Hon. Tukur Umar Danbarno For Member House Of Assembly 2027.

  • Home
  • Nigeria
  • Zaria
  • Hon. Tukur Umar Danbarno For Member House Of Assembly 2027.

Hon. Tukur Umar Danbarno For Member House Of Assembly 2027. Official page For Hon. Tukur Umar Danbarno Media Team.

23/05/2026

Sakon ban hakuri daga Bakin Hon Muhammad tukur umar danbarno,

Allah ya bamu sa'a ya tabbatar mana da alkairin,

 ;Alkhairi da Rahamar Allah, To ka riƙa kyautatawa Halittunsa, daga cikin Mutane Harma Dabbobi.Barka Da Jum'aWakilin da ...
15/05/2026

;
Alkhairi da Rahamar Allah,

To ka riƙa kyautatawa Halittunsa, daga cikin Mutane Harma Dabbobi.

Barka Da Jum'a
Wakilin da Yasan Darajar Al'ummarsa,
Wanda Baya Gori Akan Kyautarsa.
Mohammed T. Umar
Zaɓin Alkhairi Da Yardar Allah



©

15th May, 2026

In sha Allah ✅
14/05/2026

In sha Allah ✅

In sha Allah
14/05/2026

In sha Allah

At Kaduna state Secretariat A large crowd of supporters accompanied Hon. Tukur Umar Danbarno as he submitted his Aspirat...
14/05/2026

At Kaduna state Secretariat A large crowd of supporters accompanied Hon. Tukur Umar Danbarno as he submitted his Aspiration and Nomination Form under the African Democratic Congress (ADC).


Mun tsaya gidan man sherash na nan randar Kano mun Sha Mai, alhamdulillah mun gana kauna muna godiya jamaa
14/05/2026

Mun tsaya gidan man sherash na nan randar Kano mun Sha Mai, alhamdulillah mun gana kauna muna godiya jamaa

SABON GARI SABUWA. Shirye shiryen mayar da Form din tsayawa Takarar Hon. Muhammad Tukur Umar Danbarno a Jam'iyar ADC.
14/05/2026

SABON GARI SABUWA.

Shirye shiryen mayar da Form din tsayawa Takarar Hon. Muhammad Tukur Umar Danbarno a Jam'iyar ADC.


In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most MercifulAll praise is due to Allah, the Lord of the worlds the Giver o...
14/05/2026

In the Name of Allah, the Most Gracious, the Most Merciful

All praise is due to Allah, the Lord of the worlds the Giver of honor, the Bestower of opportunities, and the One who grants success to whom He wills.

We glorify Him, we thank Him, and we acknowledge that without His will, nothing is possible.

Today, our hearts are filled with joy, gratitude, and renewed hope as we celebrate a significant milestone the successful purchase of the nomination form of our esteemed candidate, Muhammad Tukur Umar Danbarno.

This achievement is not just a political step; it is a symbol of unity, determination, and belief in a brighter future.

It reflects the collective effort of committed supporters, dedicated stakeholders, and the resilient spirit of our great people.

We extend our deepest gratitude to Allah for granting us the strength, the means, and the courage to reach this stage.

Indeed, He is the One who opens doors where there seem to be none.

Our sincere appreciation goes to every individual who contributed morally, financially, and spiritually toward making this possible.

Your unwavering support and sacrifices will never be forgotten.

To the good people of our community, we say thank you. Your trust, prayers, and encouragement continue to inspire us to move forward with confidence and purpose.

As we embark on this journey, we remain hopeful and committed. With unity, sincerity, and reliance on Allah, we believe that victory and progress are within our reach.

Let this moment mark the beginning of a new chapter a chapter of service, development, and positive change for all.

Once again, all praise be to Allah, and may He guide us toward success.

Muhammad tukur umar danbarno.

Bismillah, Alhamdulillah, Ma Sha Allah 🤲✨Haske na gaskiya daga Allah ne, kuma godiya ta kara tabbata gareshi  Ubangijin ...
14/05/2026

Bismillah, Alhamdulillah, Ma Sha Allah 🤲✨

Haske na gaskiya daga Allah ne, kuma godiya ta kara tabbata gareshi Ubangijin kowa, Mai iko da komai.

Shi ne Ya halicci komai cikin hikima, Ya bambanta halittu iri daban-daban, amma bai fifita wani ba sai da aikin bawa da zabinsa na gari.

Godiya ta tabbata gareshi, Wanda Ya ba mu numfashi, Ya sanya shi a jikin dan Adam domin mu rayu, mu kuma gane girman ni’imar halittar Sa.

Godiya ta tabbata gareshi da Ya hada mu a matsayin al’umma daya al’ummar Sabon Gari, Ya kuma ba mu ikon daukar mataki na ci gaba ta hanyar neman wakilci na gari.

Sunana Muhammad Tukur Umar Danbarno.

Kamar yadda kuka sani, ni ne mai neman takarar Dan Majalisar Jiha daga karamar hukumar Sabon Gari.

Tabbas, sayen Nomination Form ba karamin mataki bane alama ce ta amincewarmu da kiran da al’umma s**a yi mana, da kuma shirinmu na tsayawa tsayin daka domin kare muradunsu.

Mun riga mun dauki mataki na farko cikin wannan tafiya mai muhimmanci. Wannan ba wai nasara ta mutum daya ba ce, hakki ne na al’umma baki daya.

Muna rokon Allah Ya sanya alkhairi a cikin wannan tafiya, Ya kuma tabbatar mana da nasara mai anfani ga kowa 🤲

Muna mika godiya ta musamman ga dukkanin masu goyon baya na kusa da na nesa bisa wannan gagarumin karfafa gwiwa da kuke ba mu.

Allah ya saka da alkhairi.

✍️ Muhammad Tukur Umar Danbarno

Address

Sabon Gari Zaria
Zaria
810103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon. Tukur Umar Danbarno For Member House Of Assembly 2027. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share