Dandalin Elhadji Ibrahim Yacouba

Dandalin Elhadji Ibrahim Yacouba HAUSA KAWAI!! Wannan Dandan An bude shi ne domin Tattauna yanda za'a sami hadin kan 'Yan siyasa Don

13/12/2015
31/10/2015
09/10/2015

Salam 'yan uwa barkan mu da juma'a dafatan Allah yakarbi ibadun mu..

24/09/2015
Declaration Da hukumumi shadda sukayi a yau. Na gangamin nuna guyun baya ga Mai Girma Ibrahim Yacouba
06/09/2015

Declaration Da hukumumi shadda sukayi a yau. Na gangamin nuna guyun baya ga Mai Girma Ibrahim Yacouba

Déclaration de Jeunes du Dosso
31/08/2015

Déclaration de Jeunes du Dosso

Duban Matasa magoya bayan Mai-girma Con. IBRAHIM YACOUBA kenan da sukayi Déclaration a gidan Mai-girma IBRAHIM YACOUBA D...
30/08/2015

Duban Matasa magoya bayan Mai-girma Con. IBRAHIM YACOUBA kenan da sukayi Déclaration a gidan Mai-girma IBRAHIM YACOUBA Domin nuna baqin cikin su Kan abinda akayi mishi. Da nuna goyon bayansu 100%100 a kan tsfiyar shi.
ALLAH YABAMU SA'A

Hahahahahah.Taron PNDS TARAYYA A Arewa Dogondoutchi da kewaye.Wai wadannan sune Shugananin tarayya. Lalle Zata Bare....A...
30/08/2015

Hahahahahah.
Taron PNDS TARAYYA A Arewa Dogondoutchi da kewaye.

Wai wadannan sune Shugananin tarayya. Lalle Zata Bare....
Abin kumya Abin Allah tir

27/08/2015

DÉBAT (HAUSSA) Ibrahim Yacouba, Ministre, Directeur de Cabinet adjoint du Président de la République répond aux questions des journalistes de la Presse Publi...

We Support Ibrahim Yacouba for life.We're with him together every where he go.AREWA no one but Ibrahim Yacouba INSHA-ALL...
26/08/2015

We Support Ibrahim Yacouba for life.
We're with him together every where he go.
AREWA no one but Ibrahim Yacouba INSHA-ALLAHU he'll do. He'll get By Grace Of Allah

Kadan kenan Daga Cikin hotonan Taron Gangami na MEETING Karo nafarko Bayan Maqiya AREWA Marasa kishin AREWA sun hana. Wa...
24/08/2015

Kadan kenan Daga Cikin hotonan Taron Gangami na MEETING Karo nafarko Bayan Maqiya AREWA Marasa kishin AREWA sun hana. Wanda Mai-Minista Con. IBRAHIM YACOUBA yakaddanar a Babban Birnin AREWA wato DOGONDOUTCHI A JIYA LAHADI 23 GA WATAN 8 2015. A KOFAR GIDANSA DAKE UNGUWAR WATA A CIKIN KARIN DOGONDOUTCHI. KARKASHIN JAGORANCIN DOBBAN MAGOYA BAYANSHI BATASA MAZATA DA MATA. ALLAH YABA IBRAHIM YACOUBA NASARA AKAN DOKKAN MAQIYANSHI NA BOYE DA NA BAYYANE.

Adresse

Dogondoutchi

Site Web

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Dandalin Elhadji Ibrahim Yacouba publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Partager