Hausa novels by mrk d/fulani

Hausa novels by mrk d/fulani May Allah help our nation

Available muna aikawa ko ina
23/08/2025

Available muna aikawa ko ina

Center carpet
23/08/2025

Center carpet

Alhmdlillah
23/08/2025

Alhmdlillah

Kaya naji da fada nazamani Ina amaren Ina iyayen Gidan Ina Yan kwalisa
23/08/2025

Kaya naji da fada nazamani Ina amaren Ina iyayen Gidan Ina Yan kwalisa

Kayan zamani
23/08/2025

Kayan zamani

6500 win goal 07060602774 call or watsapp
11/03/2022

6500 win goal 07060602774 call or watsapp

Getzna mognum 9k per yard
11/03/2022

Getzna mognum 9k per yard

25/01/2019

ZAMUCIGABADA LITTAFI AMMA SAINAGA RUWAN COMENT

20/11/2018

You are advised to share properly on your timeline as public in order for our withdrawal record guys to verify it on your timeline

24/11/2017

Mata'ul dunya page9
by mrk
"kalil yalaluba aljihu nai dari taragemasa yamikomata gashi ta karba tawuce Allah yatemakeka dayaunidakaine sokon namiji wanda baya iya rike gidnsa********dakyar daddy yashawo kan maigari akan abar aiman ya auri wacce yakeson bayan ya auri salma kafin sujuyo sukoma gida ansaka ranar bikin sati maizuwa dazumar in akai bikin dasati guda sai aje neman auren haleesa **kwance yake kansa asama yayi matashi da hannuwansa babban abndake damunsa shine tayaya zai tnkari halisa yafada mata subiyune bayan yasanta dakishi kuma yamata alkawarin bazaimata kishiyaba ...tunaninsa yakatse lokacin da kira yashigo wayarsa kobai dubaba yasan masoyiyarsace tnda rington dayasa mata nata daban yake yayi murmushi kana yadaga hade da sallama cikin shagwba gami danarkarda murya ta ansa slm tace honey nayi missing dinka idanuwana namarmarin ganinka yayi murmushi srry my dear karkidamu munkusa kasancewa tare har abadadagaske my dear yayi murmushi sosaima sati maizuwa su daddy zasuzo neman aurenki dagacikin waya zai iyajin alamun murnarta amma naji dadi my honey yauzanyi kwanan farinciki saidaini inaso kakaramin alkawari bazakamin kishiyaba yadanyi jim kadan tace honey yanaji kayi shiru yace aikece kincka jan zance nace maki bazan maki kishiyaba ko oh srry honey ilove u ya ansa love u too kikwanta kiyi brci hade da mafarkina bey tajefa masa kiss shima yamayarmata kana ya aje wayar ya lula duniyar tunani tabbas idan haleesa taji cewar subiyu

Address

7 Hombori Street, WUSE 2
Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa novels by mrk d/fulani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Organization

Send a message to Hausa novels by mrk d/fulani:

Share