HDY tv

HDY tv Hadakar Kawar da damuwar Al-umma

07/08/2026
06/08/2026

"Muna kiransu da babbar muryar da suyi gaggawa su shigo jam'iyyar mu ta APC, tunda sun tabbatar babu jam'iyyar NDC a karamar hukumar wudil".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC a Wudil

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Comr Musbahu Darki Gaya Reporters Daula Online Radio Bashir A Musa Dandigiri AGD Hausa Muhsin Mubil Bashir Abdullahi Musa Dandigiri

"Ai a APC muke yanzu, Ba munyi falle daya a kungiya ba, to yanzu a jam'iyyar APCn zamuyi falle dayan. Idan ka hada falle...
06/08/2026

"Ai a APC muke yanzu, Ba munyi falle daya a kungiya ba, to yanzu a jam'iyyar APCn zamuyi falle dayan. Idan ka hada falle nawa kenan?".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Comr Musbahu Darki Gaya Reporters Daula Online Radio Bashir A Musa Dandigiri AGD Hausa Bashir Abdullahi Musa Dandigiri

06/08/2026

Yadda kungiyar Hon Yahaya Adamu Garin Hope agenda ta kaddamar co-odinotocinta na mazabu tare da Shugabancin yan media a karamar hukumar garko

Hannu Da Yawa.DC HausaComr Musbahu DarkiSiyasarmu TVMuhsin MubilMubarak Adam WudilGaya ReportersDaula Online RadioAmalo GakAminu Buda GarkoAlh Iliyasu Garko

"Kaf 44 LG babu inda Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai kira sunayen yan gwagwarmayar kwankwasiyya ba, amma babu dan wud...
06/08/2026

"Kaf 44 LG babu inda Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso bai kira sunayen yan gwagwarmayar kwankwasiyya ba, amma babu dan wudil ko mutum daya".

Bashir Musa Dandigiri
Dan Jam'iyyar APC a Wudil

Hannu Da Yawa. DC Hausa Siyasarmu TV Bashir Abdullahi Musa Dandigiri Bashir A Musa Dandigiri Gaya Reporters Daula Online Radio

"Ina Kwankwasawa, Ku gaya musu Mu na tausayin fura ranar damu, saura kiriss".Sulaiman Ahmad AdamMe neman takarar kamsila...
06/08/2026

"Ina Kwankwasawa, Ku gaya musu Mu na tausayin fura ranar damu, saura kiriss".

Sulaiman Ahmad Adam
Me neman takarar kamsila na mazabar cikin garin Wudil a NDC

Hannu Da Yawa. Hon Abdulhakeem Kamilu Ado DC Hausa Siyasarmu TV Gaya Reporters Daula Online Radio Hon Lado Bakwankwashe Utai

"A Wudil, za mu shirya walimar rabuwarmu da gwamnatin Kano, domin ko jarin da ake cewa a na bawa mata, ba a sa ƴan gwagw...
05/08/2026

"A Wudil, za mu shirya walimar rabuwarmu da gwamnatin Kano, domin ko jarin da ake cewa a na bawa mata, ba a sa ƴan gwagwarmaya ko waɗanda ba su da kwalli a ido, tsarin kashin dankali ake tsakanin tsohuwa da sabuwar tafiya”

A'isha Yakubu Wudil
'Yarjam jam'iyyar NDC a Wudil

Hannu Da Yawa.
Gaya Reporters Daula Online Radio

"Ina Bawamajalisar DokokinJihar Kanoshawara da tarinka binchikengwagwalwar 'yanmajalisarsu kafin a basu takara dama su y...
05/08/2026

"Ina Bawa
majalisar Dokokin
Jihar Kano
shawara da ta
rinka binchiken
gwagwalwar 'yan
majalisarsu kafin a basu takara da
ma su yi mu su
aiki yan media”.

Hon. Shu’aibu Yahaya Karaye
Dan jam’iyar APC a KH Karaye

Hannu Da Yawa.

05/08/2026

Mun godewa Allah da kwanwkaso ya bar jam’iyar mu , kuma mun tsayar da nagartattun yan takara a jam’iyyar mu ta NDC,

Hon. Abba Lawan Musa Wudil
Shugaban jam’iyar ADC na KH Wudil

Hannu Da Yawa.DC HausaComr Musbahu DarkiGaya ReportersDaula Online Radio

"Number dayan garinmu ya sa mutane sunata yaban karya, wai duk nan so ake a dauke hankalin gwamna daga kansa".Zakariyya ...
05/08/2026

"Number dayan garinmu ya sa mutane sunata yaban karya, wai duk nan so ake a dauke hankalin gwamna daga kansa".

Zakariyya Abdulrahman Danyaro
Dan gwagwarmaya a KH Wudil

Hannu Da Yawa. Gaya Reporters Usman Garba Umar Bashir A Musa Dandigiri Abubakar Sabo Habu Villa Garkuwar Alkasim Hussaini

Address

Wudil Kofar Yamma
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HDY tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share