Ammar Bin Yasir Islamic Academy.

Ammar Bin Yasir Islamic Academy. Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ammar Bin Yasir Islamic Academy., ALONG GASHU'A Road NGURU LOCAL GOVT., Nguru.

SANARWA DA SAƘON TA’AZIYYAHukumar wan nan makaranta na sanar da iyaye, ɗalibai, ma’aikata, da al’ummar gari baki ɗaya.Ma...
05/01/2026

SANARWA DA SAƘON TA’AZIYYA
Hukumar wan nan makaranta na sanar da iyaye, ɗalibai, ma’aikata, da al’ummar gari baki ɗaya.
Makarantar na bin umarnin da Gwamnatin Jiha da Ƙaramar Hukumar Nguru s**a bayar dangane da mummunan lamari da ya faru jiya.

Bisa ga lokacin jimami da aka amince da shi, makarantar za ta kasance baza tayi aiki ba a yau da gobe. Duk harkokin karatu da na ofis za su ci gaba a ranar Laraba.
Wannan mataki na nuna girmamawa, juyayi, da cikakken bin umarnin hukumomi.

Malamai, da ɗaliban Makarantar Ammar Bin Yasir Islamic Academy. suna miƙa ta’aziyya ga iyalan waɗanda s**a rasu. Muna taya ku jimami da alhini.
Muna roƙon Allah SWT Ya gafarta wa mamatan, Ya saka su a Aljannatul Firdausi, Ya ba iyalansu haƙuri da ƙarfin zuciya.

Muna kuma roƙon Allah Ya kare al’ummarmu daga aukuwar irin wannan masifa a gaba

Sa hannu,

Hukumar makaranta

The management of Ammar Bin Yasir Islamic Academy. extends its felicitations to Yunusa Garba on the solemnization of his...
22/11/2025

The management of Ammar Bin Yasir Islamic Academy. extends its felicitations to Yunusa Garba on the solemnization of his matrimonial union today. We register profound pleasure in recognizing this pivotal personal milestone. The engagement of staff, students, parents, friends, and invited dignitaries is duly acknowledged for enhancing communal solidarity.

We invoke Allah’s guidance and blessings to ensure sustained harmony, stability, and prosperity in the conjugal partnership. We also seek prayers from those unable to attend, that the couple may be granted enduring happiness and fulfillment.

May this union contribute positively to personal wellbeing and continued institutional inspiration.

Admin-1

.Y_MALAMI

Happy Marriage Life 🎉🎉🎉   Mukhtar AhmadMay your marriage be filled with joy, laughter, understanding and mutual respect....
18/07/2025

Happy Marriage Life 🎉🎉🎉 Mukhtar Ahmad

May your marriage be filled with joy, laughter, understanding and mutual respect.
Wishing you a beautiful journey together, hand in hand. May your love be the foundation on wish you built your life together.

YOUR NEW HOME IS BLESSED

وانا لله وانا اليه راجعون!!!Cikin alhini da jimami nake sanar daku rasuwar daya daga cikin daliban makarantarmu mai suna...
01/04/2025

وانا لله وانا اليه راجعون!!!
Cikin alhini da jimami nake sanar daku rasuwar daya daga cikin daliban makarantarmu mai suna Mustapha Muhammad(Dan'uwa) Daga Tahfiz 5 dalibin yarasu yana tsaka da neman ilimin Al-Qur'ani muna rokon Allah ya yafemasa kura kuransa Allah ya karbi bakuntarsa ya bawa yan'uwansa, malamansa da abokanan karatunsa dalibai hakurin rashinsa idan tamu tazo yasa mu cika da imani

Mgt

SANARWA! SANARWA! SANARWA!!!Assalamu Alaikum Warahmatullah Duba Da Yayin Da Ake Ciki a Kasa na wan nan zanga zanga da ra...
02/08/2024

SANARWA! SANARWA! SANARWA!!!

Assalamu Alaikum Warahmatullah Duba Da Yayin Da Ake Ciki a Kasa na wan nan zanga zanga da rashin tsaro Hukumar Makarantar Ammar Bin Yasir Islamic Academy. Nasar Da Malamanta, Dalibanta, Iyayen Dalibai dama Daukacin Al'umma Baki Daya Kan Satin nan Baza ayi Karatu ba gaba dayansa daga ASABAR HAR ZUWA LARABA.

Ubangiji Allah Ya saukaka mana wan nan yanayi da kasarmu ke ciki, Allah bamu zaman lafiya.

Sa Hannu: Hukumar Makaranta

The recently concluded Arabic Spelling Bee at Ammar Bin Yasir Academy was a resounding success, showcasing the linguisti...
22/07/2024

The recently concluded Arabic Spelling Bee at Ammar Bin Yasir Academy was a resounding success, showcasing the linguistic talents of its students. Participants from various classes competed fiercely, demonstrating their proficiency in Arabic vocabulary and spelling. The event not only highlighted the students' hard work and dedication but also underscored the academy's commitment to promoting Arabic language skills. The competition concluded with an award ceremony, where the top spellers were honored for their exceptional performance. This annual event continues to inspire and foster a deep appreciation for the Arabic language among the students.

The End of 2023/2024 Acad. Sessions
30/05/2024

The End of 2023/2024 Acad. Sessions

𝐃𝐞𝐚𝐫 𝐫𝐞𝐬𝐢𝐥𝐢𝐞𝐧𝐭 𝐬𝐭𝐮𝐝𝐞𝐧𝐭𝐬, 𝐞𝐬𝐭𝐞𝐞𝐦𝐞𝐝 𝐭𝐞𝐚𝐜𝐡𝐞𝐫𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐬𝐮𝐩𝐩𝐨𝐫turing f𝐚𝐫𝐞𝐧𝐭𝐬. I am filled with enthusiasm for the incredible jour...
14/01/2024

𝐃𝐞𝐚𝐫 𝐫𝐞𝐬𝐢𝐥𝐢𝐞𝐧𝐭 𝐬𝐭𝐮𝐝𝐞𝐧𝐭𝐬, 𝐞𝐬𝐭𝐞𝐞𝐦𝐞𝐝 𝐭𝐞𝐚𝐜𝐡𝐞𝐫𝐬 𝐚𝐧𝐝 𝐬𝐮𝐩𝐩𝐨𝐫turing f𝐚𝐫𝐞𝐧𝐭𝐬.

I am filled with enthusiasm for the incredible journey of learning that lies ahead.
To our bright and eager students, you are the heart of our educational community. Embrace the challenges that come to your way, for they are the steppingword stone's to success. Let the next term be a canvas on which you paintful your dramas, explorer new horizontal, and unlocked the doors to your limitless potential.
Remembering, each Day is an opportunity to learn, to persevere, and to become the best version of yourself. To our dedicated teachers, your commitment to shaping young minds is truly commendable. Your passion for education is the guiding light that illuminates the path of our students. Let's continue to the spark of curiosity, encourage creativity, and foster an environment where evey student feels empowered to learn and grow. To the parents who play an integral role in our educational ecosytem, your unwaering supportive is the bedrok of our students' success.

Thank you for entrusting us with the privileges of shaping the futugfre leaders, innovators, and contribhgutors to society. Your partnership is instrumental in creating a harmonious and conducive learning environment. As were hhfgjlooking forward to the next dhhhggterm, let us embrace the spirit of collabhaukoration, resilience, and innovation. Together, we can make the next term a tragggfnsformative njghgexperience for everyone involved.

May it be filled with moments of inspiration, growth, and achievement.

Hukumar Wan nan Makaranta Na Sanar Da Iyayen Yara, Dalibanta, Malamanta Da Daukacin Al-Umma Cewa Hutu Ya Kare Za'a Koma ...
12/07/2023

Hukumar Wan nan Makaranta Na Sanar Da Iyayen Yara, Dalibanta, Malamanta Da Daukacin Al-Umma Cewa Hutu Ya Kare Za'a Koma Makaranta Domin Soma Karatun Zango Na Farko na Shekara 2023/2024.

Za'a Koma Ranar Asabar 15/07/2023

Sanarwa; Hukumar Makaranta.

Assalamu Alaikum Warahmatullah.TUNATARWA! TUNATARWA!! TUNATARWA!!!Hukumar  makarantar Ammar Bin Yasir Islamic Academy. n...
26/06/2023

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

TUNATARWA! TUNATARWA!! TUNATARWA!!!

Hukumar makarantar Ammar Bin Yasir Islamic Academy. na sake tunatar da al'umma kan tana cigaba da Saida form din daukar sabbin dalibai.

Za'a iya samun form din a harabar makarantar dake cikin government Day secondary school Nguru a kowacce Rana.

Don neman Karin bayani a iya tuntubar wadannan numbobi:

08039595448,
07066656739
07063117886.

Sa hannu: hukumar makaranta✍🏻

END OF 2022/2023 ACADEMIC SESSION.Alhamdulillah!!!👏👏👏♥️🤍♥️
24/06/2023

END OF 2022/2023 ACADEMIC SESSION.

Alhamdulillah!!!

👏👏👏♥️🤍♥️

Address

ALONG GASHU'A Road NGURU LOCAL GOVT.
Nguru

Telephone

+2348039595448

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ammar Bin Yasir Islamic Academy. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Ammar Bin Yasir Islamic Academy.:

Share