Al'misawy Attijany da'awa page

Al'misawy Attijany da'awa page Wannan shafi bi'iznillah zaike kawo Abubuwane da s**a shagi Addinin musulunci

الحمدللههَنِيئًـــا لِإِبْـــرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُـــهُ                        هِــلاَلٌ بَــدَا لِلنَّـــاظِرِينَ جَمَ...
08/10/2021

الحمدلله

هَنِيئًـــا لِإِبْـــرَاهِيمَ لاَحَ هِلاَلُـــهُ
هِــلاَلٌ بَــدَا لِلنَّـــاظِرِينَ جَمَالُــهُ
هِــلاَلُ رَبِيــعٍ جَـاءَ فِيـهِ مُحَمَّـدٌ
فَــتَمَّ لَنَــا الْبُشْــرَى وَعَـمَّ نَوَالُـهُ
لِأَفْضَلِ أَرْضٍ حَلَّ أَفْضَلُ مُرْسَلٍ
بِأَفْضَــلِ يَــوْمٍ فَاسْــتَبَانَ كَم

Alhamdullah yadda maulidan ke cigaba da gudana a jami'ar Ahmadu bello(ABU ZARIA)karkashin kungiyar dalibai yan tijjaniyy...
15/09/2021

Alhamdullah yadda maulidan ke cigaba da gudana a jami'ar Ahmadu bello(ABU ZARIA)karkashin kungiyar dalibai yan tijjaniyya(TIMSAN ABU)

Imamul a immaALLAH ya Kara kusanci da takawa maulana
31/07/2021

Imamul a imma
ALLAH ya Kara kusanci da takawa maulana

HANTSI LEKA GIDAN KOWAMaukana Dr Shiekh Dahiru Usman Bauchi yayi tajalli a sahar youtube inda ya zamo mafi fishe da samu...
23/07/2021

HANTSI LEKA GIDAN KOWA
Maukana Dr Shiekh Dahiru Usman Bauchi yayi tajalli a sahar youtube inda ya zamo mafi fishe da samun suscribe a cikin malamai masu wa'azi da Hausa, inda ya kuma amsar wata number yabon kamar yadda ya saba karban irin wadannan numbobin na fishe a duniya kamar dai irinsu cholar book of the world record da dai sauran irin ababan alafarma da ya kebanta dasu a duniyar zamaninsa
ALLAH Karawa ahehi lafiya da nisan kwanan da fatahi kan aikin RASULU (S A W)dan gatan ALLAH

22/06/2021

Nayi kirarin Annabi nayi kiranye

15/05/2021

و مرة ترون العجب
ALLAHU AKBAR daga sirrin da ALLAH yayiwa salatul fatihi

15/05/2021

و مرة ترون العجب
ALLAHU AKBAR Wata baiwa daga sirrin salatul fatihi

Ya tabbata a surar lukmaan aya19 daga wasiyoyinda lukmanul hakeem yayiwa dan nasa cewa(ka tsakaita tafiyarka ka rintse s...
23/04/2021

Ya tabbata a surar lukmaan aya19 daga wasiyoyinda lukmanul hakeem yayiwa dan nasa cewa(ka tsakaita tafiyarka ka rintse sautinka "domin"lallai mafi munin sautika "shine"sautin jakuna)صدق الله العظيم

1 عن أنس رضي الله عنه قال أن رسول الله صلى اله عليه وسلم كان إذا تكلم بكلمة أعادها ثلاثا حتى تفهم عنه وإذا أتا قوم فسلم ...
19/04/2021

1 عن أنس رضي الله عنه قال أن رسول الله صلى اله عليه وسلم كان إذا تكلم بكلمة أعادها ثلاثا حتى تفهم عنه وإذا أتا قوم فسلم عليهم سلم عليهم ثلاثا.رواه البخاري
2 و عن أم المؤمنين عائشة رضيالله عنها قالت:كان كلام رسول الله( ص) كلاما فصلا يفهمه كل من يسمعه.رواه أبوا داود
1 daga anas ALLAH ya kara masa yarda yace:MANZON ALLAH (S A W)ya kasance idan yayi magana da wata kalma(muhimmiya/mai wuyar fahimta) yakan maimaitata sau uku har a fahimceta daga gareshi, in yazo gun mutane kuma yakan musu sallama sau uku.bukari.
2 daga uwar muminai Aisha ALLAH kara yarda da ita tace:zancen ma'aikin ALLAH(S A W)zancene a rabe(bayyanenne)duk,wanda yajishi yana fahimtarshi(da kyau).Abu dauda.

19/04/2021

Daga Bakin bai taba karyaba (s a w):{DUK WANDA YAYIMA ALLAH KISHIYA "cikin ibada"ZAIBARSHI ZAIBASHI DA WANNAN KISHIYAN NASHI}musleen,kaga kenan anyi asarar aikin dan bazai iya azuryashi dakomsiba ALLAH kabamu ikon yin ikhlasi a dukkan aiyukanmu Alfarman sadiqul masduuq

Address

Nasarawa
Misau

Telephone

+2348134548319

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al'misawy Attijany da'awa page posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Al'misawy Attijany da'awa page:

Share

Category