Maliya Online News

Maliya Online News This page is meant to promote the good work of Deputy President of the Senate Sen Barau I Jibrin CON.

Barkanmu da Juma'a Yan'uwa Musulmi, Allah ya sada mu da alheran wannan rana mai albarka.
03/01/2025

Barkanmu da Juma'a Yan'uwa Musulmi, Allah ya sada mu da alheran wannan rana mai albarka.

Jagoran siyasar Arewacin Kano !Ɗan siyasa dan al’umma !Jagoran jiƙa hantar talakawa !Inganta Ilimi tundaga tushe.Inganta...
06/02/2024

Jagoran siyasar Arewacin Kano !
Ɗan siyasa dan al’umma !
Jagoran jiƙa hantar talakawa !

Inganta Ilimi tundaga tushe.
Inganta fannin kiwon lafiya .
Tituna .
Ruwan Sha .
Gina rayuwar Al’umma.
Samarda ruwansha .
Haɓaka noma da kiwo.

Kano ta Arewa Sai Hamdala, Allah yabiya Buƙata Sanata Barau I. Jibrin.

Ga Layina!Allah yacigaba da zama gatanka ogah, mutumin Kirki Maliya da halin kirki!.
04/02/2024

Ga Layina!

Allah yacigaba da zama gatanka ogah, mutumin Kirki Maliya da halin kirki!.

Barkanmu da hutun karshen mako, Allah ya iya maka yacigaba da yimaka jagoranci a duk inda kake ogah Barau I. JibrinCON .
04/02/2024

Barkanmu da hutun karshen mako, Allah ya iya maka yacigaba da yimaka jagoranci a duk inda kake ogah Barau I. JibrinCON .

Mataimakin shugaban majalisar dattijan Nijeriya Sen Barau I. Jibrin yabi shugaban ƙasar Nijeriya Bola Ahmed Tinubu wajen...
12/01/2024

Mataimakin shugaban majalisar dattijan Nijeriya Sen Barau I. Jibrin yabi shugaban ƙasar Nijeriya Bola Ahmed Tinubu wajen gabatar da Sallar Juma'a da addu'a ga tunawa ga Sojojin Najeriya a masallacin juma'a na ƙasa dake Abuja.

Boom 💥💥Senator Barau Facilitates Establishment of Ultramodern Immigration Training Centre in Bichi.Kudos to people Senat...
11/01/2024

Boom 💥💥

Senator Barau Facilitates Establishment of Ultramodern Immigration Training Centre in Bichi.

Kudos to people Senator.

Tagomashin arzikin dakake yiwa al'ummarka, Allah yacigaba da taimakonka adukkan lamuranka.
09/01/2024

Tagomashin arzikin dakake yiwa al'ummarka, Allah yacigaba da taimakonka adukkan lamuranka.

Address

National Assembly
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maliya Online News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share