Bauchipulse Media

Bauchipulse Media Feel the heartbeat of the state
(1)

DA DUMI DUMI:Rundunar yansanda ta jihar Bauuchi ta cika hanunta da wani matashi dan kimanin shekara 23 da haihuwa tare d...
27/08/2026

DA DUMI DUMI:

Rundunar yansanda ta jihar Bauuchi ta cika hanunta da wani matashi dan kimanin shekara 23 da haihuwa tare da kwalaben suck and die 64 a yankin Tudun wadan dan iya wato bayan gari a wani samame da jamianta s**a kai wuraren saida kayan maye a yankin.

Rundunar ta bayyana nasaran k**a matashin ne a wani sanarwa da jami'in hulda da jamaa na rundunar Sp Nafiu Habib ya sanya wa hannu tare da rabawa manema labarai.

Sp Nafiu Habib yace a ranar talata 25 ga wannan watan ogustan nan da misalin karfe 17 jami'anta s**a kai samame tare da k**a matashin mai suna sulaiman Adamu da kwalaben suck and die guda 64 a bayan gari.

Sanarwan tacigaba da cewa duk kan abubuwan da aka k**a matashin dashi a kwace kuma yan'sanda suna cigaba da gudanar da bincike kan lamarin kuma dazaran an kammala daa turashi gaban kuliya don yanke mishi hukunci.

Akan hakane komishinan rundunar ta jihar Bauchi Cp Sani Omolori Aliyu yake karayin kira ga jamaa dasu kara sanya idon kan ayyukan batagari tare da kai rahoton duk wanda basu yarda da take takenshi ba ga jamian yansanda dake kusa dasu.

Father Returns Home From Work And Finds His Daughter With Her Boyfriend In His BedA dad reportedly came back from work a...
27/08/2026

Father Returns Home From Work And Finds His Daughter With Her Boyfriend In His Bed

A dad reportedly came back from work and immediately noticed that the house was unusually quiet.

Moments later, he heard a scream coming from his bedroom.

When he rushed inside to check what was happening, he was shocked to find his daughter with her boyfriend in the room. The situation reportedly turned violent, with the father allegedly taking a knife and beating the boyfriend.

The guy get mind sha 🤣

The federal government has disclosed a new initiative for public institutions benefiting from solar electricity to pay t...
27/08/2026

The federal government has disclosed a new initiative for public institutions benefiting from solar electricity to pay tariffs to enable maintenance of the infrastructure and prevent deterioration.

Bama tallen Rogo b***e musha wahala muke da abun tallata wa ba sai munyi kaskanci baSiyasa ba hotuna da bana bana ko wak...
27/08/2026

Bama tallen Rogo b***e musha wahala muke da abun tallata wa ba sai munyi kaskanci ba

Siyasa ba hotuna da bana bana ko waka shine siyasa ba.

Siyasa shine temake ke niya ni abun da na yarda dashi shine duk gurin da zamuje baza mu iya temakon kanmu da al'uman mu ba wanan guri ba gurin zaman mu bane

Mu siyasar mu babu zagi babu chin mutumci amma fatan mu a hadu a gindin akwatin anan zamu gwada musu ranan mu

Daga kan shugaban kasar Nigeria Alh Asiwaju Bola Ahmed Tinubu zuwa kan ɗan majalisar jaha a jahar Bauchi zamu kafa tarihin da ba a taɓa kafawa ba.

Ina shaida wa jama'a cewa ni yar jam'iyar APC ne tun 2015 ina malesia ina PhD na a lokacin na dawo gida nayi hidima me girma gwamna Muhammad Abdullahi Abubakar SAN.

Dan haka na dawo gida na ne na da

Haj. Zainab Baban Takko
Jigo a jam'iyyar APC

‘No Donated Items Missing Or Stolen’ – General Hospital Umaisha Reacts To Lawmaker Sa’ad’s Allegation With Public Displa...
27/08/2026

‘No Donated Items Missing Or Stolen’ – General Hospital Umaisha Reacts To Lawmaker Sa’ad’s Allegation With Public Display

Management of General Hospital, Umaisha in Toto Local Government Area has denied allegations that items donated by Hon. Ibrahim Abdullahi Sa’ad, member representing Umaisha/Ugya Constituency in the Nasarawa State House of Assembly (NSHA), were missing or stolen.

The hospital’s reaction followed claims by the lawmaker that orthopaedic mattresses, ceiling fans, wall fans and standing fans donated over two years ago were not available in the wards during his visit on August 22, 2026.

In a swift response, the management organized a public display of the donated items on Thursday, stating that all materials were intact and properly documented.

GWALLAMEJI POS MAN ACCUSED OF ₦1.5M FRAUDDrama has reportedly erupted around Gwallameji Poly Gate after a POS operator M...
26/08/2026

GWALLAMEJI POS MAN ACCUSED OF ₦1.5M FRAUD

Drama has reportedly erupted around Gwallameji Poly Gate after a POS operator Maiwushirya Communication Service was allegedly accused of defrauding a fellow business owner of ₦1.5 million.

According to reports, the cement seller brought his POS terminal to the operator, who was reportedly acting as his Moniepoint BRM, to help check his bonus.

But what was supposed to be a simple “check my bonus” reportedly turned into a shocking ₦1.5 million transaction.

The operator allegedly transferred ₦1.5 million from the account to another account and reportedly collected the equivalent amount in cash.

The matter is currently reportedly with the NSCDC Wunti Office, while the suspect is said to be in detention as investigations continue.

From checking bonus… to answering questions over ₦1.5 MILLION!

The allegations are subject to investigation and due process.

Police Seek Public Assistance to Identify Man Found Dead on Kumasi-Wa BusThe Police in the Upper West Region are seeking...
25/08/2026

Police Seek Public Assistance to Identify Man Found Dead on Kumasi-Wa Bus

The Police in the Upper West Region are seeking public assistance to identify a young man who was found dead on a passenger bus travelling from Kumasi to Wa.

According to a police officer, the man, believed to be between 30 and 33 years old, boarded the bus in Kumasi and was discovered unresponsive shortly after the vehicle passed Poyentanga.

Preliminary investigations have identified the deceased as Dabuo Francis, although the Police are yet to establish contact with his family.

The body has since been taken to the Police Station as efforts continue to ascertain his identity and locate his relatives.

Members of the public who know Dabuo Francis, or anyone who may have information about his family or place of residence, are urged to contact the Police or reach out to the reporting officer to assist in notifying the bereaved family.

Further details on the circumstances surrounding his death are expected to emerge as investigations continue.

Share

Labari: 'Yan takarar shugaban ƙasa daga jam'iyyun siyasa daban-daban a Najeriya sun halarci taron shekara-shekara na Ƙun...
24/08/2026

Labari: 'Yan takarar shugaban ƙasa daga jam'iyyun siyasa daban-daban a Najeriya sun halarci taron shekara-shekara na Ƙungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) wanda aka gudanar a birnin Port Harcourt na jihar Rivers.

Bauchipulse Media

Bandits K!ll Abducted Kaduna Widow After Her Family Failed To Pay N12Million Ransom.
24/08/2026

Bandits K!ll Abducted Kaduna Widow After Her Family Failed To Pay N12Million Ransom.

Hajiya Jamila Jafar Leko Ta Kaddamar da Rabon Kayan Noma ga MataYanzu haka, Hajiya Jamila Jafar Leko, uwargidan Ɗan Maja...
24/08/2026

Hajiya Jamila Jafar Leko Ta Kaddamar da Rabon Kayan Noma ga Mata

Yanzu haka, Hajiya Jamila Jafar Leko, uwargidan Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Dass, Tafawa Balewa da Bogoro, ta kaddamar da rabon kayan noma ga mata manoma daga ƙananan hukumomin Dass, Tafawa Balewa da Bogoro.

An bayyana rabon kayan nomar a matsayin wani mataki na tallafa wa mata manoma, ƙarfafa harkar noma da kuma inganta rayuwar al’umma a yankin.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bauchipulse Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share