Officials People Democratic Party Sokoto state chapter

  • Home
  • Officials People Democratic Party Sokoto state chapter

Officials People Democratic Party Sokoto state chapter 2003

14/11/2022

Very interested

09/11/2022
Daruruwan mata daga mazabar gagi C dake cikin karamar hukumar mulkin sokoto south ta jahar Sokoto sun canza daga Jam'iya...
16/08/2022

Daruruwan mata daga mazabar gagi C dake cikin karamar hukumar mulkin sokoto south ta jahar Sokoto sun canza daga Jam'iyar APC Yunwa zuwa Jam'iyar PDP Lema

Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo ne ya karbi daruruwan matan da s**a sauya shekar daga Jamiyar APC zuwa PDP a babbar Headquarter Jamiyar PDP dake ahamdu Bello way sokoto

Anasa jawabi shugaban Jamiyar PDP na jahar sokoto Hon Bello Aliyu Goronyo yayi matukar godiya tareda nuna jindadinsa ga ilahrin daruruwan matan da s**a sauya shekar acikin wannan jam'iya mai albarka tareba basu tabbacin cewa daga yau sun zama halartatatun jam'iyar PDP tareda kara kira garesu dasuci gaba da bada goyon baya ga gwamnatin Rt Hon Aminu Waziri Tambuwal domin yakara samun damar inganta rayuwar su

A karshe shugaban Jamiyar PDP Hon Bello Aliyu Goronyo, ya bukacisu daruruwan matan da s**a sauya shekar da su tsaya tsayin daka suyi duk mai yiyuwa domin kada kuri'unsu a zabukan dake tafe don samun nasarar Jam'iyyar PDP a zaben 2023.

Yayin karbar yayan jam'iyar APC wanda s**a sauya shekar zuwa jam'iyar PDP akwai mataimakin shugaban Jamiyar PDP na jahar sokoto Hon Aliyu FC da zonal office Alhaji Muhammad Muhammadu Dangwaggo da zonal vice Chairman Alhaji Nasiru Bafarawa da zonal vice Chairman Alhaji Sule AP da sakataren watsa labarai na na Jamiyar PDP na jaha Hon Abdullahi Yusuf Hausawa da babangida kaki da dai sauransu.

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa 16th. Agust. 2022.

ALHAMDULILLAH.YANZU-YANZU.APC, Co- ordinator sarkin musulmi A ward.End. Ibrahim mohammed sokoto(FNIM,MNSE,MNIEEE, MNCS),...
15/08/2022

ALHAMDULILLAH.
YANZU-YANZU.
APC, Co- ordinator sarkin musulmi A ward.
End. Ibrahim mohammed sokoto(FNIM,MNSE,MNIEEE, MNCS), Yabar jam'iyar A.PC. yadawo jam'iyar P.D.P. (Power), ta hannun Alh. namadina Abdulrahman da Alh. yahaya Dallatu.

DAYA DAGA CIKIN KANSILOLI BIYAR DA KALANJENI YAJE DASU ABUJA HON ZAKARI MADUGU Yau din na daya daga cikin kansiloli biya...
13/08/2022

DAYA DAGA CIKIN KANSILOLI BIYAR DA KALANJENI YAJE DASU ABUJA HON ZAKARI MADUGU

Yau din na daya daga cikin kansiloli biyar da kalanjeni yaje dasu abuja don chanza sheka hon zakari madugu Kansila mazabar Ruwa Wuri kuma kakakin Majalisa karama hukuma Tangaza

Ya kawo ziyara ga Shugabanin jam, iya PDP ta jihar sokoto inda yatabatar zama shi a jam, iya shi ta PDP tareda barar tada kanshi daga tafiya hon kalanjeni da kuma jam, iya APC kamar yada ake fada

Kuma yazo tareda wasu jiga jigan yan APC da yakarba wadanda ya hada da Shugaban yan kasuwa Tangaza da kuma wani exco na mazaba

Kuma Yayi alkawali aiki tukuru domin samun Nasara jam, iya PDP

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

Tawagar shuwagabannin Jamiyar PDP na jahar Sokoto sun kai gaisuwar ta'aziyar rasuwar Hajiya Balkisu mata ga Alh Abubakar...
09/08/2022

Tawagar shuwagabannin Jamiyar PDP na jahar Sokoto sun kai gaisuwar ta'aziyar rasuwar Hajiya Balkisu mata ga Alh Abubakar. AA Gumbi

Tawagar shuwagabannin Jamiyar PDP karkashin jagorancin mataimakin shugaban Jamiyar PDP na jaha Hon Aliyu FC da sakataren Jamiyar PDP na jaha da Hon Abubakar Zaki Bashire da zonal vice Chairman Alhaji Sule AP da sakataren watsa labarai na Jamiyar PDP na jaha Hon Abdullahi Yusuf Hausawa da shugaban matasa na Jamiyar PDP na jaha Hon Mustapha Binjee da sauransu

Shuwagabannin sun mika gaisuwar ta'aziyar su ga Alh Abubakar A A Gumbi tareda rokon Allah ya jikan Hajiya Balkisu da rahama yasa mutuwa tazama hutawa a gareta yasata aljannah firdausi Amin.

Alh. Abubakar AA Gumbi yayi godiya tamusanman ga shuwagabannin Jamiyar PDP tareda rokon Allah yasaka musu da maficin alhairinsa

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa 9th. Agust. 2022.

Maigirma Shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo tareda tawagarsa yayi zaman tattaunawa t...
28/07/2022

Maigirma Shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo tareda tawagarsa yayi zaman tattaunawa tareda tsofafin yan takarar jam'iyar PDP na jahar Sokoto a babbar Headquarter Jam'iyar PDP dake ahamdu Bello way Sokoto.

A lokacin wannan tattaunawa akwai mataimakin shugaban jam'iyar PDP na jaharl Hon Aliyu FC da sakataren jam'iyar PDP na jaha Hon Abubakar Zaki Bashire da zonal vice Chairman Alhaji Nasiru Bafarawa da zonal vice Chairman Alhaji Sule AP da Ma'ajin Jam'iyar PDP na jaha Murtala Abdulkadir Dan Iya da Auditor Alhaji Nasiru Kware da dai sauransu.

Muna rokon Allah yasa wannan zaman tattaunawa yazama sanadin kara lalabo hanyar samun nasarar jam'iyar PDP a jahar Sokoto da kasa baki daya Amin

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa
28th.July.2022

DA DIMI DIMINSA....SAMA DA MUTUM 100 SUN SAUYA SHEKA DAGA JAM'IYAR APC ZUWA JAM'IYAR PDP A KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA...
23/07/2022

DA DIMI DIMINSA....

SAMA DA MUTUM 100 SUN SAUYA SHEKA DAGA JAM'IYAR APC ZUWA JAM'IYAR PDP A KARAMAR HUKUMAR MULKIN ILLELA A GIDAN MAIGIRMA SHUGABAN JAM'IYAR PDP NA JAHAR SOKOTO. HON MUHAMMAD BELLO ALIYU GORONYO

shugaban jam'iyar PDP na karamar hukumar mulkin illela Alhaji Abu Baki shine ya gabatarda dunbin jama'ar da s**a canza shekar ga maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo

Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Bello Aliyu Goronyo yayi matukar godiya tareda nuna farin cikinsa da jindadinsa ga ilahrin jama'ar da s**a sauya shekar acikin wannan jam'iya mai albarka tareba basu tabbacin cewa daga yau sun zama halartatatun jam'iyar PDP tareda rokon Allah yakara daukaka jam'iyar PDP daga sama har kasa ya maida kowa gidansa Lafiya Amin

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa 23th. July.2022

Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyotareda ayarinsa sun shedi halartar daurin...
23/07/2022

Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo
tareda ayarinsa sun shedi halartar daurin auren diyar dan majalisar tarayya mai wakiltar gudu da tangaza Hon Yusuf Isah Kurdulah a shiyar Arkillah

Shugaban Jam'iyar PDP Hon Bello Aliyu Goronyo tareda zonal vice Alhaji Nasiru Bafarawa da Hon Commissioner kuma sakatare watsa labarai jam, iya PDP Hon Abdullahi Yusuf Hausawa da mataimakin shugaban Matasa na jam'iyar PDP Hon Sanusi Sarki a lokacin gudanarda dauren auren da dai sauransu.

Inda aka daura auren Malama Rufaida Isah Kurdulah da Malam Muhammad Muktar tareda rokon Allah ya kyauta ya sanya Alkhairi ga wannan aure tare da basu zuri'a dayyiba ya kawar da shairin shaidan a tsakaninsu Amin

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa
23th. July.2022

22/07/2022

TEXT OF PRESS CONFERENCE BY THE NATIONAL PUBLICITY SECRETARY OF THE PEOPLES DEMOCRATIC PARTY (PDP), HON. DEBO OLOGUNAGBA ON THE COLLAPSING FOLLOWERSHIP OF THE ALL PROGRESSIVES CONGRESS (APC), PRESIDENTIAL CAMPAIGN, TODAY, FRIDAY, JULY 22, 2022.

Osun Election/Fake Bishops
PDP to Tinubu: Withdraw from Presidential Race Now

Gentlemen of the Press,

The Peoples Democratic Party (PDP) is appalled by the nauseating, blasphemous and unpardonable act by the All Progressives Congress (APC) in hiring street artisans, fraudsters and touts and criminally dressing them in bishop’s vestments to orchestrate an endorsement for its collapsing Presidential campaign.

The PDP, in the strongest term, condemns this profane and highly provocative act of desperation by the sinking APC Presidential Candidate, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, in the face of APC’s collapsing leadership, membership and followership structure across the country.

Nigerians were sickened by videos and pictorial evidence of known mechanics, bus conductors and fraudsters sacrilegiously being dressed in fake bishop vestments and paid to endorse the unveiling of Asiwaju Tinubu’s widely rejected running mate, Sen. Kashim Shettima.

Such action is unacceptable and unbecoming of any individual aspiring to a leadership position at any level let alone, the office of the President. This is an embarrassment to leadership.

With this scandalous act, Asiwaju Tinubu, who is still battling with issues of alleged perjury, non-existent certificate and allegations of extortions has become more ethically challenged and lost all moral standing to seek election as the President of the Federal Republic of Nigeria.

More sickening is the outcry by the hirelings that they were defrauded by agents of the APC Presidential candidate, who paid them sums ranging from N30,000 to N40,000 as against the N100,000 they were earlier promised.

It is therefore ludicrous that instead of being remorseful and asking for forgiveness, the APC Presidential Campaign is shamelessly posting lame denials and excuses in the face of hard and verified evidence of its involvement in the shameless venture.

Our Party is not surprised by the attitude of the APC Presidential Campaign. Such is consistent with the character and DNA of the APC, which was never a political party but a Special Purpose Vehicle (SPV) hurriedly put together by conflicting bed-fellows and inchoate sailors clobbered together for remote personal gain and whose only interest is to defraud Nigerians through falsehood, lies, deceit, bribery, Temporary Loyalty Purchase, corruption of established institutions and violation of set rules without regards to the feelings, sensibilities and wellbeing of Nigerians.

With this ugly episode, Nigerians now know the individual who has been the planner and executor of the lies, false promises and corruption of the APC that have brought disunity, excruciating hardship, mass killings and political instability in the country in the last seven years.

Under the corrupt and deceptive government Asiwaju confessed to have helped to install, our productive sector has been completely wrecked; the over $550 billion economy (largest in Africa and 26th globally) with a naira value of N167 to the Dollar handed over by the PDP has been brought to its knees with the naira now crawling at N665 to a Dollar today.

Under Asiwaju’s APC government, Nigeria’s debt stock has astronomically risen from N12 trillion under the PDP to N41.6 trillion with our nation going broke as Debt Servicing cost has now surpassed Government revenue with over N300 billion.

Today, millions on businesses have been shut down due to harsh economic policies and high cost of fuel; unemployment has risen to over 35%, cost of food items, medication and essential services have skyrocketed beyond reach as over 90 million Nigerians are no longer able to afford their daily meals and other basic necessities of life. What a tragedy!

It is now crystal clear to Nigerians why the people of Asiwaju’s ancestral State of Osun and the South West geo-political zone which ought to be his natural stronghold outrighly rejected him and his APC in the July 16, 2022 Governorship election in Osun the State.

PDP’s sweeping victory and the spontaneous jubilation across our country are direct statements by Nigerians on their resolve to stand on the platform of the PDP to free themselves from the agonizing stranglehold of the lying, cruel and life-discounting APC and its Presidential Candidate.

Furthermore, Asiwaju Tibunu’s humiliating rejection in Abuja, where he had reportedly rushed to in a desperate bid to frustrate the smooth conclusion of the Osun State Governorship election is a clear testimonial that the APC Presidential Candidate has been roundly deflated.

Our Party is privy to reports of how doors were locked against APC leaders in Abuja and how their frantic telephone calls and corrupt offers to truncate the Osun election were turned down.

The APC Presidential candidate can recall that our Party had in a statement on June 8, 2022, cautioned him that he will soon realize that Nigeria is not one of his acquired estates or fiefdoms and that Nigerians are not his political string-puppets and retinue of lackeys, from whom he bought the APC Presidential ticket.

Now that the APC Presidential candidate has lost the basic required leadership integrity and having been exposed and roundly rejected in his ancestral home State of Osun, the South West and across the country; our Party counsels him to immediately withdraw from the 2023 Presidential race to avoid further disgrace.

Nigerians cannot afford to have fraudsters, liars, deceivers, perjurers, swindlers and corrupt individuals at the helm of affairs in our country. Such individuals can only superintend over a deceptive, fraudulent and duplicitous administration and worsen the woes faced by our nation under the current inhumane and rudderless APC administration.

The APC Presidential candidate and his party should know that it is in his own interest to withdraw from the race as it will be futile to go into an election in which the Will and aspiration of the people are manifestly against him and the APC.

Asiwaju has no political fighting chance in the face of the soaring popularity of PDP’s very competent, candid, transparent, people-oriented and much more prepared Presidential Candidate, His Excellency, Atiku Abubakar at the poll.

The PDP is poised for a winning campaign and as always, our Party is open to suggestions and further collaborations with well-meaning Nigerians as we collectively march to liberate our nation in the 2023 general elections.

Thank you for listening and God bless you all

Hon. Debo Ologunagba
National Publicity Secretary

20/07/2022

Innnalillahi Wa'inna'Ilaihin Raji'un!

Dukkan Mai Rai mamachine

Allah Yayima shugaban jam'iyar PDP na karamar Hukumar Mulkin sabon Birni
Alh. Ayuba Dan Agaji Dan masanin Gobir Rasuwa!

Ba shakka munyi rashi sosai ba ga jam, iya PDP kawai ba ga jiha baki daya muna isar da taaziya mu ga illahirin mutanen karama hukuma sabon birni da iyalai da Gwamnati jihar sokoto da masarauta gobir

Allah SWT. kajikansa da Rahma yasa Aljannah fiddausi Tazan makoma Agareshi
Allahumma Ameen.

Daga state publicity secretary PDP sokoto
Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

16/07/2022
Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo yayi gaisuwar ta'aziyar rasuwar Hon Abdu...
16/07/2022

Maigirma shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Muhammad Bello Aliyu Goronyo yayi gaisuwar ta'aziyar rasuwar Hon Abdullahi Abdullahi Goronyo a shiyar minannata dake nan cikin garin Sokoto

Shugaban jam'iyar PDP na jahar Sokoto Hon Bello Aliyu Goronyo wanda yasamu wakilcin sakataren jam'iyar PDP na jaha Hon Abubakar Zaki Bashire da da zonal vice Chairman Alhaji Sule AP da Hon Commissioner Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

Shuwagabanin sunyi gaisuwar ta'aziyar ga iyalan Hon Abdullahi Abdullahi Goronyo wanda Allah yawa rasuwa bayan yayi fama da rashin lafiya tareda rokon Allah ya jikansa da rahama yasa mutuwa tazama hutawa a gareshi. Amin.

Daga office din Publicity secretary PDP sokoto
16th. July2022

Welcome to the Ruling party in the state People Democratic party PDP
18/06/2022

Welcome to the Ruling party in the state People Democratic party PDP

Amadadin Shugabanin jam, iya PDP jihar sokoto muna gayatar dukkani magoya bayan jam, iya domin halarta tarbon Maigirma G...
02/06/2022

Amadadin Shugabanin jam, iya PDP jihar sokoto muna gayatar dukkani magoya bayan jam, iya domin halarta tarbon

Maigirma Gwamna jihar sokoto Right Hon Aminu waziri Tambuwal CFR Mutawalle sokoto

Wanda zaayi kamar Haka

Rana Jumua 3/6/2022
Wuri sultan Abubakar Airport sokoto
Lokaci karfe 2:30 na rana

Kowa Yayi sallah Jumua a airport sokoto

Daga state publicity secretary PDP sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah ATIKU Abubakar is the answer  2023 Congratulations sir Congratulations Northeners...
28/05/2022

Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah

ATIKU Abubakar is the answer 2023

Congratulations sir Congratulations Northeners

PDP power may Atiku succeed. 371 vote Tambawal muna go diya

The Sokoto state chapter of peoples Democratic Party PDP has congratulated the winners of primary elections in various s...
26/05/2022

The Sokoto state chapter of peoples Democratic Party PDP has congratulated the winners of primary elections in various seats of the party for the successful conduct of the exercise. It described the election as free transparent and hitch free which is inline with the electoral process of the party that of INEC. The statement issued by the state publicity secretary honourable Abdullahi Yusuf Hausawa particularly described the emergence of the state PDP gubernatorial flag bearer who was former secretary to the state government malam Sa'idu Umar as a great foresight which would solidify the gains recorded by the current administration. The party therefore called on entire party supporters to remain united and canvass for more support to the party for it to win all elective seats in the upcoming 2023 general polls. It therefore commended governor Aminu waziri Tambuwal for various successes he recorded in the key economic areas and human capital development in the last seven years in office.

PRESS RELEASE SIGNED BY STATE PDP PUBLICITY SECRETARY HONOURABLE ABDULLAHI YUSUF

Jam , iya PDP reshen jihar sokoto tana sanar da dukkani Shugabani da magoya bayan ta ta dage zaben fitar da gwani na yan...
24/05/2022

Jam , iya PDP reshen jihar sokoto tana sanar da dukkani Shugabani da magoya bayan ta ta dage zaben fitar da gwani na yan Majalisa datijai na gabascin sokoto da kuma sokoto ta tsakiya saboda matsala tsaro da muke fama da it a jihar sokoto

Saboda Haka dukkanin delegates din sokoto ta Gabas su halara garin gwadabawa gobe Laraba da karfe 9:00 na safe haka na sokoto ta tsakiya su halara a filin wasani na sokoto Wato giginya stadium da karfe9:00 na safe

Sanarwa daga hanun sakatare watsa labarai jam, iya PDP na jihar sokoto Hon Abdullahi Yusuf Hausawa

The state chapter of peoples Democratic Party PDP has condoled Gwadabawa Local government council, state House of Assemb...
20/05/2022

The state chapter of peoples Democratic Party PDP has condoled Gwadabawa Local government council, state House of Assembly and All progressives Congress APC over the demise of lawmaker representing Gwadabawa south At the state House of Assembly Alhaji Abdullahi Garba Sidi.

This is contained in a statement issued by the state PDP Publicity Secretary Honourable Abdullahi Yusuf Hausawa on behalf of the state chairman Honourable Bello Aliyu Goronyo.

The statement says the chairman Bello Aliyu Goronyo described the death as a great loss not only to people of Gwadabawa but to the entire state at Large.

He then prayed to Allah to forgive the deceased all his short comings and give his family the fortitude to bear the irreparable loss.

SIGNED BY STATE PDP PUBLICITY SECRETARY HONOURABLE ABDULLAHI YUSUF HAUSAWA

Former state secretary of All progressives Congress APC and former commissioner of Commerce and industries Honourable Am...
08/05/2022

Former state secretary of All progressives Congress APC and former commissioner of Commerce and industries Honourable Aminu Bello (ACY) has dumped APC to Peoples Democratic Party ( PDP).

This is contained in a statement signed by the state PDP Publicity Secretary Honourable Abdullahi Yusuf Hausawa.

According to the statement the decampee was received by the state chairman of the party Honourable Bello Aliyu Goronyo, chairman of Sokoto state Pilgrims Welfare Agency Alhaji Mukhtari Bello Maigona and other party executives at the headquarters of the party.

In the statement Honourable Bello Aliyu Goronyo acknowledge the foresight of the decampee for taking right decision and promised to carry him alone in all the party's activities.

It further said going by the massive support the party is enjoying, there is no doubt it would emerged victorious in the forthcoming 2023 general elections.

In his address at the event the decampee Aminu Bello ACY thanked the executives and other stalwarts of the PDP in the state for the warm reception accorded him and pleadged his readiness to ensure the success of the party at all levels.

PRESS RELEASE SIGNED BY STATE PDP PUBLICITY SECRETARY HONOURABLE ABDULLAHI YUSUF HAUSAWA.

Alhamdulilah Alhamdulilah CHANZA SHEKA Da marrcen yau Jumu,a ne 6/5/2022  Shugabanin jam, iya PDP jihar sokoto akarkashi...
06/05/2022

Alhamdulilah Alhamdulilah

CHANZA SHEKA

Da marrcen yau Jumu,a ne 6/5/2022 Shugabanin jam, iya PDP jihar sokoto akarkashin jagoranci Hon Bello Aliyu Goronyo

Su karbi Tsohon secretary jam, iya APC kuma Tsohon commissioner Hon Aminu Bello ACY wanda ya chanza sheka daga APC zuwa PDP

Wanda ya samu halarta Shugaban hukumar Alhazai Alh Mukhtar bello Maigona da sauran Shugabanin jam, iya na jiha

Hon Abdullahi Yusuf hausawa state publicity secretary PDP

24/04/2022

The state headquarters of Peoples Democratic Party PDP has acknowledged the commitment and foresight of governor Aminu waziri Tambuwal for the timely payment of April salary the state Civil Servants.

This is contained in a statement issued by the state publicity secretary of the party honourable Abdullahi Yusuf Hausawa on behalf of the Chairman of the party Honourable Bello Aliyu Goronyo.

According to the statement the gesture is a clear indication of love and compassion of governor Tambuwal towards improving the lots of his workers thereby enabled them to perform this years Ei-del Fitr happily.

The statement added that governor Aminu waziri Tambuwal deserved commendation being him the first governor in Nigeria that paid the salaries to his Civil Servants.

In the statement the PDP in the state also applauded the effort of governor Tambuwal for various packages provided aim at assisting people of the state to observed their fast with ease.

According to the statement this was in addition to the sustenance of its annual Ramadan feeding programme as well as increasing the number of feeding centers for the benefit of the comman man .

It said apart from that the state government had also distributed food stuffs and clothing materials through Zakkat and endowment commission, ministry for women and children Affairs and that of Social Welfare.

The idea of doing that was to provide succur to the people of the state especially the lesspriviledge to have means of conducting their fast celebrate Ei-del Fitr happily.

To this end the statement harped on the need for people of the state irrespective of their differences to used the remaining last ten days of Ramadan to seek for Allah's intervention against all challenges bedivilling the society as well as the successful completion of the forthcoming 2023 general elections.

PRESS RELEASE SIGNED BY STATE PDP PUBLICITY SECRETARY HON ABDULLAHI YUSUF HAUSAWA

ALHAMDULILLAHI.  ZONAL VICE CHAIRMAN APC SOKOTO EAST,ALH ABUBAKAR (BAKI) ILLELA YADAWO DAGA APC ZUWA (PDP PARTY).
17/04/2022

ALHAMDULILLAHI. ZONAL VICE CHAIRMAN APC SOKOTO EAST,ALH ABUBAKAR (BAKI) ILLELA YADAWO DAGA APC ZUWA (PDP PARTY).

12/04/2022

PDP power

Address


Telephone

+2348067141653

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Officials People Democratic Party Sokoto state chapter posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Videos

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Videos
  • Claim ownership or report listing
  • Want your organization to be the top-listed Government Service?

Share