New Kano state urban Planning and Development Authority

New Kano state urban Planning and Development Authority Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from New Kano state urban Planning and Development Authority, Government Organization, Abuja.

18/08/2026
18/08/2026

Rahotan yau talata 18 August 2026:- Bisa jagorancin Mukaddashin Manajan Darakta na Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da daukacin Daraktoci na Hukumar sun halarci duba ginin da ya rushe a unguwar Gaida karamar Hukumar Kumbotso tare da dakatar da gine-gine wanda akeyi ba bisa ka’idar tsara birane da gine-gine ba a sauran sassan Jahar inda ya hada da Kurnar Asabe da karamar Hukumar Tarauni.
(ABI DOKA A ZAUNA LAFIYAH.)

Rahotan yau talata 18 August 2026:- Bisa jagorancin Mukaddashin Manajan Darakta na Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (K...
18/08/2026

Rahotan yau talata 18 August 2026:- Bisa jagorancin Mukaddashin Manajan Darakta na Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da daukacin Daraktoci na Hukumar sun halarci duba ginin da ya rushe a unguwar Gaida karamar Hukumar Kumbotso tare da dakatar da gine-gine wanda akeyi ba bisa ka’idar tsara birane da gine-gine ba a sauran sassan Jahar inda ya hada da Kurnar Asabe da karamar Hukumar Tarauni.
(ABI DOKA A ZAUNA LAFIYAH.)

Rahotan yau Laraba 8 July 2026:- bisa jagorancin mukaddashin manajin darakta na Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUP...
08/07/2026

Rahotan yau Laraba 8 July 2026:- bisa jagorancin mukaddashin manajin darakta na Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da daukacin daraktocin hukumar sun kai ziyarar gani da ido a kamfanin YIDONG Nigeria Limited dake Karamar Hukumar dawakin Tofa Domin tabbatar da bin ka’idar gine gine da dokar tsara birane ta jahar kano.
(ABI DOKA A ZAUNA LAFIYAH.)

30/06/2026

KNUPDA media team

A YAU  29 June 2026 mukaddashin Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da dakacin daraktau cint...
29/06/2026

A YAU 29 June 2026 mukaddashin Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da dakacin daraktau cinta sukai sumame Unguwar Walawa dake MARIRI Karamar Hukumar Kumbotso Domin tabbatar da yadda ake bin ka’ida ta gine-gine,ta tarar da wani gida Wanda ake underground me fadin 20*40 feet acikinsa ,Wanda hukumar bata yadda dashi ba,abisa haka hukumar tayi sealing din gidan domin gudanar da bincike.

29/06/2026

A YAUNE 29 June 2026 mukaddashin Hukumar Tsara Birane ta Jahar Kano (KNUPDA) TPL Nura Maude tare da dakacin daraktau cinta sukai sumame Unguwar Walawa dake MARIRI Karamar Hukumar Kumbotso Domin tabbatar da yadda ake bin ka’ida ta gine-gine,ta tarar da wani gida Wanda ake underground me fadin 20*40 feet acikinsa ,Wanda hukumar bata yadda dashi ba,abisa haka hukumar tayi sealing din gidan domin gudanar da bincike.

Address

Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when New Kano state urban Planning and Development Authority posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share