Abdul-kadir AG

Abdul-kadir AG live and let live. let's make the world a better place for the coming generations.

Sai an gwada akan San na kwarai... Mu gwada wannan bawan Allah jama,a.
15/05/2026

Sai an gwada akan San na kwarai... Mu gwada wannan bawan Allah jama,a.

A YAN ZU SIYASAR NIGERIA NA ƘARA ƊAU KAR ƊUMI AMMA MUKAN MU NA NAN DA HIS EXCELLENCY MAJOR Dr. Hamza Al-Mustapha A 2027 A JAMI'AR SDP PROGRESS PROGRESS SDP INSHA ALLAHU

14/05/2026

Mai Zazzau da talakawansa, masoyansa.

14/05/2026

So many questions begging for answers

Inshaa Allah
14/05/2026

Inshaa Allah

YANZU YANZU - Tsohon dogarin marigayi shugaban Najeriya Janar Sani Abacha, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya ce ba ya neman mulkin Najeriya domin amfani kansa ba, manufarsa ita ce ta ceton kasa. Batun tsaro kuma da ke addabar Najeriyar, ya ce a zahiri zai kawo karshenta.

Me zakuce?

Address

134 Anguwan Nufawa
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul-kadir AG posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share