18/08/2025
*WELCOME TO THE WORLD BARRISTER ABUBAKAR ALIYU MADAKI (NAMESAKE)*
I, Alh. Musa Adamu Rimi chairman Barrister Abubakar Aliyu Madaki New Media Promo Karu LGA I'm delighted to share my newly born baby boy whom my wife gave birth to me last week and today I named him after my political boss chairman of Karu LGA, Barrister Abubakar Aliyu Madaki (Abu Police).
I gave him a name ABUBAKAR and ABU POLICE to be his nickname, I'm seeking your prayers may Allah bless him to follow the footstep of his namesake to be an educated with a high esteem in life. Amen
Thanks
*BARKA DA ZUWA DUNIYA TAKWARAN BARISTA ABUBAKAR ALIYU MADAKI*
Ni Alh. Musa Adamu Rimi Shugaban Kungiyar Barrister Abubakar Aliyu Madaki New Media Promo datake Karamar hukumar Karu ina maicike da farincikin shaida muku cewa Allah ya albarkaceni da samun haihuwar Da Namiji satin daya gabata wadda ayau na rada masa sunan Maigidana wato Barrister Abubakar Aliyu Madaki (Abu Police).
Za'a riqayi masa inkiya da ABU POLICE Ina rokon yan'uwa addu'a Allah ya albarkaci rayuwar wannan yaro yabashi ilimi da daukaka irinta wadda yaci sunansa, Amin
Nagode