mala'ul A'laa, shimfiɗar siliki cike da miski.

2. Annabi (SAW) ya ce: 'A ranar sak**ako, a gaban Allah babu wani Mai Ceto da zai sami matsayi sama da Alkur'ani, ba Annabi ko Mala'ika.'

3. Don Allah a tura wannan 'Hadisin' zuwa ga Yan uwa muslmai .... saboda Annabi (SAW) ya ce: 'Ka bada ilimi daga wurina ko da aya ɗaya ce'. Allah Ya bamu iko.Ameen

4. Muna addu'ar wannan sakon da muka kawo zai isa zuwa ga musulmai akalla miliyan biyar a duk faɗin duniya cikin kwanaki bakwai (7) masu zuwa, Insha-Allah. Da fatan za a tura wannan sakon a YAU ga abokai da dangi dan samun lada mai yawa daga Allah (SWT).

* Idan ka dauki Al-Qur'ani, Shaidan yakan kamu da ciwon kai.
* Idan Ka buɗe shi, sai ya fadi.
* Idan Ka karanta shi, sai ya suma.
* In kukayi kokarin tura wannan sako na Alkairi, zaiyi kokarin sanyaya muku gwiwa.

15/04/2025
Babban Malami Na Shine Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝
13/04/2025

Babban Malami Na Shine Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam 💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝💝

Address

Makarfi

Telephone

+2348163464674

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sunnah Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Sunnah Media:

Share