31/03/2022
Jiya Laraba 30th, March 2022, Da Dare Nayi Waya Da Hon Aminu Abdulmumini Jor (Sarkin Yakin Tinubu) Mutumin Da Yake Tattaki Daga Gombe Zuwa Lagos Domin Nuna GOYON BAYANSA Da Kuma Soyayyar Gaskiya Ma Babanmu ASIWAJU BOLA AHMED TINUBU.
A Matsayina Na Gaba-Gaba Wajen GOYON BAYAN TINUBU, Ina Masa Addu'ar Allah Ubangiji Ya Tsare Masa Hanya Ya Isa Lagos Lafiya.
Allah Ya Bayar Ma Baba ASIWAJU BOLA AHMED TINUBU Sa'ar Zama Shugaban Kasarmu Na Gobe. Amen.
– Amb Sa'idu Yunusa Megarantee
The True Tinubuist From Bauchi State.