28/12/2022
YANZU YANZU
Labarin da muke samu wannan matashin da Gwamnatin hijar neja tasa aka k**a saboda yayi rubutun tunatar wa ga Gwamnan jihar (Lolo) akan aikin Asibitin magajiya da yayi masu Alkawali.
Mai suna ciwon cikin sa ya motsa sossai cikin daren jiya Wanda hakan ya janyo tashin hawan jinin mahaifiyar,
A halin yanzu mahaifiyar tasa tana Asibiti kwance.
Dun haka Muna Kira ga gwamnatin jihar neja da duk wani shugaba daje da hannu ciki tare da Bata hakuri akan kuskuren da Shamsu ya aika a cikin rubutun sa.
Ku taimaka ku yafe masa