Engr. Faiserl

Engr. Faiserl News and current affairs || Hausa || Nigeria || Arewa

07/08/2026
07/08/2026

What a nice sound. Masha Allah

Don Allah jama'a muna neman temakonku wajen sharing ko Allah zaisa a samu yan uwanta an tsincetane a kangire, Jigawa Sta...
07/08/2026

Don Allah jama'a muna neman temakonku wajen sharing ko Allah zaisa a samu yan uwanta an tsincetane a kangire, Jigawa State, kuma bata yin magana don Allah a taimakemu da sharing ko xa'a samu yan uwanta Idan yan uwanta sun gani zasu iya Kiran wannan number 07039525180

Muna maraba da wannan dokar rabbas
07/08/2026

Muna maraba da wannan dokar rabbas

Gwamnatin Najeriya ta fara shirin inganta ilimin almajirci da tsangayu da makarantun allo a jihohin arewacin kasar da zai kai ga hana yin bara

Ƙarin bayani - https://bbc.in/4hTuEts

07/08/2026

Wai menene amfanin kanada gida dayakai darajar 20million naira Amma wai batada bindiga(gun)

05/08/2026

Allah ya ida NUFI. Gombe ta MALAM CE insha Allah 2027

Address

Bandung, West Java
Bandung

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Engr. Faiserl posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category