Tsibirin Gobir

Tsibirin Gobir Informations de contact, plan et itinéraire, formulaire de contact, heures d'ouverture, services, évaluations, photos, vidéos et annonces de Tsibirin Gobir, Monument et lieu historique, Tibiri.

🇳🇬🇳🇪🇸🇩🇱🇾🇬🇭🇨🇳⏳🇩🇿🇨🇮🇨🇲🇧🇯🇸🇦
☪️إعلانات\/SANarwa👽⚖️
📚ZoôMunci🥷
🏹Al'aduⵜⴰⵡⴻⵏⵣⴰ⚕️⤵️
🫂 Up-date✡House🤝
📲याद दिलाना🔃Tunatar🗿
🌡Ìbànújè"Bayanai♻️
♓mahaWARA📝
⛓Kundin🦍S@Ro🛰️
🥛Base d-o ®️esearch🛜
🗑️TuRkeN⬇️Gobert❄
⚔️Ⓜadubin♾️GoBeeR

03/06/2026

Hadin kan Gobir yana daga cikin ginshiƙan da s**a gina darajar wannan al’umma tun da daɗewa. Gobirawa sun kasance mutane masu tarihi mai ƙarfi, jarumta da kishin ƙasa. Duk da sauye-sauyen zamani da kalubalen rayuwa, hadin kai yana ci gaba da kasancewa muhimmin abu ga cigaban su.

Idan al’umma ta kasance a haɗe, tana iya fuskantar kowace irin matsala tare da ƙarfi da juriya. Amma idan aka samu rarrabuwar kai, hakan kan raunana al’umma har ta rasa ƙarfinta da matsayinta.

Saboda haka, ya zama wajibi ga kowane ɗan Gobir ya kiyaye hadin kai, ya mutunta juna, ya kuma yi aiki tare don ci gaban al’umma da kare tarihinta.

Hadin kan Gobir ba kawai tarihi ba ne, har ila yau alama ce ta ƙarfi, mutunci da cigaba.

01/06/2026

K**a da wane, ba ta wane. Malgré son re**rd, comme la police, Pinette est claire dans sa mission. Son combat est déterminé. Ki gaya musu, kondo bai rikon ruwa.

__^^
NITA Transfert D'argent & AMANA Transfert d'Argent
Fati Niger ( Kadd...)
Zaho ( Tant des...)
( 1Mun...)
Boy Dindin
'Gulge
Jeune Rich Fayçal
Ab ( Cypther 1 )
Umar mb
Asnanic ( Ta.. )
ASAKE
Cekza ft Ndoni
D one ( Way...)
https://youtu.be/L8Pbjh4EZRk?si=3VZ0LC9e3P7o-wh9
( B**h...)
Danmusa New Prince
Momee gombe
M Shareef ( Kalo da...)
ft Barakina
( Bos..)
Niger ( Wake da ...)
( Aba...)
Breaker ( Mai kish..)
Ab ( Kuma...)

01/06/2026

Ina kuke Hausawa na asali? Kuna alfahari da yarenku na Hausa, amma kun kasa kare shi. Yanzu abin alfahari ne a ce wata kabila ta iya yarenku, amma kai ko yadda ake kashe ka a yarenta ba ka sani ba.

Yare tamkar makami ne. Shi ya sa za ka ga Fulani masu kishin yarensu ba sa son a yi sakaci da shi. Sun san cewa idan ka iya yarensu, tamkar ka samu wata hanya ta fahimtar sirrinsu ne.

Ku duba ku gani, Bahaushen da ya shiga ƙasashen Turai ko Larabawa, idan bai iya yarensu ba, zai sha wahala sosai, musamman wajen neman aiki da gudanar da rayuwarsa kafin ya kware a harshen.

Haka kuma idan za ku yi nazari, ku duba ku gani cewa a lokacin mulkin mallaka Turawa sun tilasta wa mutane koyon yarensu. Ba don komai ba sai domin sun fahimci muhimmancin yare da tasirinsa wajen jagoranci da cin gajiyar al'umma.

Yau ga shi, yarensu ya mamaye fannoni da dama na rayuwarmu. Har ma suna ƙoƙarin jan hankalin masu ilimi da masu fasaha zuwa gare su, yayin da muke rage amfani da abin da muke da shi.

Domin Yare yana da alaƙa da al'adu, tarihi da kuma yanayin rayuwar da al'umma ta taso a cikinsa.

Saboda haka tambaya ita ce: shin wanda ya taso a ƙasar Turai da wanda ya taso a ƙasar Hausa, tunaninsu da dabi'unsu za su kasance iri ɗaya ne?

K**ar yadda Larabci yake da alaƙa da addinin Musulunci, haka ma Hausa tana da muhimmanci ga al'adun Hausawa. Duk da cewa Hausa ta aro kalmomi daga Larabci, Turanci da sauran harsuna, hakan bai rage mata matsayinta ba.

Idan Bagobiri ya ce asalinsa yana da alaƙa da Larabawa, wannan ba abin mamaki ba ne. Hakan kuma ba ya hana a kira shi Bahaushe idan ya kasance cikin al'ummar Hausawa kuma tarihinsa ya haɗu da nasu.

Tarihi ya nuna cewa dauloli da al'ummomi sun yi ƙaura, sun yi yaƙe-yaƙe, sun kuma haɗu da juna. Wannan ne ya sa al'adu da harsuna ke cuɗanya da juna har zuwa yau.

Babbar nasarar da ake yi wa kowace al'umma ita ce a fara raba ta da al'adunta, yarenta, ƙabilarta, ko kuma a raba ta da fitattun mutanenta masu tasiri, ilimi, fasaha ko shugabanci.

A zamanin mulkin mallaka ma, Turawa sun fara da ɗaukar ko raunana masu ƙarfi daga cikin al'umma. Bayan haka kuma s**a yi ƙoƙarin mallakar ilimi da hikimomin da suke hannun jama'a.

A yau ma ana ganin irin wannan ta wata hanya dabam; ƙasashe masu ci gaba suna jan hankalin masu ilimi da masu fasaha, ko dai su yi musu aiki ko kuma su amfana da ƙwarewarsu ta hanyoyi daban-daban.

A tunaninku gwagwarmaya ce ake yi a kafafen sada zumunta, alhali kuwa masu waɗannan manhajoji suna ci gaba da ƙirga ribarsu.

Idan kuwa ana son gwagwarmaya ta gaskiya, sai mutum ya koma ga gina kansa da al'ummarsa ta hanyar ilimi, aiki, da kiyaye kyawawan al'adu. A nan ne za a fahimci tarihinmu da bambance-bambancen da ke tsakanin al'ummomi daban-daban, ciki har da Bagobiri da sauran Hausawa.

Akarshe
Ni sai kuka tuno min da bidiyon Mati Bakatsine da ya koma Bagobiri domin kara irin taku ta Katsinawa.

To, ku bar wannan cece-kuce. Mun san ku Katsinawa ne; gaba cini, baya hali. Halinku irin na Buzaye ne, babu aminci.



@442
Majo

O.C ( Zapi)

Fresh ( Mon ami )
A zango ( ... Indo )
tf sch ( Smile)
Debein ( Dans...)
M shared ( Jani mu...)
Saleh tf Fati Niger
A zango ( Babar yarin..)
zakir ( Bazama...)
( File à...)
Hamisu Breaker Dorayi
https://youtu.be/VdyBtGaspss?si=Y7WAWMqIqOhycVRd
M Umar ( Jini da...)
( Saman...)
King Kabeer
Sk Dorayi ( Baza...)

pick'all ft yukon ( Roman...)
ojo ( Canada )

GIMS
Bori Band
B ( Eh dieu )
Bakaji
( Mon r...)
Dicko Fils
Mouhsine Yahaya Jimrao
Ab ( ...session , Shiga )
( Kora ke...)
Bash nepha

 /   : RÉCEPTION DE NOUVEAUX MATÉRIELS ET INFRASTRUCTURES PAR LE MINISTRE DE LA SANTÉ LE COLONEL MAJOR   !A son arrivée ...
29/05/2026

/

: RÉCEPTION DE NOUVEAUX MATÉRIELS ET INFRASTRUCTURES PAR LE MINISTRE DE LA SANTÉ LE COLONEL MAJOR !

A son arrivée ce vendredi 30 mai 2025 à Maradi à bord d'un avion de l'armée. il a été chaleureusement accueilli par le Gouverneur de la région le , les Sultans du et du , leurs Altesses et , ainsi que par plusieurs responsables régionaux civils et militaires.

Après les protocoles d'honneur, cap sur l’Hôpital de Référence de Maradi (HRM). L’objectif principal de cette visite était en effet de présider la cérémonie officielle de réception des nouvelles infrastructures sanitaires et d'équipements médicaux récemment acquis par l’hôpital de référence de Maradi HRM sur fonds propres de l'État.

À son arrivée, la délégation ministérielle a été accueillie par le et toute son équipe. Dans une prise de parole devant la délégation, le Directeur Général a présenté de manière détaillée les activités, les capacités techniques et les perspectives de développement du centre hospitalier. Il a notamment mis en lumière les efforts constants consentis par l'État pour améliorer l’offre de soins dans la région de Maradi et au-delà.

La visite s’est poursuivie par une inspection guidée des infrastructures anciennes et des nouveaux bâtiments récemment achevés. Les membres de la délégation ont pu découvrir les équipements de dernière génération acquis grâce aux fonds propres de l’État nigérien. Matériels de pointe, consommables médicaux, technologies modernes... Tout est mis en œuvre pour hisser l’hôpital au rang des structures sanitaires de référence au niveau national et international.

« D’après ce que j’ai vu et constaté, je ne peux que féliciter et encourager, au nom des plus hautes autorités de notre pays, avec à leur tête le Président de la République, Chef de l’Etat le GA Abdourahamane Tiani.

À Son Altesse le Sultan du Gobir,À l’occasion de la fête bénie de la Tabaski/Sallah, je vous adresse mes vœux les plus s...
29/05/2026

À Son Altesse le Sultan du Gobir,

À l’occasion de la fête bénie de la Tabaski/Sallah, je vous adresse mes vœux les plus sincères de paix, de santé et de prospérité.
Qu’Allah accepte vos prières, renforce votre sagesse et continue de guider votre règne dans la justice, l’unité et la bénédiction pour tout le peuple du Gobir.

Barka da Sallah.
Allah Ya maimaita mana cikin zaman lafiya, lafiya da arziki.
Longue vie à votre chefferie traditionnelle et que la paix règne toujours dans notre communauté.

Respectueusement.

29/05/2026

Ina kuke Hausawa Gobirawa

28/05/2026

Masarautar Gobir na miƙa saƙon barka da Sallah ga al’ummar Musulmi baki ɗaya. Allah Ya maimaita mana cikin zaman lafiya, ƙoshin lafiya da yalwar arziki. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya sanya albarka da haɗin kai a tsakaninmu. Barka da Sallah!

______
« Sanan ni maï kula da wannan page, na ce zabar mawa : a ci nama a hankali, kar maï pharmacie ya yi aiki da yawa ! »
Aminou
Malika lélé
Chamsou wakala
CHOBA
Adam A Zango
DJ Arafat
F-eezy SA
Daré officiel
DJ AB
ft 4.4.2. ( Cikin Mutun...)
pioche ( on n'en na..)
Jita ( Ind...)
Aziz Tony Officiel
B ( Eh Dieu )

Présentation des jeunes recrues au titre de la Commune Urbaine de Tibiri Gobir au Sultan du Gobir HONORABLE ABDOU BALLA ...
26/05/2026

Présentation des jeunes recrues au titre de la Commune Urbaine de Tibiri Gobir au Sultan du Gobir HONORABLE ABDOU BALLA MAFARA. Cette rencontre, qui s'est déroulée au Palais du SULTAN en présence de l'Administrateur Délégué de ladite Commune , du Conseil Départemental de la Jeunesse et du Conseil Communal, avait pour objectif de rassurer le SULTAN quant à leur engagement inébranlable envers la défense du Niger et de son peuple.

Au cours de cette présentation, les jeunes recrues ont affirmé avec ferveur leur détermination à servir la nation, allant jusqu'au sacrifice ultime si nécessaire. Leur motivation a mis en lumière une volonté sans faille de protéger l'intégrité territoriale et la souveraineté du Niger.

En réponse, L'HONORABLE SULTAN DU GOBIR a chaleureusement encouragé les jeunes du GOBIR. Il leur a rappelé qu'ils incarnaient la fierté et le courage de leurs ancêtres, il les a rappelé qu'ils sont les descendants de JANGORZO, célèbre guerrier de l'histoire du Gobir. Le SULTAN a souligné l'importance de leur mission et les a exhortés à marcher sur les traces de leurs illustres prédécesseurs, garantissant ainsi la sécurité et la stabilité du Niger en général et du GOBIR en particulier.

25/05/2026

A tunanin wasu, shugabanci abu ne mai sauƙi.
Amma ni na san cewa mulki abu ne mai wahalar sha’ani.

Ita kuma sarauta, sai in ce da dama-dama take, tunda abin cikin jini ne. Amma fa ba ta da wani sauƙi idan ba ka da haƙuri da juriya. Tana da wahalar gaske idan ba ka samu natsuwa ba. Ko in, ba ka dace da nagartattun fadawa na asali ba — masu biyayya, girmawa da riƙon amana ga al’adun masarauta.

Amma kuma ya danganta da irin al’ummar da kake jagoranta.
Shi ya sa ka ga ba komai sarakuna ke sa kansu a ciki ba — ba don tsoro ko gudun wani abu ba, sai don rashin lokacin wasa ga wanda al’umma s**a amince da shi domin ya jagorance su cikin gaskiya da riƙon amana.

Jama’a, ku lura: in ba yanzu aka fara samun lalacewar zamani ba. A zamanin da ( mulkin Dauloli), idan sarki zai wuce, mutane da yawa suna sunkuyar da kansu har sai ya wuce — ba don komai ba, sai don kunya da nauyin da aka ɗora masa.

In ba ku manta ba, a zamanin baya idan aka samu yar hatsaniya tsakanin mutane, za ka ga mai gaskiya da marar gaskiya suna shakkun zuwa gaban sarauta — ba don komai ba, sai don gudun adalci. Shi kuma adalci shi ne ba wa juna haƙuri, domin ko wace zo mu zauna yace zomu...

A tunanina shi hukunci mai gari , sarki ko wani hakimi ba dai yake dana kowane gama garin mutunba, zakaga su sunama abun sarkane bawai araba kan jama'aba

Sarauta ba wasa bace domin ko a sarautun wata na gaba da wata , in kuma nayi ƙarya kowa shi tambayi sarkin garinsu
Sarauta kafin Allahne bana mutumba zan muku misali da fir'auna ko shi yasan gaskiya jarabawace

Don haka ka sani, ko jinin sarauta yana tsoron sarauta, b***e wanda aka ɗora masa ita.

“Wane? Ɗan wane? Jikan wane? Ya gada daga kaka wane?”
Wannan ba komai ba ne face amanar da aka ɗora maka.

Ku yi haƙuri, yara masu jinin sarauta: kada ka ji ko ka ga ka taso a gidan sarauta, ko kai jinin sarauta ne, ka raina wani talaka. Ka sani, wannan ba halin mutanen kirki ba ne masu karamci. Ko da yake abin cikin jini ne

Amma kuma kar ka manta ko jinin sarautane kai ina har baka cencentaba Humm!! Nace komai ba...

HATTARA ga masu kallo da saurare: kada hakan ya ba ku damar raina ‘ya’yan sarauta. Domin kamar yadda ake cewa, ko apple da duk daɗinsa, da ɓawonsa ake ci.

Makers 👑
Villah
Hussain ( Labarina )
@
---------

1. Muhimmancin Sarki
Sarki ba shugaba ba ne kawai na siyasa, yana da matsayi babba a rayuwar jama'a:
Hadin Kai: Sarki shi ne inuwar da kowa yake fakewa a karkashinta. Shi ne ke hada kan kabilu da rukunonin mutane daban-daban su zama tsintsiya daya.
Karin Al'ada: Sarki ne mai kare al'adu da dabi'un magabata. Idan babu sarki, al'adunmu da tarihinmu na iya bacewa.
Zaman Lafiya: Sarki yakan zama mai sanya baki a rigingimu (sulhu). Idan aka samu sabani tsakanin mutane, shi ne babban alkali mai tabbatar da adalci da zaman lafiya.
Jagora ga Jama'a: Mutane suna kallon sarki a matsayin "uba" wanda yake kula da bukatun talakawansa kuma yake wakiltar su a gaban wasu.

2. Yadda Jama'a Za Su Kasance Idan Babu Sarki
Rashin sarki yana iya haifar da canje-canje da dama ga jama'a:
Rikici da Rashin Tsari: Idan babu sarki, kowa zai iya kokarin yin abin da ya ga dama, wanda hakan kan iya janyo barkewar rigingimu da rashin tsaro (rashin shugabanci).
Bacewar Asali: Idan babu sarki, jama'a za su iya rasa tushensu da al'adunsu na asali, domin sarki shi ne mabuɗin tarihin mutane.
Sauya Salon Shugabanci: Idan babu sarki, jama'a kan dogara ga tsarin mulki na zamani (kamar shugaban kasa ko gwamna). To sai dai, yawancin mutane suna jin cewa shugabancin zamani ba ya da kusanci da zuciyar talaka kamar yadda sarauta take.
Rashin Jagora: Jama'a za su ji kamar marayu, domin ba za a samu mutum guda da kowa ke girmamawa ba wanda zai iya magana da murya daya ga kowa.

Takaitaccen Bayani
Sarki shi ne mizanin zaman lafiya da adireshin al'ada. Ko da yake duniyar yanzu tana da gwamnati, sarki yana nan a matsayin babban mai ba da shawara da uban kasa.
Sarauta TV

Adresse

Tibiri
4002

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Tsibirin Gobir publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Contacter L’organisation

Envoyer un message à Tsibirin Gobir:

Partager