sarkin yakin digar agyare fans

sarkin yakin digar agyare fans fighting for freedom

03/05/2025

Idanranar mutuwarka tazo babu wanda zaikareta yau gdan ruwan tsohuwar kasuwa sunfitarda kuraye waje gabadaya waje suntsaida basu ruwa saboda sunji ance ayarin sarkin yakin digar agyare Alh AbdulRahman kagum shehu zamau sunanan tafe gidanruwa bayanhaka anfarayimin barazana darayuwata wasu sunturomin sakon tes nacewa innakoma maganar gidanruwa to itace maganata takarshe duniya amsarda nabasu itace indai maganr ruwace yanzu ankafara wallahi barazanar kisa bazata hanani maganar ruwaba inajiran mutuwa inrayuwata gahannun wani dan Adam take kuma nakira lambar wayar da ankaturomin tes amma anki dauka dagani naje nasanarda hukuma kuma nabasu lambar da akeson ayimin barazana darayuwata lambar itace kamarhaka 07083747669 kuma zanturoma Al,umma sakonda sunka turomin dakuma amsar danabasu

03/05/2025

Inason maigirma gwamna yayi binchike akanmasu jagoranchin gidajen ruwa najahar sokoto awane paty kafinkafa gwamnati sanin maigirma gwamna gwamnati datagabata ko ohodatayi damaysalar ruwa yanadaya dagacjikin abinda yakawomata chikas kuma bayan gwamnatinsu tafadi sukayi dikamfin kuma akabarsuru suna jagoranchin wasu gidajen gidan ruwan domin batama maigirma gwamna suna sako daga sarkin yakin digar agyare nadaya Alh AbdulRahman kagum shehu zamau magajin gari B sokoto North L G

Address

Yahaya Abdulkareem Road
Sokoto
840101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when sarkin yakin digar agyare fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share