ADC mobilization forum Musawa LG

ADC mobilization forum Musawa LG This site is organized for mobilizing our party in order to gain our society to the good leaders

31/08/2026
29/08/2026

Muna a gefe muka riski Jagoran talakawa yayiwa maciya amanar talakka ALLAH YA ISA har sau 3👍
Don haka muma zamuyi koyi da me gidan fita kunya
ALLAH YA ISA!
ALLAH YA ISA!!
ALLHA YA ISA!!!

FUNTUA TA LION CE da izinin Allah 🤲

Cmrd Ahmad Amiru (Smallking)
Chairman ADC MOBILIZATION FORUM MUSAWA LG✍️

ADC mobilization forum Musawa LG ADC Nigeria ADC MEDIA TV Adc Bursari LG Chapter ADC national media frontiers Anambra chapter Adc Media Promoters Adc Gobir

29/08/2026

Kadan daga cikin tawagar data isa zuwa garin FUNTUA ayau ASABAR ta me girman Dan takarar SENATE FUNTUA ZONE a karkashin jam’iyyar ADC 🥰
Muna fatan Allah ya bamu nasara daga sama har kasa 🤲

ADC mobilization forum Musawa LG ADC Nigeria Adc Media Promoters ADC national media frontiers Anambra chapter Adc Bursari LG Chapter ADC MEDIA TV Adc Gobir @

Cmrd Ahmad Amiru (Smallking)
Chairman ADC MOBILIZATION FORUM MUSAWA LG✍️

27/08/2026

A sanar da wanda be sani ba please 🙏
Akwai alheri me Tunkaro Yankin Funtua.
A ranar ASABR me zuwa HON JAMILU LION ze kaddamar da campaign ensa a karamar hukumar funtua ta jihar katsina a matsayin dan takarar SENATE, A karkashin jam’iyyar ADC a 2027 insha allahu 🤲

Allah yasa ayi lafiya a tashi lafiya 🤲

Cmrd Ahmad Amiru (Smallking)✍️
Shugaban kungiyar Matasa masu kokarin wayar da kan Al’ummar Musawa a Karkashin jam’iyyar ADC.
( ADC MOBILIZATION FORUM MUSAWA L.G)

ADC mobilization forum Musawa LGADC NigeriaAdc GobirADC MEDIA TVAdc Bursari LG ChapterADC national media frontiers Anambra chapter Adc Media Promoters@

Ya Allah Ga wanda Talakawan shiyyar funtua ke kauna , Allah ka cika mana burinmu na alkhairi akansa 🤲 Allah kasa kaunarm...
27/08/2026

Ya Allah Ga wanda Talakawan shiyyar funtua ke kauna , Allah ka cika mana burinmu na alkhairi akansa 🤲 Allah kasa kaunarmu ta zama makamin samun zaman lafiyar shiyyarmu dama kasa baki daya 🤲 ya Allah kasa mummunar aniyar wadancen ta koma musu 🤲
Allah kasa zabinmu ya zama zabi mafi alkhairi a yankunanmu 🤲

Hon Jamilu Lion 🦁 for Senate Funtua Zone 2027 insha allahu 🙏
Allah ka amince mana 🤲

Jama’ar shiyyar funtua kira garemu, Muyi zabe cikin wayewa da ilimi, musan masu kaunarmu da alkhairi, da hannuwanmu zamuyi amfani wajen kawar da yan takife 👍
Muso masu sanmu daga sama har kasa, mu zabi Hon Jamilu Lion a matsayin Shugaba me wakiltar shiyyar funtua a majalisar dattawan Nigeria 🇳🇬

Mu tura matashi me kaunar matasa da tausayin yanki 🥰 mu tura ne ilimi dan zamani wanda yasan ciwanmu 😴 mu tura wanda yasan ya duniyar matasa ke tafiya 🤗

Wannan kirane daga kungiyar matasa masu kokarin wayar da kan Al’umma na Karamar Hukumar MUSAWA dake shiyyar Funtua ✊🫡

Cmrd Ahmad Amiru (Smallking)✍️
Shugaban kungiyar Matasa masu kokarin wayar da kan Al’ummar Musawa a Karkashin jam’iyyar ADC.

ADC mobilization forum Musawa LGADC NigeriaAdc Media PromotersADC national media frontiers Anambra chapter Adc Bursari LG ChapterADC MEDIA TVAdc GobirSakaba AdcDNL Hausa@moofy

Allah ya bada Nasara me Girma Campaign Chairman Katsina state For our upcoming president of Nigeria Alhj Atiku Abubakar ...
27/08/2026

Allah ya bada Nasara me Girma Campaign Chairman Katsina state
For our upcoming president of Nigeria
Alhj Atiku Abubakar (wazirin Adamawa)
ADC PRESIDENTIAL CANDIDATE 2027🙏

Allah ya bamu Nasara 🤲ADC mobilization forum Musawa LGADC NigeriaGarkuwar Adc KwaAdc Bursari LG ChapterAdc GobirSakaba AdcADC MEDIA TVAdc Media PromotersADC national media frontiers Anambra chapter

26/08/2026

Senatanmu me jiran rantsuwa da yardar Allah 🤲
Hon Jamilu Lion
Funtua zone takace insha allah 🤲

Wanda yake tare damu ya nuna mana kauna a comment section 👇👇👇
ADC mobilization forum Musawa LG ADC Nigeria

26/08/2026

Wannanfa me bakar hularfa MACACE sunanta AISHA
kawai dai yayi suffar maza ne 🤣

25/08/2026

Watch till End please

Yanzu a hakanne zaace Gwamnatin Nigeria ta Talakka ce,
Wannanfa al’ummar wani yankine a jihar YOBE da s**a nemi Gwamnati akan tallafin masu cutar koda, Amma gwamnatin jihar tayi burus da rokonsu,

Sai gashi an hangi IBRAHIM MASARI a taron siyar da ‘Yancin musulmi da wasu malamai s**a halarta, yabada sakon Gwamna ME MALA BUNI na kyautar 300m,
Ya Subhanallah wannan wace kalar gwamnati ce haka?

Allah ya isar mana hakkinmu 🤲

25/08/2026

Sai dan KAITA
AMADUN kawai ✊

Address

Musawa Local Government Area
Musawa
820101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC mobilization forum Musawa LG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share