I stand with ADC Suleja

I stand with ADC Suleja welcome, this is the official page of the National Coalition Support Group for the change

13/08/2026

our best officer

13/08/2026
09/08/2026

please I have question and I need a answer tinubu na Muslim ☪️ o na Christian ✝️

07/08/2026

tell him d truth

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce shi ne ya tallafa wa tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, da ...
06/08/2026

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ce shi ne ya tallafa wa tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo, da abinci, tufafi da sauran buƙatu bayan fitowarsa daga gidan yari, yana mai cewa a lokacin ba shi da abin dogaro.

Atiku ya bayyana hakan ne yayin martani ga kalaman Obasanjo cewa nadinsa a matsayin mataimakin shugaban kasa shi ne babban kuskurensa.

Ya kuma zargi Obasanjo da ci gaba da sukar sa saboda adawarsa da yunkurin wa'adin mulki na uku, yana mai cewa ya tsaya tsayin daka wajen kare kundin tsarin mulkin Najeriya da dimokuradiyya.

Atiku ya ce bai yi nadamar taimakon da ya yi wa Obasanjo ba, amma ya bukaci a daina karkatar da tarihin siyasar kasar, yana mai cewa ya kamata a mayar da hankali kan magance matsalolin tattalin arziki da tsaro maimakon tayar da tsofaffin rikice-rikicen siyasa.

06/08/2026

tinubu never win election

Allah ya nuna mana ranan ransarwa
06/08/2026

Allah ya nuna mana ranan ransarwa

13/07/2026

Nigeria president Amhen Bola Tinubu and Senate President just announce another loan of 950 trillion dollars, my question now how can they pay this loan , and what are they using the money for ?

Graduate wey no get classmates.Student wey nobody fit point to any of im teacher.Certificate wey na 'she' get am.Abeg......
01/07/2026

Graduate wey no get classmates.

Student wey nobody fit point to any of im teacher.

Certificate wey na 'she' get am.

Abeg... who I be?

No rush answer oh. Make una think am first 🤔

26/06/2026

awaiting member by God grace

Address

Tudun Bariki
Suleja
910101

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when I stand with ADC Suleja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share