HAUSA novels BOOKS

Call Contact the organization

HAUSA novels BOOKS 📚 Hausa Novels Books
Gidan karatu na zamani da ke kawo muku manyan littattafan Hausa kai tsaye!

Daily drops of all Hausa novels — fast, clean, and free!

Join now to enjoy reading and listening. 📖🎧

08/09/2026

Naiman taimako

💍✨ GAYYATA TA MUSAMMAN! ✨💍Ina farin cikin gayyatar ‘yan uwa, abokai da masoya zuwa Daurin Aurena wanda za'ayi gobe...📅 J...
27/08/2026

💍✨ GAYYATA TA MUSAMMAN! ✨💍

Ina farin cikin gayyatar ‘yan uwa, abokai da masoya zuwa Daurin Aurena wanda za'ayi gobe...

📅 Jumma’a, 28 ga Agusta, 2026
🕌 Wedding Fatiha: 10:30 na safe
📍 Res. of Muhammad Bello Mode

🎉 Groom Shower: 4:00 na yamma
📍 Res. of Alh. Kabiru Mai Akwai, Unguwar Rogo (Shariffai Quarters)

Ina fatan ganinku, Allah Ya kawo ku lafiya. 🤲💍❤️ Ameen 🙏

Zaku iya kallon cikakken shirin labarin Zarah a YouTube channel dinmu 👇👇👇
31/07/2026

Zaku iya kallon cikakken shirin labarin Zarah a YouTube channel dinmu 👇👇👇

Ku kasance tare damu a YouTube channel dinmu da muke kawo muku ai videos a cikin harshen Hausa 🙏🏼 show me luv kuyi subsc...
27/07/2026

Ku kasance tare damu a YouTube channel dinmu da muke kawo muku ai videos a cikin harshen Hausa 🙏🏼 show me luv kuyi subscribe ngd

Enjoy the videos and music you love, upload original content, and share it all with friends, family, and the world on YouTube.

16/06/2026

Wane shiri yafi ƙayatar daku?
1-Labarin Safiyya?
2-BAKUWAR DARE?
3-RABON AYI?

13/06/2026

RABON AYI part 1

Safiyya nayi muku Barka da dare🙋 Ina masu bibiyar shirin labarin Safiyya" kuzo mu tattauna 🧘 Shawara gareka ko korafi 💁
04/06/2026

Safiyya nayi muku Barka da dare🙋
Ina masu bibiyar shirin labarin Safiyya" kuzo mu tattauna 🧘
Shawara gareka ko korafi 💁

Sukan mata ba ruwansu 😅"Zasu soka lokacin da kake da"Zasu gujeka a lokacin da baka da"Kuma zasu iya sake dawowa gareka a...
01/06/2026

Sukan mata ba ruwansu 😅
"Zasu soka lokacin da kake da
"Zasu gujeka a lokacin da baka da
"Kuma zasu iya sake dawowa gareka a lokacin da kassamu

Ku kasance a tare damu a cikin sabon shirin mu na labarin Safiyya anyi mata auren dole da talaka ashe hamshaƙin attajiri ne 😘

Nidae ƙyala, 😔Allah yasani wani lokacin banajin dadin ƙyalar da nakeyi kuma Allah inason in daina amma nakasa😔
30/05/2026

Nidae ƙyala, 😔
Allah yasani wani lokacin banajin dadin ƙyalar da nakeyi kuma Allah inason in daina amma nakasa😔

28/05/2026

Nasiha
Mu kula da amana

Address

Sokoto
Sokoto

Telephone

+2348140615128

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAUSA novels BOOKS posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to HAUSA novels BOOKS:

Shortcuts

Share

Category