07/11/2021
Kai ga abun mamaki maganar rt hon aminu waziri tanbuwall wai gurinsa yaciyarda mutanen jihar sokoto abin nufi anan shine yawada tasu da abinci abinufi anan yasau kakamusu hanyoyin samun abinci amma kuma al ummar jihar suna ganin takowane bangare ya tauye al ummar jihar ya tauye yan giraduti da yan fansho ya tauye yan salari ma aikata ba nefa to wai hakan zaice gurinsa yaciyar da al ummar jihar sokoto