31/05/2021
sakonazuwa ga wadannan mutane 4
ββββββββββββββββββ
1..faizu alfindiki (kmc chirman)
2..murtala sule garo(commisioner)
3..abdullahi abbass(chirman party)
4..abdullahi ganduje (gov.kano)
ββββββββββββββ
wadannan mutane suna,aikata waso abubuwa na rashin tunani a kano
kudauka nibadan kano bane amma yazama dole nagayawa yan kano susani wadannan mutane tantagaryar jahilaine kowa yasani
βββββββββββββ
siyasa bada haukaba itace kishin al,umma kamar wacce mukeyi a kaduna hargobe idan aikin al,umma yazo mukanbawa gwamna el.rufai shawara kuma yadauwata watakuma ya yada,ita........ ................... ... .. .....
idan faizu jahiline to shikuma gwamnafa??..........................
idan abdullahi abbas jakine shikuma gwamnafa????.................
abin da yasa bana maganar murtala sule garo shi idan kana mulki kunatare amma idan kafadi sai ya sake sheka to natabbatar dacewa ayanzu murtala sule garo yan gafda barin gwammnatin kano........
π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄π΄βΈ
tabbas asiyasa kwankwaso uban kowane wallahi.............
dan uwana kacire siyasa agefe wadanna mutane basu cancanta da jagorancin al,ummaba sabida haryau babuwanda yasan meyake fada idab yatara mutane...to kaga sunzama jahilai ko?
TABBASS KWANKWASO UBANE ASIYASAR NIGERIAπ³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬π³π¬
ALLAH YAKAIMU 2023 TA ,ALLAH CE KUMA AGUNSA MUKE NEMA BAWANIBA......... .
π·garba muhammad@gmail com