Makaman Tudun Wada Media Crew - Press

Makaman Tudun Wada Media Crew - Press Makama idon Gaskiya

05/05/2025

ALLAH YAH KAIMU 2027 LAFIYA..

05/05/2025

Allah yah Shige maka Gaba Makaman Tudun/Wada Gusau..

05/05/2025

Kainuwa Dashen Allah..

30 -09-2023 !DISTINGUISHED SENATOR ABDUL’AZIZ YARI ABUBAKAR.Mai girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakil...
30/09/2023

30 -09-2023 !

DISTINGUISHED SENATOR ABDUL’AZIZ YARI ABUBAKAR.

Mai girma tsohon Gwamnan jihar Zamfara kuma Sanata mai wakiltar yankin Zamfara ta Yamma His Excellency, Distinguished Senator Abdul’aziz Yari Abubakar (Shattiman Zamfara) ya yi zama na musamman da shuwagabannin Jam’iyyar APC masu ci a yanzu da tsofaffin Shugabannin reshen jihar Zamfara akarkashin Jagorancin Shugaban Jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara Hon.Tukur Umar Danfulani Gusau tare da tsohon Shugaban Jam’iyyar APC reshen jihar ta Zamfara Hon.Lawal M.Liman (Gabdon Kaura).

Rtd.HON Lawal Abdullahi Gusau,(Makaman tudun/Wada / Durbin Gusau). Ya Amsa Gayyatar Mai Girma Stohon GWAMNAN jahar zamfara, Wato His Excellency Senator Abdul,aziz Yari Abubakar shattiman mafara domin zama na namusamman ,dibo dacewa hon. MAKAMA Mutum ne maitaimakon Al,ummarsa dakuma rikon Amana bayan kammala taron Sannan s**a shiga dakin tattaunawa domin nuna soyayyarsa zuwaga makaman tudun wada domin kasan cewarsa jajirtacce a gidan siyasar jahar zamfara.

Lallai tabbas senator A.A Yari Yayaba ,da Gudun Muwarsu a Jam'iyar APC!!

Dafatan Allah yasa Alheri a cikin wannan tafiya ,yakuma kawo babban rabo.

Ameen.

29 MAY 2023KAI TSAYE DAGA FILIN MUHAMMADU BUHARI STADUIM ..A Yau ne 29 Watan Mayu Ake Bukin rantsar Da Maigirma Zaɓaɓɓen...
29/05/2023

29 MAY 2023

KAI TSAYE DAGA FILIN MUHAMMADU BUHARI STADUIM ..

A Yau ne 29 Watan Mayu Ake Bukin rantsar Da Maigirma Zaɓaɓɓen Gwamnan Jihar Katsina His Excellency Dr Dikko Umaru Radda PhD.

Inda mai Girma HON. LAWAL ABDULLAHI (Makaman T/Wada,Durbin Gusau) Yaah amsaa Gayyata kuma yana fatar Anyi Wannnan Buki Lafiya Kuma An Kammala Lafiya Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Yamayar Da Kowa Gidan Shi Lafiya Allah Yayi riƙo Da Hannayen Su Amin.

MAKAMAN T/WADA YOUTHS FOUNDATION .Mai Girma Alhaji lawal Abdullahi Gusau,makaman tudun wada,durbin Gusau, yana taya maig...
28/02/2023

MAKAMAN T/WADA YOUTHS FOUNDATION .

Mai Girma Alhaji lawal Abdullahi Gusau,makaman tudun wada,durbin Gusau, yana taya maigirma zababben shugaban kasar Nigeria his excellency bola Ahmad tinibu murna lashe zaben zaben shugaban kasar Nigeria,Wanda yugudana,sannan kuma yana kara godiya ga all,ummar jahar zamfara ,domin zaben president bola Ahmad tinibu.

Haka kuma magirma makama, yanataya maigirma gwamnan jahar zamfara murna akan yin nasarar jam,iyyar APC ,kuma yana addu,ah Allah yakara ba jam,iyyar APC nasara a zabe maizuwa.

Sign by✍️. Makaman t/wada media crew.

06/05/2022

Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmed Sani Yerima, ya shiga sahun 'yan takarar shugaban kasa a shekara ta 2023.

I'm Here this afternoon to inform mr president of my intention to participate on 2023 Elections as to contest the office...
06/05/2022

I'm Here this afternoon to inform mr president of my intention to participate on 2023 Elections as to contest the office of the Federal Republic of Nigeria.

Address

Abuja

Telephone

+2349035930574

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Makaman Tudun Wada Media Crew - Press posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share