Rt Hon Isha Ashiru kudan Network

Rt Hon Isha Ashiru kudan Network Rt Hon Isah Ashiru Kudan Dan takaran Gwabnan Jihar Kaduna a Qarqashin Jam'iyyar ADC a kakan Zabe 2027

01/05/2026

Workers of Kaduna State, today and always, I celebrate you!

From the classrooms to the hospitals, markets to the farms, your sweat, resilience, and sacrifices keep our State alive. You are the true heroes.

I promise you: In in sha Allah in 2027, under my leadership as Governor, glad tidings shall come, better wages, timely payments, improved welfare, and a Kaduna where your efforts are truly rewarded.

Your labour shall not be in vain!

Mekaman Zuwa kan ayka.Vote Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan Vote For ADC
28/04/2026

Mekaman Zuwa kan ayka.
Vote Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan
Vote For ADC

Mekaman zuwa kan ayka
26/04/2026

Mekaman zuwa kan ayka

Together we can build Kaduna that work for all....Vote Rt Hon Isa Ashiru Kudan Vote ADC
26/04/2026

Together we can build Kaduna that work for all....
Vote Rt Hon Isa Ashiru Kudan
Vote ADC

For Better Kaduna
24/04/2026

For Better Kaduna

SHUGABA, BA INUWA BA! 👤Jihar Kaduna ba wurin gwaji ba ne. Muna bukatar mutumin da ya san hanyar, ya taba bi, kuma zai iy...
23/04/2026

SHUGABA, BA INUWA BA! 👤

Jihar Kaduna ba wurin gwaji ba ne. Muna bukatar mutumin da ya san hanyar, ya taba bi, kuma zai iya kaimu ga gaci.

🔴 Matsalarmu:
1.Tsadar rayuwa
2. Rashin tsaro
3. Rashin aikinyi ga Matasa
4. Durqushewan Masana'antu
5. Tabarbarewan Ilimi musamman matakin farko
6. Salalabuwa ga Lamarin Noma

🟢 Mafitarmu: Rt. Hon. Isah Muhammad Ashiru Kudan (ADC).

Ba ma bukatar wanda zai ci gaba da tsohon salon da ya gaza. Muna bukatar wanda zai share mana hawaye ta hanyar ayyuka na zahiri, ba na baki ba.

Zabi ADC! Zabi Rt Hon Isa Ashiru Kudan

Rayawa da Karfafa Kananan Sana’o’i a Jihar Kaduna 💹Kananan sana’o’i su ne kashin bayan tattalin arzikin Jihar Kaduna, am...
23/04/2026

Rayawa da Karfafa Kananan Sana’o’i a Jihar Kaduna 💹

Kananan sana’o’i su ne kashin bayan tattalin arzikin Jihar Kaduna, amma a yanzu suna cikin mawuyacin hali sakamakon manufofin gwamnati da s**a danne su. Muna bukatar matuƙin jirgi wanda ya san yadda zai sauke jirgin lafiya, ba wanda zai bar mu a tsakiyar hadari ba.

Al'ummar Jihar Kaduna, lokaci ya yi da za mu zabi shugaban da ya fahimci radadin da kuke ji. Rt. Hon. Isa Ashiru Kudan ya zo da tsare-tsare na gaske don:

Sauke Nauyin Haraji: Rage yawan harajin da ke shake kananan sana'o'i domin ba su damar numfashi da bunkasa.

Tallafi da Lamuni: Samar da tsarin ba da rance mai sauki ga ’yan kasuwa da masu sana’ar hannu don farfado da kasuwanninsu.

Inganta Muhallin Kasuwanci: Samar da tsaro da wutar lantarki domin masu kananan sana'o'i su gudanar da ayyukansu ba tare da fargaba ko asara ba.

Kada mu bari hadari ya tafi da mu. Mu zabi gogaggen jagora wanda zai tuka mu zuwa ga gaci.

Isa Ashiru Kudan 2027: Domin Gyara da Cigaban Jihar Kaduna!

AshiruKudan2027

Together we can make Kaduna greater again.Let join ADC NowIsa Ashiru Kudan
23/04/2026

Together we can make Kaduna greater again.
Let join ADC Now
Isa Ashiru Kudan

New Direction for kaduna State Isa Ashiru Kudan
22/04/2026

New Direction for kaduna State Isa Ashiru Kudan

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rt Hon Isha Ashiru kudan Network posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share