28/08/2026
๐ JUMMAโA MUBARAK! ๐คฒ
Ya Allah, a wannan ranar Jumaโa mai albarka, muna roฦonKa Ka sa mana alheri a cikin dukkan lamuranmu, Ka buษe mana ฦofofin rahama, arziki da nasara. Ka jiฦanmu da rahamarKa, Ka biya mana buฦatunmu, Ka kare alโummarmu daga dukkan sharri. ๐คฒ
muna tare da Hon. Muhammad MD Hassan, ษan takarar kujerar Majalisar Jaha ta Karamar Hukumar Nasarawa. Mutum mai kishin jamaโa, tausayi da hangen nesa.
Muna fatan Allah Ya ba shi ikon yin abin da ya dace, Ya ba shi nasara, Ya kuma sa siyasarsa ta zama alheri ga alโummar Nasarawa.
MOVE FORWARD TOGETHER โ๐ป๐ช๐ป
Nasir Isah Idris
Kabir Sulaiman Muhammad