Move Forward Together Tudun Murtala

Move Forward Together Tudun Murtala Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Move Forward Together Tudun Murtala, Political organisation, Kano.

Move Forward Together Tudun Murtala๐Ÿ’ช๐ŸปโœŠ๐ŸปZamu zamo sanadin kawo ayyukan cigaba a KH   da Tudun Murtala baki daya da ikon A...
31/08/2026

Move Forward Together Tudun Murtala๐Ÿ’ช๐ŸปโœŠ๐Ÿป

Zamu zamo sanadin kawo ayyukan cigaba a KH da Tudun Murtala baki daya da ikon Allah ๐Ÿซก๐Ÿคฒ๐Ÿป

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

๐Ÿ”ฅ ZAMU YI MD HASSAN A NASARAWA! ๐Ÿ”ฅA siyasa, lokaci yana bayyana wanda yake magana da wanda yake aiki. A Nasarawa, muna ga...
31/08/2026

๐Ÿ”ฅ ZAMU YI MD HASSAN A NASARAWA! ๐Ÿ”ฅ

A siyasa, lokaci yana bayyana wanda yake magana da wanda yake aiki. A Nasarawa, muna ganin cancanta, kishin jamaโ€™a da burin ci gaba a wajen Hon. Muhammad MD Hassan, halastaccen ษ—an takarar Majalisar Jiha.

๐Ÿค ZAMU YI MD HASSAN A NASARAWA!

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris
๐Ÿ’ช Move Forward Together Tudun Murtala(MFT)
โค๏ธ Nasarawa First!

๐Ÿ”ฅSHUGABANCI NAGARI,NAGARTA DA CANCHANTA๐Ÿ’ช๐ŸปMD HASSAN SHINE AMSA โœŠ๐Ÿป2027Shugabanci na gari yana fitowa ne daga ingantacciyar...
31/08/2026

๐Ÿ”ฅSHUGABANCI NAGARI,NAGARTA DA CANCHANTA๐Ÿ’ช๐ŸปMD HASSAN SHINE AMSA โœŠ๐Ÿป2027

Shugabanci na gari yana fitowa ne daga ingantacciyar niyya da kishin al'ummaโœŠ๐Ÿป
Hon. Muhammad MD Hassan ฦŠan takarar Majalisar Jiha na KH Nasarawa, shine amsar matasa kuma zakaran gwajin dafi wajen kawo ci gaba a Karamar Hukumar ๐Ÿ”ฅ๐Ÿ’ช๐Ÿป
haษ—in kanmu shine nasararmu๐Ÿคฒ๐ŸปโœŠ๐Ÿป

NASSARAWA 2027 CLEAR ๐Ÿ’ซโœจ

Move Forward Together Tudun Murtala๐Ÿ’ช๐ŸปโœŠ๐Ÿป

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

๐Ÿ”ฅ NASSARAWA TA CIKA CIF-CIF! ๐Ÿ”ฅLokaci ya yi da za mu zaษ“i nagarta, amana da wakilci na gari. Hon Muhammad MD Hassan halas...
29/08/2026

๐Ÿ”ฅ NASSARAWA TA CIKA CIF-CIF! ๐Ÿ”ฅ

Lokaci ya yi da za mu zaษ“i nagarta, amana da wakilci na gari. Hon Muhammad MD Hassan halastaccen ษ—an takarar Majalisar Jaha na Karamar Hukumar Nassarawa ne, kuma MD HASSAN ALKAIRI NE! ๐Ÿ’ฏ

Mutum mai kishin alโ€™umma, tausayi, taimako da hangen nesa. Nassarawa na buฦ™atar wakili da zai tsaya tsayin daka wajen kare muradun jamaโ€™arta.

MD HASSAN SHINE AMSAR NASSARAWA!

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris



๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™•๐˜ผ๐™„๐™…๐™„ ๐˜ฟ๐˜ผ ๐™†๐™Š๐™ˆ๐˜ผ๐™„ ๐™„๐™‰๐™Ž๐™ƒ๐˜ผ ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ! ๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ!! ๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ!!!Muna mai gabatar maku da kaya taccen shirin mu mai suna SH...
28/08/2026

๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ ๐™•๐˜ผ๐™„๐™…๐™„ ๐˜ฟ๐˜ผ ๐™†๐™Š๐™ˆ๐˜ผ๐™„ ๐™„๐™‰๐™Ž๐™ƒ๐˜ผ ๐˜ผ๐™‡๐™‡๐˜ผ๐™ƒ
๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ! ๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ!! ๐™‹๐™๐™Š๐™‚๐™๐˜ผ๐™ˆ!!!

Muna mai gabatar maku da kaya taccen shirin mu mai suna SHIRIN SIYASAR MU A YAU wannan shiri An tsaya tsaf dan ganin an kaya tar dashi tare da masu kallo ko sauraro shirin namu mai farin jini zai zo maku ne A whatsApp group shirin zai zo kamar haka:
๐™ˆ๐™–๐™ž ๐™œ๐™–๐™—๐™–๐™ฉ๐™–๐™ง ๐™™๐™– ๐™จ๐™๐™ž๐™ง๐™ž:Hon.Abdulmajid Abubakar S.A On Mobilization And Awareness on Hon.Muhammad MD Hassan

๐˜ฝ๐™–๐™ ๐™ค๐™ฃ ๐™ข๐™ช ๐™ฃ๐™– ๐™ฎ๐™–๐™ช:Hon. Nasir Isah Idris

๐™๐™–๐™ฃ๐™–:Juma'a Yau 28

๐™‡๐™ค๐™ ๐™–๐™˜๐™ž:10:00pm

Ku biyomu acikin shirin domin jin ya shirin zai ka ya

๐“ข๐“ฒ๐“ฐ๐“ท ๐“ซ๐”‚:
Abdulmajid Abubakar ๐™Ž.๐˜ผ ๐™Š๐™‰ ๐™ˆ๐™Š๐˜ฝ๐™„๐™‡๐™„๐™•๐˜ผ๐™๐™„๐™Š๐™‰ ๐˜ผ๐™‰๐˜ฟ ๐˜ผ๐™’๐˜ผ๐™๐™€๐™‰๐™€๐™Ž๐™Ž ๐™Š๐™‰ ๐™ƒ๐™Š๐™‰.๐™ˆ๐˜ฟ ๐™ƒ๐˜ผ๐™Ž๐™Ž๐˜ผ๐™‰โœ๏ธ

28/08/2026

Idan ka amfana ka amfanar โœŠ๐Ÿป๐Ÿซก
Saqon Hon Muhammad MD Hassan ๐Ÿ’ช๐Ÿป๐Ÿซก

๐Ÿ•Œ JUMMAโ€™A MUBARAK! ๐ŸคฒYa Allah, a wannan ranar Jumaโ€™a mai albarka, muna roฦ™onKa Ka sa mana alheri a cikin dukkan lamuranmu...
28/08/2026

๐Ÿ•Œ JUMMAโ€™A MUBARAK! ๐Ÿคฒ

Ya Allah, a wannan ranar Jumaโ€™a mai albarka, muna roฦ™onKa Ka sa mana alheri a cikin dukkan lamuranmu, Ka buษ—e mana ฦ™ofofin rahama, arziki da nasara. Ka jiฦ™anmu da rahamarKa, Ka biya mana buฦ™atunmu, Ka kare alโ€™ummarmu daga dukkan sharri. ๐Ÿคฒ

muna tare da Hon. Muhammad MD Hassan, ษ—an takarar kujerar Majalisar Jaha ta Karamar Hukumar Nasarawa. Mutum mai kishin jamaโ€™a, tausayi da hangen nesa.

Muna fatan Allah Ya ba shi ikon yin abin da ya dace, Ya ba shi nasara, Ya kuma sa siyasarsa ta zama alheri ga alโ€™ummar Nasarawa.

MOVE FORWARD TOGETHER โœŠ๐Ÿป๐Ÿ’ช๐Ÿป

Nasir Isah Idris
Kabir Sulaiman Muhammad

SAฦ˜ON GODIYA TA MUSAMMAN ZUWA GA MAI GIRMA HON MD HASSAN โœŠ๐ŸปA madadin shugabanni da membobin ฦ™ungiyar MOVE FORWARD TOGETH...
27/08/2026

SAฦ˜ON GODIYA TA MUSAMMAN ZUWA GA MAI GIRMA HON MD HASSAN โœŠ๐Ÿป

A madadin shugabanni da membobin ฦ™ungiyar MOVE FORWARD TOGETHER (MFT), Tudun Murtala, muna miฦ™a godiyarmu mara iyaka zuwa ga Jagoranmu, Hon. Muhammad MD Hassan bisa kyautar sabon Babur da ya gwangwaje ษ—aya daga cikin membobinmu da shi a yau,
Wannan babban karimci da tallafi, hakan yana ฦ™ara tabbatar da cewa kai shugaba ne mai kishin matasa da goyon bayan al'umma.

Addu'armu:
Ubangiji Allah ya albarkaci dukiyarka, ya saka maka da mafificin alheri, kuma ya ba mu nasara a wannan tafiya mai albarka! ๐Ÿคฒ๐Ÿป๐Ÿ”ดโœŠ๐Ÿป

โœŠ๐Ÿป SAฦ˜ON GODIYA DA ADDU'A TA MUSAMMAN โœŠ๐ŸปGA MAI GIRMA HON MD HASSAN A madadin gaba ษ—aya membobin ฦ™ungiyar Move Forward To...
27/08/2026

โœŠ๐Ÿป SAฦ˜ON GODIYA DA ADDU'A TA MUSAMMAN โœŠ๐ŸปGA MAI GIRMA HON MD HASSAN

A madadin gaba ษ—aya membobin ฦ™ungiyar Move Forward Together (MFT), Tudun Murtala, muna mika godiyarmu mara iyaka zuwa ga Mai Girma ฦŠan Takarar Majalisar Jiha (Nassarawa LGA/APC), Hon. Muhammad MD Hassan , bisa kyakkyawan karษ“an bakunci da karamci na bai wa ฦ™ungiyarmu kyautar Naira Miliyan ฦŠaya (โ‚ฆ1,000,000). Tare da bawa daya daga cikin wannan qungiya Kyautar Sabon Babur UD

Wannan tallafi na ban mamaki yana nuna irin kishin al'umma, karamci, da goyon bayan da kake ba matasa domin ciyar da jiha da mazabarmu gaba.

Addu'armu:
Ubangiji Allah ya sa albarka a dukka dukiyarka da al'amuranka, ya ฦ™ara maka lafiya da nisan kwana, kuma ya ba ka nasara a wannan tafiya taka ta alheri. Allah ya biya maka dukkan buฦ™atunka na alkairi! ๐Ÿคฒ๐Ÿป๐Ÿ”ดโœŠ๐Ÿป

Kabir Sulaiman Muhammad
Nasir Isah Idris

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Move Forward Together Tudun Murtala posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share