Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization

Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization, Political organisation, London ciki, Abuja.

SHIRIN TSAFTAR MUHALLI NA KASUWAR KANTIN KWARI (SANITATION)A safiyar wannan rana ta Juma'a ne Alhaji Hamisu Sa'ad Dogon ...
27/10/2023

SHIRIN TSAFTAR MUHALLI NA KASUWAR KANTIN KWARI (SANITATION)

A safiyar wannan rana ta Juma'a ne Alhaji Hamisu Sa'ad Dogon Nama (Manajan Daraktan Kasuwar Kantin Kwari), Alhaji Ibrahim Garba Kamfani (Mataimaki na Musamman ga Mai Girma Gwamnan Jahar Kano a Kasuwar Kantin Kwari) da sauran shugabanni da wakilan Kungiyoyi 73 na Kasuwar ta Kantin Kwari, s**a gabatarda tsaftar muhalli (Sanitation) a dukkannin loko da sako na kasuwar ta Kwari.

Shirin tsaftar Muhalli yana gudana a wannan kasuwa a kowacce rana. Sai dai akarshen wata ne ake gabatarda gangamin shirin tsaftar Muhalli na bai daya bisa umarnin Gwamnatin Jahar Kano karkashin jagorancin Gwamnan talakawa His Excellency Engr. Abba Kabir Yusuf.

Masha Allah!
Sen Muhammad Adam

24/05/2022

HALI ABOKIN TAFIYA LOKACIN MUMA YAYI MATASA ZALLA

Send a message to learn more

Address

London Ciki
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hon.Muhammad shuaib idris campaigns organization:

Share