Zannan Galambi TV

Zannan Galambi TV Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Zannan Galambi TV, Government Organization, Bauchi.

Insha Allahu
05/11/2025

Insha Allahu

DAN YUSUF AJIYAR ALLAH" 04/11/2025💪💪Hon Mai Dalan Katsalle  Danmajalisan Maiwakiltar ZGM Yashiga Yafita Yanzu Haka Commu...
05/11/2025

DAN YUSUF AJIYAR ALLAH"

04/11/2025
💪💪
Hon Mai Dalan Katsalle Danmajalisan Maiwakiltar ZGM Yashiga Yafita Yanzu Haka Community Day Secondary School Tudun Gambo Takoma Government Day Secondary School Tudun Gambo, Wanda Al'umar Tudun Gambo Da Galambi Sunkai Shekaru 22 Suna Neman Gwamnati Takarbi Makarantar, Amma Sai Yau Wannan Danmajalisan Yasa Aka Karbeta a Gwamnati, Tabbas Muna Godiya Da Kokarinda Kakeyi a Yanki, ZGM, Allah Yamaimaitamana Jagorancinka🙏

✍️
Lukman Yakubu Bayara
DG Zannan Galambi Social Media Team"

Zannan Galambi Ikon Allah
03/11/2025

Zannan Galambi Ikon Allah

Masha Allah Wishes you a successful stay in the UK and safely returned to the Bauchi State, I pray that the knowledge yo...
31/10/2025

Masha Allah
Wishes you a successful stay in the UK and safely returned to the Bauchi State, I pray that the knowledge you aquire will make you to serve the entire people Bauchi State"

Hon Mai Dalan Katsalle"

✍️
Lukman Yakubu Bayara
DG Zannan Galambi Social Media Team"

Director Christian Zannan Galambi Campaign  Yasamu Kujeran Jerusalem Daga Wajen Hon Mai Dalan Katsalle  Congratulations.
18/10/2025

Director Christian Zannan Galambi Campaign Yasamu Kujeran Jerusalem Daga Wajen Hon Mai Dalan Katsalle Congratulations.

MAIGAYYA MAI AIKI"18/10/2025*Acigabada Aiyukan Alkairin Maigirma Danmajalisan Jiha Maiwakiltar ZGM Hon Mai Dalan Katsall...
18/10/2025

MAIGAYYA MAI AIKI"

18/10/2025*

Acigabada Aiyukan Alkairin Maigirma Danmajalisan Jiha Maiwakiltar ZGM Hon Mai Dalan Katsalle Aikin Gyaran Makarantar Secondary School Tudun Gambo Dake Gundumar Galambi"

Muna Godiya Workaholic Danmajalissa"

✍️
Lukman Yakubu Bayara
DG Zannan Galambi Social Media Team"

Barr Abdul
Zannan Galambi TV
Lukman Yakubu Bayara
Abdulrahman Inuwa Kawu
Mai Dalan Katsalle
Ahmad Jinin Deputy

16/10/2025

Bauchi Sabuwa

Da Dumi-Dumi"MAI HALI YASAKE"11/10/2025Yanzu Yanzu Hon Mai Dalan Katsalle (Danmajalisan ZGM) Yatura Da Miliyan Biyu 2 Mi...
11/10/2025

Da Dumi-Dumi"

MAI HALI YASAKE"
11/10/2025
Yanzu Yanzu Hon Mai Dalan Katsalle (Danmajalisan ZGM) Yatura Da Miliyan Biyu 2 Milion Domin Aikin Jinkan GJSS Tudun Gambo Secondary School, Muna Addu'an Allah Yamaka Jagoranci 🤲🤲

WAJEN GARI
16/08/2024

WAJEN GARI

WAKILIN KARKARA Hon Mai Dalan Katsalle
16/08/2024

WAKILIN KARKARA Hon Mai Dalan Katsalle

HAZIKIN DANMAJALISA*"DAN YUSUF AJIYAR ALLAH"Tabbas Yankin ZGM Tayi Dace Da Samun Hon Mai Dalan Katsalle Amatsayin Wakili...
26/06/2024

HAZIKIN DANMAJALISA*

"DAN YUSUF AJIYAR ALLAH"
Tabbas Yankin ZGM Tayi Dace Da Samun Hon Mai Dalan Katsalle Amatsayin Wakili Fatan Mu Allah Yabashi Ikon Sauke Nauyin Daya Dauramasa.

✍️
Director Zannan Galambi Social Media Team"

18/03/2024

Address

Bauchi

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zannan Galambi TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share