Hannu Da Yawa.

Hannu Da Yawa. Sanin halin da Duniya ke ciki a siyasance

05/06/2026

Maganar da yake ta cewa an dinga daukarsu duk sati ana kaisu asibiti wallahi karyane....

Shafi'u Bilya Dagumawa
Dan Jam'iyyar APC

Hannu Da Yawa.

05/06/2026

Duk dan siyasar da ya ba ka babur ba a cikin taran tallafi ba, kuma ya ba ka kudi har dala dari uku, kazalika duk inda ya ganga ya ambaci sunanka ya hasafceka kafi karfin a ce ba ka amfana ba.

Hon. Shehin waraka
dan jam'iyyar APC a Wudil

Hannu Da Yawa.
Abbas Adam Abbas
Isan Alo
Fate Wudil

Comrd. Mubarak Adan ne ya jagoranci kaddamar da kungiyar ta Garin Ali Hope Agenda wudil da Garko 2027.Ankuma kaddamar da...
05/06/2026

Comrd. Mubarak Adan ne ya jagoranci kaddamar da kungiyar ta Garin Ali Hope Agenda wudil da Garko 2027.

Ankuma kaddamar da kungiyar ne ajiya Al-hamis 04/06/2026 a karamar hukumar Wudil, kuma kungiya ce da za ta jagorancin yakin neman zaban Hon. Yahaya Adamu Gari Ali a matsayin dan takarar majalissar tarayya a Wudil da Garko cikin jam’iyyar APC, tare da yin ruwa da tsaki wajan tabbatar da kyawawan manufofin dan takarar bayan nasarar zaban 2027 ga Al-Ummar yankin Wudil da Garko.

Kazalika Kungiya za ta takarawa a fannin Ilimi da lafiya dama tsarin gina mata da matasa dan dogaro da kai.

Comrd. Muhsin Baba Mai unguwa
Ne ya rabauta da kujerar Shugaban kungiyar (chairman )sai Murtala Labaran Indabo a matsayin sakatare (secretary)
da Hajiya Mari Shehu Shugabar mata (women leader) da Auwalu Sule Inuwa Garko sakataren tsare-tsare (organizing secretary)Ibrahim Tulu Garko a matsayin jami’in hulda da jama’a (p r o )Da kuma Hon. Mubarak Adamu Babban darakta (Director general).

-Hannu da Yawa.

Hannu Da Yawa.
Muhsin Mubil
Amalo Gak
Mubarak Adam Wudil

Ku bayyana mana ra'ayinku a comment section.Hannu Da Yawa.
04/06/2026

Ku bayyana mana ra'ayinku a comment section.

Hannu Da Yawa.

04/06/2026

Amatsayin na Comrd. Muhd Nuhu shugaban kungiyar muryar matasa na wudil da garko, ba da yawun Hon. Eng. Muhd Ali ba. Ba zanyi garin Ali ba Kuma duk Wanda na isa dashi bazai zabe shi a kujerar Majalissar tarayya ba Wudil da Garko ba.

Comrd. Muhd Nuhu
Shugaban kungiyar muryar matasa na wudil da Garko

Honourable Gago Wudil
Muhammad Nuhu Shuaibu
Comr Musbahu Darki
DC Hausa
Hannu Da Yawa.

04/06/2026

Sponsored…………..

Sabuwar wakar dan takarar sanatan Kano ta Kudu na jam’iyyar NDC Hon. Kasim Ibrahim Batayya.

Hannu Da Yawa.
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Hon Lado Bakwankwashe Utai
Engr M A Baffa
Abban Kano
Abubakar Abdu Bala Garko
Garkuwar Alkasim Hussaini
Alkasim Hussaini

04/06/2026

Mu ne cikakkan 'yan wuya ba ta kisa, Domin rabanmu da gwamnati tun shekarar 2015.

Hon. Abubakar Haruna Mai Unguwa.
Dan Takarar Majalissar Jaha a KH Wudil a jam'iyyar PDP.

Hannu Da Yawa.
DC Hausa

04/06/2026

Zan iya cewa ni dai duk mukaman da na rike na S.A har guda biyu dukka je ka na yi ka ne kawai, ban iya amfanar da Al’ummata da su ba. Amma in na godewa wadanda su ka ba ni .

Hon. Ibrahim Zakari Ya’u Ganar
Tsohon dan takarar kansila a mazabar Wudil kuma Tsohon mataimaki na musamman ga dan majalissar jaha na Wudil kan harkokin matasa,Tsohon mataimaki na musamman ga Shugaban KH Wudil kan tsaftar muhalli.

Hannu Da Yawa.
Hon Abdulhakeem Kamilu Ado
Hon Lado Bakwankwashe Utai
Abban Kano
Engr M A Baffa
Abubakar Abdu Bala Garko
Auwal Meyabo Dala

ku bayyana ma na a comment section.Hannu Da Yawa. Bashir Shehu Achika Comr Musbahu Darki Abba Muhammad Tukur JP Jamilu A...
03/06/2026

ku bayyana ma na a comment section.

Hannu Da Yawa.
Bashir Shehu Achika
Comr Musbahu Darki
Abba Muhammad Tukur JP
Jamilu Alhassan Musa Achika

“Tare da dukkan girmamawa na ajiye mukamina na mai taimakawa dan jalissar jah na Wudil kan harkokin matasa da na mai tai...
03/06/2026

“Tare da dukkan girmamawa na ajiye mukamina na mai taimakawa dan jalissar jah na Wudil kan harkokin matasa da na mai taimakawa ciyaman din Wudil kan tsaftar muhalli. tare da ficewa daga jam'iyyar APC".

Hon. Ibrahim zakari Ya'u Ganar
tsohon dan takarar kansila a cikin garin Wudil.

Hannu Da Yawa.
DC Hausa
Hon Lado Bakwankwashe Utai
Abban Kano
Engr M A Baffa
Honourable Gago Wudil
Abubakar Abdu Bala Garko

Address

Wudil Kofar Yamma
Wudil

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hannu Da Yawa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share