Youth in politics

Youth in politics We are youths

27/04/2025

Har yanzu na gagara gane hikimar da take cikin 'dan siyasa ya dauki Motar hawa (private) ya baiwa mutanen mazabar sa wadanda basa iya samun Naira dubu 50,000 a wata, ko kuma Machine din hawa kamar Jincheng Rubber wa matasan da basu da aiki ko sana'ar yi.

~ Tsakani da Allah irin wannan mayar da al-umma baya ne, ci baya ne, mutumin da baya iya samun Naira dubu 50,000 a wata ka dauki motar Naira miliyan 3, 5, ko miliyan 7 ka bashi, yaya zai yi da ita kenan?

Matasa basu da sana'ar yi an dauki Machine din Naira miliyan 2 an basu suyi kwalliya su hau su zagaya gari su burge yam mata da samari. Kudin Mai da kyar, kudin gyara idan ta ɓaci da kyar, wannan kashe mutane ne fa.

~ Sai dai kuma al-ummar itama da nata laifin, idan ba irin wannan burgewar aka yi musu ba zasu shafe shekaru suna zagin dan siyasar cewa bai musu komai ba. Idan ka dauki Jari (Capital) ka basu sai suje su 'kara aure, su sayi manyan wayoyi da sabbin shaddoji da Gezner.

Shiyasa sai suyi muku abinda kuke so ba abinda kuke bukata ba. Amma tabbas babu hikima mutum ya kashe miliyoyin kudade ya sayawa mutane motar hawa haka kawai, yayin da abinda zasu ci da kyar suke samu.

Allah ya kyauta.

21/12/2024

Masha Allah

21/12/2024

How are you fans

21/12/2024

Hello 👋

26/07/2022
21/05/2022

Dear Delegates, as election comes, please don't vote for a highest bidder, vote for a competent candidate to protect our lives and properties!

20/05/2022

Matasa mukula da siyasar bana domin tanada matukar hatsari

Address

Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Youth in politics posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share