ADC IN KAURU

ADC IN KAURU domin cigaban al'ummar kauru da kasar mu Nigeria baki daya

Wannan babban dama ce mu samu ƴan arewa,Atiku sakADC sak
01/07/2026

Wannan babban dama ce mu samu ƴan arewa,
Atiku sak
ADC sak

Allah sarki rayuwa juyi-juyi
01/07/2026

Allah sarki rayuwa juyi-juyi

Hajiya Lami shagamuAllah ya kara lafiya da nisan kwana
01/07/2026

Hajiya Lami shagamu
Allah ya kara lafiya da nisan kwana

11/04/2026

Da ɗumi-ɗumi: An gano yadda Shugaban INEC Prof Amupitan Ya goyi bayan APC da nasarar Shugaba Tinubu a zaɓen 2023.

Wani sabon rahoto ya janyo cece-kuce a Najeriya bayan an zargi shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa, Joash Amupitan, da ɓoye gaskiya game da alaƙarsa da siyasa.

Rahoton ya bayyana cewa wasu bayanan dijital (digital footprint) sun nuna cewa Amupitan na da alaƙa da wani shafin sada zumunta na X (Twitter) da ya riƙa nuna goyon baya ga jam’iyyar All Progressives Congress a lokacin zaɓen 2023, ciki har da sakon da ke cewa nasara ta tabbata ga jam’iyyar.

Sai dai a martanin gaggawa, kakakin sa ya fito ya karyata wannan zargi, yana mai cewa Amupitan ba shi da wani account a X kuma bai taɓa shiga harkar siyasa ko nuna goyon baya ga kowace jam’iyya ba.

Haka kuma, Independent National Electoral Commission (INEC) ta bayyana cewa zargin ba gaskiya ba ne, tana mai cewa ana iya amfani da sunansa ne kawai don yaɗa ƙarya ko ɓata masa suna.

Lamarin dai ya tayar da kura a fagen siyasa, inda ake ci gaba da muhawara kan gaskiyar zargin da kuma tasirin hakan ga amincin zaɓe a ƙasar.

Shin wannan zargi gaskiya ne ko kuma wani shiri ne na ɓata suna? Lokaci ne kawai zai bayyana gaskiya.

GA GIDAN DA NAKE👇👇👇👇👇👇👇👇
09/04/2026

GA GIDAN DA NAKE
👇👇👇👇👇👇👇👇

TARIHI ZAI MAIMAITA KANSABa'a yiwa motar gawa dariya, dan hakkin da kai raina zai ita tsole maka ido, ku cigaba da yin d...
08/04/2026

TARIHI ZAI MAIMAITA KANSA

Ba'a yiwa motar gawa dariya, dan hakkin da kai raina zai ita tsole maka ido, ku cigaba da yin dariya kar ku fasa

Masu caccakar Atiku, Kwankwaso da Peter Obi saboda sun yi zanga-zanga, kar ku manta a shekarar 2014 Marigayi Shugaba Buhari da Tinubu sunyi zanga-zanga, a shekarar 2015 Buhari ya zama Shugaban Kasa

Su Atiku, Kwankwaso, sun yi zanga-zanga yau a wannan shekara na 2026, za'ayi zaben Shugaban Kasa 2027, zasu karbi Kasa Insha Allah, tarihi zai maimaita kansa Insha Allah

Mai hankali zai fahimci cewa haduwar sy Atiku, Kwankwaso da Peter Obi guri guda ba haduwar son zuciya bane, haduwa ne na kishi, kuma haduwa ne daga Allah ba ikon mutum ba

Yaa Allah Ka yiwa talakawan Nigeria mafita na alheri a zaben 2027

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when ADC IN KAURU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share