08/08/2026
đź‘‘ SANARWA DAGA MASARAUTAR ARI đź‘‘
Masarautar Ari ta amince da naÉ—a Alhaji Umar Usman, Permanent Secretary, a matsayin Barden Ari.
Wannan naɗi ya zo ne bisa cancanta, kishin al’umma, da irin gudummawar da yake bayarwa wajen ci gaban Masarautar Ari da al’ummarta.
Muna taya Alhaji Umar Usman, Barden Ari, murnar wannan babbar sarauta. Muna roƙon Allah Ya ba shi ikon sauke nauyin da aka ɗora masa cikin gaskiya, adalci da amana.
Muna ƙara taya shi murna tare da fatan Allah Ya ƙara ɗaukaka Masarautar Ari.
BARKA DA SARAUTA, BARDEN ARI!
Sen Masa'ud Shehu Gada