Gyallesu Youth Voice Forum Zaria

Gyallesu Youth Voice Forum Zaria Positive Sounds To Humanity

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Raji'un Allah ya yima Limamin masallacin juma'a na gyallesu Zaria rasuwa        (MALA...
28/04/2022

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un Raji'un

Allah ya yima Limamin masallacin juma'a na gyallesu Zaria rasuwa
(MALAM ARMAYA'U)

Anyi Janaza dinshi a masallacin Dan_ja da qarfe tara na safe (09:00am).

Dapatan Allah ya jiqansa kuma gafarta masah yasa Aljannah ceh makomarsa

Muma Allah ka bamu ikon cikawa da imani.

Ameeen

Wannan bawa naka Allah kabayyana muna shi dan tsarkin zuciyar Annabi, a ko ina yake kuma a ko wane hali yake kadawo muna...
15/04/2022

Wannan bawa naka Allah kabayyana muna shi dan tsarkin zuciyar Annabi, a ko ina yake kuma a ko wane hali yake kadawo muna da shi lfy, Allah kasa baya cikin mugun hannu ameen thumma amen ๐Ÿ™๐Ÿ˜ฉ

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
DG. Abdullahi Ibrahim

Karo Na โœŒ๏ธโœŒ๏ธAbubuwan Alkairi Sai Faruwa Suke Lallai Shi Jin Kai Badole Sai Gwamnati Ba Allah Nason Bawa Mai Tausayin Yan...
10/04/2022

Karo Na โœŒ๏ธโœŒ๏ธ
Abubuwan Alkairi Sai Faruwa Suke Lallai Shi Jin Kai Badole Sai Gwamnati Ba Allah Nason Bawa Mai Tausayin Yan Uwansa.

Wannan Motar Ruwa Da Kuke Gani Alhaji Aminu Ahmad Wanda Kukafi Sani Da BACHIKA Ya Kawota Domin Tallafawa Makota Sakamakon Karancin Ruwa Da'ake Fama Dashi.

Daukacin Al'umman Anguwan Malamai Tudan Wada Zaria Suna Godiya Allah Ya Kara Arziki Ameen. ๐Ÿ™

โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ
DG Abdullahi Ibrahim

Sakon Godiya!Assalamu Alaikum.  Ashirye shirye da wannan kungiya takeyi cikin ikon Allah wannan kungiya tasamu tallafin ...
10/04/2022

Sakon Godiya!

Assalamu Alaikum.
Ashirye shirye da wannan kungiya takeyi cikin ikon Allah wannan kungiya tasamu tallafin Naira dubu goma 10,000 daga Hannun Kansilan Gyallesu Hon Aminu Sani Minister.

Amadadin daukacin al'umman gyallesu da 'ya 'yan wannan kungiya muna godiya Allah ya saka da alheri Allah yayi jagora ya kara kaifin basira wajen gudanar da alamuran shugabanci ameen mun gode.

โœ๏ธโœ๏ธ
DG Abdullahi Ibrahim

Assalamu Alaikum. ๐Ÿ™Wannan kungiya mai albarka tanama dukkanin musulmin Duniya fatan alkairi da murnar shigowar wannan wa...
10/04/2022

Assalamu Alaikum. ๐Ÿ™
Wannan kungiya mai albarka tanama dukkanin musulmin Duniya fatan alkairi da murnar shigowar wannan wata Mai albarka musamman al'umman gyallesu da Zaria baki daya Allah ya kawo mana zaman lafiya a jaharmu kaduna dama Nigeria baki daya Ameen ๐Ÿ™
Asha ruwa lafiya

Address

No. 135 Anguwan Malamai Tudan Wada Zaria
Zaria
810231

Telephone

+2347047971724

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gyallesu Youth Voice Forum Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share