13/11/2018
THE PRESIDENCY
Ethics And Values:Love And Loyalty To Nigeria Volunteer Membership Form For NCF,FAEV's House To House Campaign In Partnership With Office Of The Secretary To The State Government Of The Federation.
An Umarceni Da In Sanar Da Alummar karamar Hukumar Zango Cewa Wannan Kungiya Mai Suna A Sama Tana Sanar Da Alummar Karamar Hukumar Zango Cewa Tana Bada Form Ga Kowani Dan Karamar Hukumar. Ita Wannan Kungiya Ba Kungiyar Bada Bashi Bace Kungiya Ce Ta Taimakon Alumma Kuma Bata Gwamnati Bace Non-Governmental Organization Zata Taimakawa President Mohammed Buhari Ne Saboda Irin Ayyukan Alheri Dayakeyi A Wannan Kasar. Zata Baima Yan Kasa Tallafi Na Kudi Da Wasu Abubuwa Wanda Nikaina Bansan Kowani Irin Kaya Bane Zata Taimakawa Yan Kasar Da Kuma Bada Training Na Wata Ukku 3 Ga Duk Wanda Aka Zaba.
Shidai Wannan Form Tuni Jihohi Da Dama Da Sauran Local Government Suncika Dayawa Amma Mu Zango Mune A Baya Haryanzu Shiyasa Aka Umarceni Da In Sanar Ma Alummar Gaba Daya Da Garuruwan Dake Wajen Garin Zango.
Shiyasa Ake Kara Sanar Da Alummar Karamar Hukumar Zango Dasuzo Su Amshi Form Din Kyauta Ne Amma Ana Bayar Da 500 Kudin Register Saboda Online Ake Tura Particulars Din Kowa Kafin Akai Masu Form Din.
Amma Sai Mai Account Number
Domin Karin Bayani Sai Ka TuntubiĆ·
Yunusa Suleiman 08068021079
DayyabuSalisu 07033292881