Ummuikram

Ummuikram to achieve goals

2023 sune akan gaba yanzu kuma wasu ne awajen, ba'a cizon mumini sau biyu arami daya,'yan arewa yarage naku ,Allah ka ha...
26/08/2026

2023 sune akan gaba yanzu kuma wasu ne awajen, ba'a cizon mumini sau biyu arami daya,

'yan arewa yarage naku ,Allah ka hana tulunbu mulkin nigeria karo na biyu,

Allah ka hana duk wani azzalumi da mai goyon bayan zalunci mulki a kasarnan 2027 Amin.🤲

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Atiku Bello, Musa Yusuf Aliyu, Mahmud Abdullahi, Auwal Au...
26/08/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Atiku Bello, Musa Yusuf Aliyu, Mahmud Abdullahi, Auwal Auwal, Real S A Princewnke, Ubale Kafinta, Muhammad Dan Masani, Auwal Abdullahi, Abdullahi Mustapha, Ibrahim Hassan, Dimas Yakubu, Habibu Sidi, Husaini Gambo Ahmad, Hon Yohanna Mathias, Umar Adbulahi, Sani Bakanike, Abdurazak Yahya, Alhasan Hassan, Aminu Yusuf KN, Mujitafha Ahmad, Mohammed Abdullahi, Ismail Abdurrahaman, Idris Baban Khalid, Bashari Sani, Nass A Ajiya, Muses Abraham, Ibn Taimiyya Ibn Taimiyya, Nura Yusha'u, Musa A Usaku, Mudi Musa, Muhd Tasiu Umar, Dawa Ali Nguru, Aliyu Saeed, Ibrahim Dauda, Bala Salihu, Isah Salisu, Usman Sada, Auwalli Mohd Saraki, Bello Amadu, Abdukadir Suleiman, Kaka Ali Goni Tijja, Sani Jibril Yaryasa, Hamza Useni, Usman Salisu, Jameelu Karamee, Mubarak Shuaibu, Muritala Isha, Abubakar Labaran, Anas Aliyu, Yayawro Abdu Garn Dauda

Here we are Insha Allah Taking over Nigeria
23/08/2026

Here we are Insha Allah Taking over Nigeria

23/08/2026
*Assalamu alaikum!!! May Allah shower His infinite mercy upon us,accept our prayers,forgive our sins,and grant us nd our...
21/08/2026

*Assalamu alaikum!!!

May Allah shower His infinite mercy upon us,accept our prayers,forgive our sins,and grant us nd our families a life full of happiness and imaan.*
Ameen🙏
Jumma’ah Mubarak🤲📿🕌
✍️ Ummuikram ✍️

20/08/2026

Wae Dan Allah Dame Zaku Tallata Jam iyyar APC Ne Agun Al umma Najeriya

Insha Allah Ya Gama Kenan Ba Kuma Zai Kara Komawa Ba Da Yardan Allah.
20/08/2026

Insha Allah Ya Gama Kenan Ba Kuma Zai Kara Komawa Ba Da Yardan Allah.

19/08/2026

Breaking 💥

Yau aka buɗe Campaign na shugaban kasa, ALLAH yaba Atiku Abubakar Sa'ar cin zaɓen sa na 2027!

Alhamdulillahi Wadannan sune halastattun yan takarkarun kujeran gwamna a jihar kaduna kuma wakilai daga jam'iyyu mabanba...
19/08/2026

Alhamdulillahi

Wadannan sune halastattun yan takarkarun kujeran gwamna a jihar kaduna kuma wakilai daga jam'iyyu mabanbamta da hukumar zabe ta ƙasa ta yadda dasu.

Senator Uba Sani --APC
Isa Ashiru Kudan --ADC
Usman Bawa --PDP
Barr. Sani Abbas--NDC

Karku yadda ku shiga hidimar wanda bashi cikin hoton nan gudun wahalar dakai.

Allah ya daura Isah Ashiru a kansu baki daya,Ameen.

Address

Flyover Kwangila
Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ummuikram posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share