Tsohon Nguru Community Development Forum

Tsohon Nguru Community Development Forum The Page Was Created To Serve Tsohon Nguru Community

Saƙon Taya Murna Tsohon Nguru Community Development Forum tana taya ɗaya daga cikin Members na BoT nata, Babagana Muhamm...
07/09/2026

Saƙon Taya Murna

Tsohon Nguru Community Development Forum tana taya ɗaya daga cikin Members na BoT nata, Babagana Muhammad Shettima BMS murnar zama State Assistant Director Mobilization na Coalition of Yobe State Association of Political Organizations (COYAPO)

Yau Lahadi, 6th ga watan September Government Day Junior Secondary School Lawan Ngoma Mega School dake anan Tsohon Nguru...
06/09/2026

Yau Lahadi, 6th ga watan September Government Day Junior Secondary School Lawan Ngoma Mega School dake anan Tsohon Nguru tayi bikin yaye ɗalibai karo na farko tun bayan kafuwarta.

A wajen bikin yaye ɗaliban, Lawan Ngoma Mega School Junior Secondary School ta karrama ɗan takarar gomna na jihar Yobe a jam'iyyar APC, Alhaji Baba Mallam Wali.

Councilor mai wakiltar Tsohon Nguru Ward tare da Supervisory Councilor na Education, Honourable Ibrahim Ziko da kuma Hon Baba Zarma ne s**a ƙarbi kyautar karramawar.

06/09/2026

Well done Falmata Lawan Ngoma 👏🏾

Mun ƙarɓi gayyata
03/09/2026

Mun ƙarɓi gayyata

Muna taya wasu daga cikin membobin qungiyar mu murnar halartar horar da Madia Aids na Gomna Mai Mala Buni da ya gudana a...
02/09/2026

Muna taya wasu daga cikin membobin qungiyar mu murnar halartar horar da Madia Aids na Gomna Mai Mala Buni da ya gudana a jihar Kano.

Muhammad Sani Amadu Nguru
ABUBAKAR MUHAMMAD SHEHU
Babagana Mele Mai Nguru
Muhammed Brah Garanti
Abdullahi Hussaini Kachallah

Allah ya dawo da ku gida lafiya

Zaɓen 2027 Chikin jerin sunayen ƴan takara da hukumar INEC ta chire yau na ƴan takarar Gomnoni da ƴan majalisar jihohi, ...
29/08/2026

Zaɓen 2027

Chikin jerin sunayen ƴan takara da hukumar INEC ta chire yau na ƴan takarar Gomnoni da ƴan majalisar jihohi, sunayen mutane biyu sun fito a unguwarmu ta Tsohon Nguru.

1. Alhaji Baba Mallam Wali - ɗan takarar gomna na jam'iyyar APC a jihar Yobe

2. Honourable Ibrahim Ali Babura (Basane) - ɗan takarar ɗan majalisar jiha na jam'iyyar ADC a Nguru Central.

To Madallah

Allahu Akbar, Rayuwa Kenan Wannan Passport ne na marigayi Sheikh Muhammad Ngibirima. Allah yajiƙan rai
27/08/2026

Allahu Akbar, Rayuwa Kenan

Wannan Passport ne na marigayi Sheikh Muhammad Ngibirima.

Allah yajiƙan rai

Wannan ƙungiya ta TNCDF tana taya vice Chairman nata, Babagana Mele Mai Nguru da kuma PRO na ƙungiyar, Sadiq Tijjani Mai...
27/08/2026

Wannan ƙungiya ta TNCDF tana taya vice Chairman nata, Babagana Mele Mai Nguru da kuma PRO na ƙungiyar, Sadiq Tijjani Maibrah Nguru da kuma Inusa Maina Mustapha da Muhammad Grema (La'ari) murnar samun aikin Gwamnati daga ɗan takaran Gwamnan jahar yobe 2027 insha Allah kuma uba cikin ƙungiyar Alh. Baba Malam Wali (BMW).

Muna addu'a Allah Yasanya alkairi, Allah Yakawo na 'yan bayama. Shikuma BMW Allah Yasaka masa shima da Alkairi, Allah Yamasa Jagora Cikin duk al amuransa.

Baba Mallam Wali Da Abba Idriss Adam Sun Bawa Ɗalibanda S**a Lashe Gasar Spelling Bee Gudunmawa Local organizing committ...
27/08/2026

Baba Mallam Wali Da Abba Idriss Adam Sun Bawa Ɗalibanda S**a Lashe Gasar Spelling Bee Gudunmawa

Local organizing committee na Spelling Bee sun bayyana samun gudummawa daga ɗan takarar gomna na jam'iyyar APC a jihar Yobe, Alhaji Baba Mallam Wali da Kwamishinan Ilimi na jihar Yobe, Dr. Abba Idriss Adam kamar haka:

Gudunmawar Baba Mallam Wali:

1- 1st Position: N1.5 million and a full scholarship through secondary school.

2- 2nd Position: N1 million and a full scholarship through secondary school.

3- 3rd Position: N500,000 and a full scholarship through secondary school.

Gudunmawar Abba Idriss Adam:

1- 1st Position: N700,000 da keken ɗinki

2- 2nd Position: N500,000 da keken ɗinki

3- 3rd Position: N300,000 da keken ɗinki

Muhammad Isiyaku Madaki daga Makarantar Junior Ngelewa Nguru shine yazo na biyu a gasar YOBE SPELLING BEE COMPETITION 20...
26/08/2026

Muhammad Isiyaku Madaki daga Makarantar Junior Ngelewa Nguru shine yazo na biyu a gasar YOBE SPELLING BEE COMPETITION 2026.

Muna tayasa murna.

Address

Tsohon Nguru Ward, Nguru Local Government
Nguru

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tsohon Nguru Community Development Forum posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category