31/08/2021
MATSANGO YOUTHS PDP SOCIAL MEDIA SUPPORT GROUP
A Chigaba Da Samarwa Al'ummar Yankin MATSANGO Dana Karamar Hukumarmu Ta KATAGUM Shedar Samun Damar Yin Zabe Dan Samun Damar Zaban Nagartattun Shuwagabanni A Kasa Da Jiha Dama Karamar Hukuma Da Gundomomi, Kungiyar Matasan Jam'iyyar PDP Na Yankin MATSANGO mai Suna a Sama Yau Talata 31/August/2021 ta Sake Fitowa Dan Gudanar da aiki da Takeyi na ( PVC ONLINE REGISTER).
Wannan Kungiya tana kara Sanar da Al,ummar Katagum musamman ma mutanan Yankin Matsango, Da Su Fito Yin wannan katin Zabe Saboda Wannan kati Zai taimaka mana wajan Zaban Shuwagaban ni na Gari Cikin Yardar Allah.
Kungiyar Ta Dauki Aniyar Zagawa Lungu Da Sako Na Yankin Gundumar Matsango Dama Karamar Hukuma Baki Daya Dan Gudanar Da Wannan Gagarumin aiki na Yin Katin Zabe, a Karkashin Jagorancin Shugabanta Cmrd, Adamu Tala A Karkashin Shugabancin Jam'iyyar PDP Karamar Humumar Katagum Insha Allahu.
✍️ Adamu Tala
Chiarman
Matsango Youths PDP Social Media Support Group.