Maga Isan Zazzau fans

Maga Isan Zazzau fans Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maga Isan Zazzau fans, Palace, Abuja.

13/09/2025
13/09/2025
02/09/2025

Zazzau na farin cikin gayyatar al'umma zuwa wajen nadin sarautar Maga Isan Zazzau na farko Malam Bashir Ibrahim Dabo Wanda za'ayi a fadar Maimartaba Sarkin Zazzau Dr. Malam Ahmed Nuhu Bamalli CFR Ranar damisalin karfe 10:00am (na safe).Allah ya kaimu lafiya ya sanya alkhairi ya bada ikon zuwa ameen.

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maga Isan Zazzau fans posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category