15/05/2026
Gwamna Buni tareda Sakataren Gwamnatin jahar Yobe Dr Mohammed Goje sun kai ziyarar dubiya da Jaje a babban asibitin garin Damaturu, inda s**a duba mutanen da s**ayi hadarin mota awajen taro shi a hanyar airport jiya.
Hadarin yayi sanadin rasuwar mutum daya wasu kuma suna asibiti, muna musu addu'a wanda s**aji ciwo Allah yabasu lafiya, wanda s**a rigamu Gidan gaskiya kuma Allah ya musu rahama.