10/11/2023
RENEWED HOPE CONDITIONAL CASH TRANFER
Ma’aikatar Agaji da Rage Talauci ta gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Humanitarian minister Dr Betta Edu Zata ci gaba da bayar da kudade ga wadanda suke cin gajiyar shirin nan bada jimawa ba.
Wannan dai ya yi daidai da ajandar da Shugaba Tinubu ya fitar domin cire ‘yan Nigeria sama da miliyan 133 daga kangin talauci kafin shekarar 2030.
Tsohuwar Gwamnatin Shugaba Buhari ce ta kaddamar da shirin bayar da tallafin kudi na RRRR matsayin hanyar rage wahalhalu a tsakanin magidanta ta hanyar raba Naira 5,000 na tsawon watanni shida 6 a shekarar 2021
Duk wanda ya samu shiga tsarin zaa bashi kudi naira 25k sau uku, wanda yanzu haka an fara biya.
Allah ya bamu saa
Comrade Ahmad Adamu Idriss