Hannu da Yawa

Hannu da Yawa Hadakar kawar da matsalolin cikin al’umma.

"A shirye nake na rasa rayuwata wajen kare kuri'ata"Peter Obi Dan takarar shugaban kasa a NDC Hannu da Yawa Gaya Reporte...
04/09/2026

"A shirye nake na rasa rayuwata wajen kare kuri'ata"

Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa a NDC

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

"Atiku ya nuna rashin Jin dadi kan yadda matasa ke siyar da kodarsu saboda halin matsin rayuwa."Atiku Abubakar Dan takar...
04/09/2026

"Atiku ya nuna rashin Jin dadi kan yadda matasa ke siyar da kodarsu saboda halin matsin rayuwa."

Atiku Abubakar
Dan takarar shugaban kasa a ADC

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

"Babu sunan Rarara ne a kwamitin yakin neman zaben APC kamar yadda babu Sheyi Tinubu. Saboda matsayinsu daya, duk 'ya'ya...
04/09/2026

"Babu sunan Rarara ne a kwamitin yakin neman zaben APC kamar yadda babu Sheyi Tinubu. Saboda matsayinsu daya, duk 'ya'ya ne a gun shugaban kasa "

Tijjani Asase
Jarumi a masana'antar Kannywood

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Musa Ali Karama Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

"Duk Nigeria babu mai kishin jam'iyyar APC kamar Rarara, ciki harda gwamnoni da ministoci; Dan shi ya fara da kudinsa ya...
03/09/2026

"Duk Nigeria babu mai kishin jam'iyyar APC kamar Rarara, ciki harda gwamnoni da ministoci; Dan shi ya fara da kudinsa ya shiga lungu da sako yana tallata ta."

Tijjani Asase
Jarumi a masana'antar Kannywood

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa HDY tv Gida Gida Reporters Kano central !!! APN HAUSA Musa Ali Karama Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

"Idan mijinki ba zai bari ki zabi APC ba, ki kashe auren, ni zan biya sadakin na aure ki."Alh. Ibrahim Gadakashugaban ja...
03/09/2026

"Idan mijinki ba zai bari ki zabi APC ba, ki kashe auren, ni zan biya sadakin na aure ki."

Alh. Ibrahim Gadaka
shugaban jam'iyyar APC a jahar Yobe

Hannu da Yawa Gaya Reporters HDY tv

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria Premie...
03/09/2026

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

"Wannan kayan noman da ake cewa anyi empowerment wa a ka taba ganinsa da kayan, ko kai ka ga anbawa dan unguwaku".Alkasi...
03/09/2026

"Wannan kayan noman da ake cewa anyi empowerment wa a ka taba ganinsa da kayan, ko kai ka ga anbawa dan unguwaku".

Alkasim Ayo Wudil
Dan Jam'iyyar APC

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Siyasarmu TV Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv Mubarak Adam Wudil APN HAUSA Siyasarmu TV Garkuwar Hon Garin Ali Musa Ali Karama Bashir Shehu Achika Muhsin Mubil Express Radio Nigeria Premier Radio 102.7 FM

02/09/2026

Sponsored……………..

Sakon jadda da goyan baya ga Rt. Hon. Jibril Isma’il Falgore, Shugaban majalissar dokokin Kano; tare da wayar da kai kan aikin majalissar. Daga Qungiyar kansiloli ta jahar Kano, karkashin jagorancin Hon. Bashir Shehu Achika.

Hannu da YawaGaya ReportersDC HausaSiyasarmu TVGida Gida Reporters Kano central !!!HDY tvAPN HAUSAExpress Radio NigeriaPremier Radio 102.7 FMKano Online NewsBashir Shehu AchikaABBA MUHAMMAD TUKUR UTAI fOR CHAIRMAN WUDIL LGA SUPPORT GROUP DANKAZA

Yanzu ace a matsayinka na dan majalissar tarayya Sha ka tafi ne kawai constituency project dinka a cikin shekara hudu, A...
02/09/2026

Yanzu ace a matsayinka na dan majalissar tarayya Sha ka tafi ne kawai constituency project dinka a cikin shekara hudu, Asibitin ma da gyare gyare ne ake yinsa.

Alkasim Ayo Wudil
Dan Jam'iyyar APC

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Siyasarmu TV Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria

"Gaskiya ne a matsayina na shugaban jam'iyyar NDC nine na rubuta takardar neman sauya sunayen wasu yan takara a Kano."Hu...
02/09/2026

"Gaskiya ne a matsayina na shugaban jam'iyyar NDC nine na rubuta takardar neman sauya sunayen wasu yan takara a Kano."

Hussaini Isah Mairiga
Shugaban Jam'iyyar NDC na Jihar Kano

Hannu da Yawa Gaya Reporters DC Hausa Siyasarmu TV Gida Gida Reporters Kano central !!! HDY tv APN HAUSA Express Radio Nigeria

Address

Kofar Yamma Wudil
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hannu da Yawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share