BADAMASI ABUBAKAR GUMBI

BADAMASI ABUBAKAR GUMBI THIS IS MY PERSONAL FACEBOOK PAGE ACCOUNT DUE TO THE FACT THAT I HAVE REACH FRIENDS LIMIT ON MY FACE

JUMMUAH MUBARAK...
11/04/2025

JUMMUAH MUBARAK...

BARKA DA SHAN RUWA, GA YAN UWA DA ABOKANI ARZIKI.
15/03/2025

BARKA DA SHAN RUWA, GA YAN UWA DA ABOKANI ARZIKI.

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
06/02/2025

Celebrating my 5th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉

02/11/2024

CHAIRMAN HOUSE COMMITTEE NIGERIA, CHINA 🇨🇳 BILATERAL RELATIONS HON JA'AFARU YAKUBU.

11/08/2024

I gained 13 followers, created 11 posts and received 47 reactions in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

HABBAKA  ILIMI DA KIWON LAFIYA TA HANYAR SANYA FITILU MASU ANFANI DA HASKEN RANA.TALLAFAWAR HON.JAAFARU YAKUBU A MUTUM B...
08/07/2024

HABBAKA ILIMI DA KIWON LAFIYA TA HANYAR SANYA FITILU MASU ANFANI DA HASKEN RANA.
TALLAFAWAR HON.JAAFARU YAKUBU A MUTUM BIYU.

Samarda ababen bukata kamarsu kiwon lafiya a yankunan karkara nadaga cikin manyan abubuwan dake kawo cigaba ga al'umma.hakan ne yasanya dan majalissar wakilai na tarayya mai wakiltar Bali da Gassol dake jihar taraba ya bayarda gagarumar gudun muwa kuma abun ayaba ne ga cibiyar kulada lafiya matakin farko na (baba luka) dake garin mutum biyu ta hanyar samarda fitilun kan hanya guda 50 masu amfanida hasken rana tareda Hadin guiwar (North East Development Commission)

Haka zalika Dan majalisar yasake samar da fitilu masu aiki da hasken rana guda 50 ga Makarantar jeka kadawo ta maza da mata dake a Bali,wato (G.D.S.S BALI) da kuma manyan titunan dake kewaye da Makarantar.

Gabatarda wadannan fitilu na kan hanya masu amfani da hasken rana zai kawo sauyi gagarumi ga mazauna yankin.mutum biyu wanda Honourable Jafaru Yakubu ya yanke hukuncin samar dasu ga cibiyar kulada lafiya matakin farko na Baba Luka kuma masu inganci tareda dacewa da muhalli kuma zai taimaka matuka gaya ga Al',ummar yankin. Aikin ba kawai zai amfani cibiyar bane ita kadai harma da unguwannin dake hanyar zuwa cibiyar kuma fitilun zasu bada gagarumar gudun muwa wajen zuwa cibiyar musamman idan dare yayi.

Kafin samarda wadannan fitilun na kan hanya yankin yana cikin tsananin duhu kuma hakan ya zamo kalubale ga marasa lafiya da iyalansu dama ma'aikatan lafiya wanda hakan yake kawo cikas wajen aikin cibiyar musamman idan dare yayi.sanya wadannan fitilu masu amfanida hasken rana ya magance wadannan matsaloli.an kuma inganta strain lafiyar masu bada kulawa ga marasa lafiya dake bukatar agajin gaggawa ta hanyar samun karin kariya ga kowa.bugu da kari fitilun zasu inganta ayyukan masu kiwon lafiya ta yadda hakan zai basu damar gudanarda ayyukansu ba dare ba rana batareda fusntar wata barazana ba.

Samarda wutar lantarki mai amfani da hasken rana shine tsari mafi tsafta da inganci.samarda fitilu masu amfani da hasken rana ga cibiyar kulada lafiya matakin farko ta (Baba Luka) dake mutum biyu dan majalissa Honourable Jaafaru yakubu yayi wata alama ce ta kawo cigaba ga harkar kiwon lafiya a yankunan karkara.hakan bawai kawai yana nuna maida hankali bane wajen samarda wuta ba harma da kawo sauyi ga dogara da wutar lantarkin da ake take samun matsala wajen faduwar turakun wutar wanda takeda matukar muhimmanci a fannin kiwon lafiya.

Shirin Honourable Jaafaru Yakubu wanda ya samarda fitilun tareda hadin guiwar (North East Development Commission)kan hanya masu amfani da hasken rana 50 ga cibiyar kulada lafiya matakin farko na (Baba Luka) dake mutum biyu abun ayaba ne, don wani matakine abun so a fannin kawo cigaba a yankunan karkara.wannan sauyi mai amfani da wannan shiri ya kawo zai inganta tsaro tareda habbaka fannin aikin kiwon lafiya a yankin kuma hakan zai zamo abun koyi ga ayyukan raya karkara anan gaba a dukkan mazabu.gurin Honourable Jaafaru Yakubu na samarda haske da kuma samun ingataccen kiwon lafiya ga kowa zai amfani al'ummar yankin na tsawon shekaru kuma hakan zai bude hanya ga masu irin wannan muradi na inganta walwalar jama'a da samarda kayayyakin ayyukan cigaba.

Enhancing Community Healthcare through Solar Lighting: Hon. Jaafaru Yakubu's Initiative in Mutum Biyu reporters The prov...
07/07/2024

Enhancing Community Healthcare through Solar Lighting: Hon. Jaafaru Yakubu's Initiative in Mutum Biyu

reporters

The provision of essential services such as healthcare in rural areas is a fundamental aspect of community development. In a significant stride towards this end, Hon. Jaafaru Yakubu, representing Bali/Gassol Federal Constituency, has made a laudable contribution to Baba Luka Primary Health Care in Mutum Biyu by providing 50 street solar lights.

The introduction of solar street lighting presents a transformative initiative for the inhabitants of Mutum Biyu. Hon. Jaafaru Yakubu's decision to equip Baba Luka Primary Health Care with these autonomous and environmentally friendly lighting solutions signifies a merge of innovation with community wellbeing. The project not only illuminates the health center itself but also the pathways leading to it, contributing to the accessibility of health services during nocturnal hours.

Prior to this initiative, the dimly-lit environment posed challenges to patients, their families, and healthcare workers, limiting the healthcare center's functionality after dusk. The installation of street solar lights has profoundly mitigated these issues. Security for people attending to the sick or seeking emergency medical treatment at night has been bolstered, promoting a sense of safety for all. Moreover, the improved lighting has inadvertently upgraded the working conditions for healthcare providers, enabling round-the-clock service delivery with reduced risks.

Solar power harnesses a clean, renewable energy source, offering an eco-friendly alternative to conventional electricity. By integrating solar lighting, Hon. Jaafaru Yakubu has positioned Baba Luka Primary Health Care as a testament to sustainable development in rural healthcare. This not only underlines a commitment to conservation but also secures a continuous provision of lighting, independent of grid fluctuations and outages, crucially in a healthcare setting.

Hon. Jaafaru Yakubu's initiative in providing 50 street solar lights to Baba Luka Primary Health Care represents a commendable step in community service and development. The positive changes brought about by this project – improved security, enhanced working conditions, and sustainable energy utilization – offer a blueprint for future development projects across rural constituencies. Hon. Jaafaru Yakubu's vision for a well-lit and accessible healthcare center has set a benchmark that will resonate within the community for years to come, illuminating the path for others to follow in fostering similar enhancements in public welfare and infrastructure.

07/06/2024
JUMMUAH MUBARAK
07/06/2024

JUMMUAH MUBARAK

:) May this day bring countless happiness and endless joy and live with peace and serenity. Happy Birthday Abdulhamid Da...
16/05/2024

:) May this day bring countless happiness and endless joy and live with peace and serenity. Happy Birthday Abdulhamid Danga

HON JA'AFARU YAKUBU, MEMBERS REPRESENTING BALI GASSOL AND HIS AIDS
14/05/2024

HON JA'AFARU YAKUBU, MEMBERS REPRESENTING BALI GASSOL AND HIS AIDS

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BADAMASI ABUBAKAR GUMBI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to BADAMASI ABUBAKAR GUMBI:

Share

Category