ADC Mobilization And Awareness Forum Zaria

ADC Mobilization And Awareness Forum Zaria let's be United for ADC progress.

The incoming governor of Kaduna state with the incoming president of federal republic of Nigeria.
03/06/2026

The incoming governor of Kaduna state with the incoming president of federal republic of Nigeria.

DA DUMI DUMI 🔥🔥🔥 Dan takaran kujeran majalissar tarayya Mai wakiltar zaria a jam'iyyar ADC mai girma Hon. Aliyu Lawal Ib...
01/06/2026

DA DUMI DUMI 🔥🔥🔥

Dan takaran kujeran majalissar tarayya Mai wakiltar zaria a jam'iyyar ADC mai girma Hon. Aliyu Lawal Ibrahim (Ali Cairo) shida abokin takaranshi a zaben fidda gwani daya gabata kuma tsohon dan majalissar dokokin Kaduna Hon.Shehu Nuhu Babajo. Sun kaima dan takaran kujeran gwamnan jihar kaduna a jam'iyyar ADC Rt.Hon. Isa Ashiru Kudan ziyarar girmamawa dakuma tayashi murnan lashe zaben fidda gwani da akayi.

Muna fatan ubangiji Allah 🤲 yakara hada kawunan ku, yakuma baku nasara acikin wannan tafiyar mai albarka 🙏.

Al'umman karamar hukumar Zaria ✍️ yanzun zaku dauki saiti insha Allah 🙏

Arise and Shine.

Gwamnan gobe da yardan Allah.
29/05/2026

Gwamnan gobe da yardan Allah.

23/05/2026

*ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT! ANNOUNCEMENT!*

This is to inform the Kaduna State ADC Aspirants and all party stakeholders that the Electoral Committee has been directed by the Party National Secretariat to suspend the election. Hence, aspirants and stakeholders should await further instructions from the National Secretariat of the Party.

Any inconvenience(s) arising therefrom is highly regretted, please.

Thank you,

Signed
*Dr. Mohammad Umar*
Secretary, Kaduna State
ADC Electoral Committee

Sanarwa!Sanarwa!Sanarwa!Wannan kungiya mai albarka tana sanar da 'ya'yanta cewa yau alhamis 21/05/2026 idan Allah ya kai...
21/05/2026

Sanarwa!Sanarwa!Sanarwa!

Wannan kungiya mai albarka tana sanar da 'ya'yanta cewa yau alhamis 21/05/2026 idan Allah ya kaimu jam'iyyar mu mai albarka ta ADC zata fara gudanar da zabukan fitar da gwani. Zaben zai gudana ne a collection centre na ko wacce gunduma.

Muna kira da jama'a su fito kwai da kwarkwata da katinan jam'iyyar su domun su zabi Hon. Saleem Tahir Abba amatsayin dan takarar majalisar jihar Kaduna mai wakiltar zaria, da kuma Hon. Shehu Nuhu Babajo a matsayin dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar zaria.

Allah ya bamu sa'a.

Director media ~

Jiya lahadi 17/05/2026, wannan kungiya mai tarin mutane ta zauna da wakilanta na gundumomi 13 dake karamar hukumar zaria...
18/05/2026

Jiya lahadi 17/05/2026, wannan kungiya mai tarin mutane ta zauna da wakilanta na gundumomi 13 dake karamar hukumar zaria. Taron ya gudana ne a office din kungiya dake kofar doka zaria.

Wannan kungiya ta tattauna muhimman batutuwa ciki harda amincewa da Hon. Salim Tahir Abba dan takaran majalisar jihar Kaduna mai wakiltar Zaria birni, Hon. Shehu Nuhu Babajo dan takaran majalisar tarayya mai wakiltar Zaria, Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan dan takarar gwamnan jihar Kaduna a matsayin yan takara da zasu goyi baya a zaben fidda gwani dake tafe na jam'iyyar mu mai albarka ta ADC.

Allah ya kara taimakon mu Amin

~Director media

Yesterday, Sunday 17/05/2026, this forum that has a population of more than five thousand members in zaria local government, held a meeting with its representatives from the 13 wards in Zaria Local Government Area. The meeting took place at the forum's office located at Kofar Doka, Zaria.

During the meeting, the forum discussed important issues, including endorsing Hon. Saleem Tahir Abba as the candidate for the Kaduna State House of Assembly representing Zaria City, Hon. Shehu Nuhu Babajo as the candidate for the House of Representatives representing Zaria, and Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan as the gubernatorial candidate for Kaduna State. These are the candidates the organization has resolved to support in the forthcoming primary elections of our great party, ADC.

May Allah continue to support us. Amen.

~ Director of Media

Politics is always local. you have the grassroots support Saleem Tahir Abba .
14/05/2026

Politics is always local.
you have the grassroots support Saleem Tahir Abba .

14/05/2026

Alhamdulillah, kungiyarmu ta ADC Mobilization and Awareness Forum tana ta kara samun karbuwa a wajen mutane daga lunguna da sako na karamar hukumar zaria.

wannan taro ne wanda ya gudana a ranar litini 11/05/26 rare da mutanen gundumar kwarbai A da kuma Tutun wada a karamar hukumar zaria. An tattauna muhimman batutuwa domin tunkarar zaben dake tafe na fidda gwani (primary election) na yan takrkarun da mukedasu.
Allah ya taimakemu ya bamu sa'a.

~Director media.

2:4. VISIT TO KUBAU LOCAL GOVERNMENT, KADUNA STATEOn Thursday 13/01/2026, this blessed Forum, in its efforts to strength...
18/01/2026

2:4. VISIT TO KUBAU LOCAL GOVERNMENT, KADUNA STATE

On Thursday 13/01/2026, this blessed Forum, in its efforts to strengthen ties with the leaders of our great party, the PDP, paid a visit to kubau Local Government in Zone One of Kaduna State.

During the visit, there was a special reception from the chairman of kubau Local Government, who expressed his delight with the establishment of this forum for its role in supporting the PDP. Important issues and challenges facing the PDP were discussed, as well as ways to bring about changes regarding the affairs of the party at the branch, local government, and zone one levels of Kaduna State.

May Allah help the PDP.

~Director, Media Team.

2:4. ZIYARA ZUWA KARAMAR HUKUMAR KUBAU JIHAR KADUNA.

A ranar talata 13/01/2026, wannan kungiya mai albarka cikin aikace aikacen da take don ganin ta kulla alaqa mai karfi tsakanin ta da shugabannin jam'iyyar mu mai albarka ta PDP, ta kai ziyara karamar hukumar kubau dake shiyya ta daya a jihar Kaduna.

A yayin ziyaran, an samu tarba ta musamman daga wajen shugaban karamar hukumar kubau kuma ya nuna jin dadinshi da kirkirar wannan kungiya don taimakawa jam'iyyar PDP. an tattauna muhimman batutuwa da matsaloli da s**a shafi jam'iyyar PDP da yadda za'a kawo sauyi gameda matsalolin da s**a shafi al'amuran jam'iyyar PDP a matakin reshe, kananan hukumomi da shiya na daya ta jihar Kaduna.

Allah ya taimaki jam'iyyar PDP.

~Director media team.

A yau talata, 16/12/2025. Wannan kungiya mai albarka takai ziyara  wata kungiya ta mata dake Anguwan tanki gudumar kwarb...
16/12/2025

A yau talata, 16/12/2025. Wannan kungiya mai albarka takai ziyara wata kungiya ta mata dake Anguwan tanki gudumar kwarbai B domin tattaunawa dasu da kuma wayar masu dakai gameda halinda siyasar kasa take ciki a yanzu.

Wannan kungiya sun nuna mana jin dadinsu kuma sun tabbatar mana da cewa a shirye suke dasu bada ko wace irin gudunmawa idan an bukata a siyasance.

Allah ya taimaki jam'iyyar PDP.

~Director media.

Address

Kofar Doka
Zaria
810103

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC Mobilization And Awareness Forum Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share