21/01/2022
Gwamnatin shugaban kasa Muhammadu tana iya iyawar domin ganin ta kawo karshen matsalar tsaro a Nigeria Amma dai wasu marasa kishin kasa kokarin kawo nakasu ga kokarin na shugaba .
Lallai kasarna na bukatar addu'a da Kuma gudunmowar y'ankasa don magance wannan matsala.
Allah ka kawo mana zaman lafiya a kasa Nigeria Baki Daya Ameen.
to_move_the nation_forward.