27/05/2023
Dattawan arziƙi waɗanda baƙin gashinsu ya gushe har sukai furfura cikin hidima wa addinin Allah 🥰
Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Gutuntum
Sheikh Abubakar Jibril Limamin BUK
Sheikh Dr. Bashir Aliyu Umar.
Allah ya ƙara musu lafiya imani da nisan kwana mai amfani.